I.S.K

I.S.K

Share

I believe all these ugly things that are happening today, will come to an end In shaa Allah.

03/04/2025

REST IN JANNATUL FIDDAUSI MALAM

Innah lillahi wa innah ilaihi rajeeun, Allah yayiwa Dr idris Dutsen tanshi rasuwa Allah yagarta masa Yasa jinya yazama kaffara.

Photos from I.S.K's post 01/10/2023

βŒπ™‰π™Š π™„π™‰π˜Ώπ™€π™‹π™€π™‰π˜Ώπ™€π™‰π™ π˜Ώπ˜Όπ™” π™‰π™„π™‚π™€π™π™„π˜Ό πŸ‡³πŸ‡¬

πŸ‡³πŸ‡¬πŸ‡³πŸ‡¬A kasarmu bamu da ikon muje duk inda muke so a cikinta😭😭😭😭

πŸ‡³πŸ‡¬πŸ‡³πŸ‡¬A kasarmu bamuda ikon muje duk makarantar da muke so muyi karatu acikinta😭😭😭

πŸ‡³πŸ‡¬πŸ‡³πŸ‡¬A kasarmu ga arziki Allah ya bamu amma mune kan gaba wurin kukan yunwa😭yunwa ta kashe mutane da dama

πŸ‡³πŸ‡¬πŸ‡³πŸ‡¬A kasarmu ga arzikin man fetir amma kuma bamu ke cin amfaninsa ba wasu ne😭😭kawai mu mukan siyoshi da tsada

πŸ‡³πŸ‡¬πŸ‡³πŸ‡¬A kasarmu da kayan cikin gida da wanda aka siyo waje babu bambanci farashi sai ma kyau da na waje sukafi😭😭😭

πŸ‡³πŸ‡¬πŸ‡³πŸ‡¬A kasarmu ana kashemu😭😭 kamar kaji😭

πŸ‡³πŸ‡¬πŸ‡³πŸ‡¬A kasarmu ana satarmu kamar kaji😭😭

πŸ‡³πŸ‡¬πŸ‡³πŸ‡¬A kasarmu ne masu laifi ke yawo a ko ina amma marassa laifi basu da wannan damar😭😭😭

Ga yunwa ga talauci ga kashe kashe ga sace sace ga rashin yanci ga rashin tsaro ga rashin doka ga zalunci ga mulkin mallaka😭😭😭ina yanci anan har yanzu mu bayin wasu ne😭😭

AL'KUBAWIE ✍️ 😭
.S.K

30/09/2023
Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Abuja?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address

No:A14 UNG/DOSA KD
Abuja