Abu namadi gusau
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Abu namadi gusau, Health/Beauty, Mortgage area, Abuja.
Masha Allah
29/05/2022
Asssalamu alaikumu warahamatulahi ta'ala wabarakatuhu
Al'ummar jahar zamfara Ina maku barka war haka dafatan kowa na lpy
Ammadadin ni da magoya bayan tafiya ta Ina Mai farincikin gayamaku kowane irin lokaci zaku iya jin wanka na da ga APC Mai alamar tsintsiya zuwa PDP Mai alamar lema
Muna rokon Allah yayi Mana jagoranci Dan alfarmar nabiyyu rahamati rasullulahi (S A W)
Muna rokon Allah yabamu zaman lpy maidore wa ameen
Abu Namadi
24/05/2022
ZAMFARA STATE MARAFA ALJANNA MAI MASOYA DA YAWA MEDIA 💪
BAMU CIKIN WANNAN SULHU
Duba da yadda ake taro abar mu abaya duk lokacin da akace za'ayi taro na 'yan social media bamu samun goron gayata
Har takai wasu daga cikin mabobin kungiyar suna nuna 6acin ransu akan wannan al'amari wasu Kuma suna barazanar canza tafiya
Sanin kowa ne wannan kungiya ta taka rawar gani wajan tallata Mai girma distinguish Senator Kabir Garba marafa CON da kuma Dr malam Abdullaziz abubakar yari shatiman zamfara
Wannan kungiya Tana aiki tukuru wajan wayar da kan Al'umma dan ganin sun fahimci inda tafiya tasa gaba
Amma yanzu sai gashi an maida wannan kungiya shanuwar ware acikin wannan tafiyar
Sannan muna Kira ga shuwa gaban nin mu da suyi kokarin magance wannan matsalar
Muna rokon Allah yayi Mana jagoranci
Allah yazaunar da jahar mu lpy
Sign ✍️
CHAIRMAN OF ZAMFARA STATE MARAFA ALJANNA MAI MASOYA DA YAWA MEDIA 💪
22/05/2022
Fatan nasara Dr Dauda lawan dare gamjin gusau
21/05/2022
Assalamu alaikumu warahamatulahi ta'ala wabarakatuhu
Anyi sulhu angama to yakamata a fuskanci talakawa idan mukayi duba da yadda abubuwa suke ta kara ta6ar6are wa a jahar zamfara
Talakawa suna cikin wani hali Wanda suna bukatar agaji ta kowane fanni kowan Sha na fanfon a gusau babban birnin jaha Basu ishemu ba
Kuma Ina Kira ga 'yan uwana 'yan social media Dan Allah subar karya yau naci karo da wani rubutu Wanda nayi Allah wadai da ganin rubutu yadda aka ratayawa malaman makaranta alhakin rashin rubuta waec da neco akan su Wai su sukeyi aringizon dalibai shiyasa ba abiya
Ai koda hakane akwai matakin da gwabnati kadauka na shawo kan matsalar
Wanda a zahirin gaskiya gwabnati ce bata biya kudin wannan jarabawa ba saboda hidin dimun gabanta wanda in ma mutun zaifito yakare gwabnati ne to yaba talakawa hakuri Amma ba yadauki laipin ya azama malamai ba
Muna rokon Allah yasa mugyara kuma alllah yabamu ikon fadin gaskiya acikin lamuran mu
Allah yakawo Mana zaman lfy ga jahar mu da kasa Baki daya
Abu Namadi
21/05/2022
Fatan nasara Dr Dauda lawal gamji gusau
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Abuja
