Hon kabiru musa ADC
I like you all PDP SAK
29/03/2025
Kwamitin duba wata a Saudiyya ne ya sanar da hakan bayan shafe sa'o’i ana dubawa.
Gobe Lahadi 30 ga watan Maris ce za ta kasance 1 ga watan Shawwal, kuma goben ne za a yi bikin Sallah Ƙarama a ƙasar.
Ƙarin bayani - https://bbc.in/4456WDE
04/10/2024
Wannan aiki yayi
Wata Babbar Kotu a Abuja ta haramra wa jami'an Hukumar Kula da Lafiyar Ababen Hawa wato VIO a fadin Najeriya tsayawa a kan hanya tare da kamako ko cin tarar masu ababen hawa.
Yayin hukuncin, mai shari'a Evelyn wadda ita ce ta jagoranci alkalai uku da s**a yi hukuncin ta bayyana cewa, ya saba wa dokar kasa yadda jami'an Hukumar ke gudanar da aikinsu.
09/08/2024
09/08/2024
For sale bicycles
For sale
Rice farmer
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Abuja
KABIR1234
