Sirrin Kulada Miji
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sirrin Kulada Miji, Health/Beauty, Sirrin Kulada Miji Enterprise Street, Abuja.
Babansu Audu yana da 'ya'ya 5
Mama, Mimi, Momo, Mumu - fada mana sunan na 5 din 😅
Da yawa zasuyi kuskure!
07/06/2026
Maganin karin kiba na gargajiya mara illa yar uwa yadda zaki hada a cikin sauki. Danna like a duba comment 👇
Abubuwan da Zaa samu
• Sassaken kuka
• Sassaken baure
• Sassaken gamji
• Alk**a
• Danyen shinkafa
• Waken soya
👉 Duk yawansu ya zama daya.
🌿 YADDA ZAKI HADA
Ki soya waken soya sama-sama, sai ki yi garin sassaken, ki hada da alk**a da waken soya, sai ki kai a nika miki su zama gari.
✔️ Maganin kiba ya kammala.
🌿 YADDA AKE SHA
Ki samu ruwan dumi, ki saka madara cokali biyu da garin maganin cokali biyu ki gauraya ki sha.
Ki sha:
☕ Kofi daya da safe
☕ Kofi daya da yamma
☕ Kofi daya da dare
Idan kika dage kina sha na wasu kwanaki:
✨ Jikinki zai fara dawowa da kiba
✨ Kuzari da armashi zasu karu
✨ Zaki ciko har hips suyi kyau 💃🔥
❗ Idan baki iya hadawa ba, kiyi min magana ina da wanda na riga na hada.
Copied By Dr Sadik Likitan Ma'aurata
Only WhatsApp
08120907664
07/06/2026
🌹✨ GYARA KANKI DA KANKI ✨🌹
🔥 SIRRIN KANINFARI BAYAN GAMA AL'ADA 🔥
Mata da dama suna tambaya: "Me zan yi bayan gama period domin samun tsafta da jin daɗin jiki?" 🤔
Ga wata hanya da ake amfani da ita tun shekaru domin kula da tsafta da ƙamshi bayan al'ada. 👌🥰
Dangwala min like sannan kuduba comments section 👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
Dr Sadik Likitan Ma'aurata
Whatsapp 08120907664
06/06/2026
Wae Wanene Ummaru Din nan ne Wae?
Duk Me San Tambayar Dr Sadik Wato Ainihin Wanda Yake Rubuta Wadannan Sirrika Danake Turo Maku Toga Number Shi Nan 👇
08120907664
Maganin ciwon sanyi sadidan:
Kisami
1_ Ganyen magarya/🍁
2_ Ya'yan hubba 🌱
3 _Ganyen Lalle/gari 🍀
4 _Tafarnuwa 🧄
5 _Miski 🌼
6 _Ya'yan Gabaruwa 🌿
Ki wanke tukunyanki ki daura shi akan wuta kisa ruwa acikin tukunyanki,Sai ki zuba Ganyen Lalle ko garin Lalle kizuba Ya'yan hubba Ya'yan Gabaruwa da Tafarnuwa da Ganyen magarya acikin tunku yarki, ldan yakusa tafasa Sai kisa miskin duka a cikin tukunyanki,Sai ki barshi ya tafasa sosai, Sai ki sauqe idan kin sauqe ki tace,idan kin tace Sai kibar shi ya wuce daidai sit bath, bawai Ina nufin ki barshi Yayi sanyi ba,aa daidai Yanda Zaki iyah zama aciki ba'a surkashi da ruwa,da ruwan da Kika tafasa kawai dashi zakiyi sit bath dashi,
To ldan k**e haka na 1 week kin rabu da ciwon sanyi kwata kwata,
Amman kici gaba da amfani da ruwan dumi,lnbahaka ba ciwon sanyi zai iyah dawowa,
Kinga wannan hadin ldan kinayi xai rabaki da ciwon sanyi, ldan kuma bakida shi zai kareki daga kamuwa dashi Kuma wlh Yana matuqar qara ni'ma da gyara mace ko bakida ciwon sanyi ldan kinayi Sai kin bani mota🚐 ldan oga ya shiga cikinki hum🙈 ba'a magana.
Ta nemi:
1-MAN ZAITUN kwalba 'daya (1)
2-MAN TAFARNUWA kwalba 'daya (1)
3-MAN KWAKWA kwalba 'daya (1)
Se ta hadasu akwano daya ta Soyasu amma zata soya ne da TAFARNUWA Dunkule daya, In ya soyu se ta sauke shi ta barshi ya Huce (Yayi Sanyi Sosai) se ta juye a roba, sannan ta nemi auduga Se ta sa sawa audugar wancan Mayi se Juku da Mayin Sannan Seta Dauka ta sanyata agabanta, baza ta cike ba har se bukatar Fitsari ko bayan Gida ta taso mata, sannan se ta cire.
Lalle Mace Inta Jarraba wannan Zata sha Mamakin Yadda zataga Wani Mummunan abinda ze fita ajikinta, sannan zataga tana Fitar da wani Yellown ruwa agabanta ko taga wani bakin ruwa Yana fita Intazo Fitsari to alamar Sanyin Yafita ajikinta kenan Kwata-kwata.
ga Karin wani hadin Wanda zaku iya sha tare da oga harma da Yara
Maganin Sanyi ko wanne iri
Ka nemi waɗannan abubuwa k**ar haka:
1-Tsamiya (3)
2-Citta me Yatsu (3)
3-Tafarnuwa ƙwall
Yadda Mace Zata Magance Matsalan Bushewar Gaba:
Zaki nemi kayan hadi k**ar haka:
* Garin aya
* Garin kurna
* Garin dabino
* Garin habbatus sauda
* Madarar shanu ko peak milk
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki dunga sha da madara,hmmmm yar uwa wannan hadin na musamman ne yana amfani sosai a jikin mace.
Yadda Ake Hadin Tsumi Mai Motsaya Sha'awa:
Zaki samu kayan hadi k**ar haka;
* Dabino
* Kwakwa
* Aya danya
* Danyen zogale
* Kankana
* Cukwi
* Mazarkwaila
* Nonon rakumi
*Bayani;* Zaki samu aya danya sai dabino ki cire kwallon da danyen zogale da kwakwa da kankana da cukwi sai mazarkwaila sai ki hada ki markadasu sannan ki dauko nonon rakumi ki zuba ki gauraya kina sha, zakiyi mamaki yadda zai dunga aiki a jikinki.
Cucumba
* Garin citta
* Madara
*Bayani;* Zaki samu cucumbanki mai kyau sai ki markada ki zuba garin citta sai ki juya sai ki tace sai ki zuba madara sai ki dunga sha tundaga rana har dare.
KARIN NIIMA/ BUSHEWAR. GABA
Mata na amfani da hulba don karin ni'ima; Idan mace na fama da rashin ni'ima ko bushewar farji, za ta iya samun hulba ta yi amfani da ita, kuma insha Allahu za ta dace. Yadda za ta yi amfani da hulba don karin Ni'ima shine, ta samu 'ya'yan hulba da kanumfari da 'ya'yan habbatus-sauda da kuma Zumarta mai kyau.
Za ta hada 'ya'yan hulba da na habbatus sauda da kanumfari waje guda ta dafa su, d ruwa idan sun dafu sai ta sauke ta jira ya huce, sannan sai ta zuba zumarta a ciki, ta dinga sha. In sha Allahu za ki sha mamaki. ALLAH YABAMU LAFIYA D ZAMAN LAFIYA
*Copied By Dr Sadik Likitan Ma'aurata*
*Only WhatsApp*
08120907664
Yadda Ake Magance Zafin Gaba (Paining):
Mai fama da wannan matsalan zata nemi kayan hadi k**ar haka:
* Garin Ganyen kabewa.
* Garin Ganyen zogale.
* Man kadanya
* Garin Majigi.
* Garin Hulba.
*Bayani;* Zaki samu kayan hadin sai ki hada su guri guda ki kwaba da man kadanya sai ki dunga shafawa sau uku a rana, duk shafawa sai ki wanke da ruwan dumi zakiyi mamaki qwarai.:
Inamasu famada matsalan jinzafi lokacin saduwa nisa tazokusa matsalanku taka u
wannan wani hadi ne da akeyi don magance zafin saduwa ko rashin sha'awa ko daukewar ni'ima.
🍀-dabino.
🍀-garin ridi.
🌾-garin habba.
🍁-da garin raihan.
sai a samu zuma lita daya a hadasu wuri daya a rinka sha cokali daya a ruwan shayi safe da yamma.
*Copied By Dr Sadik Likitan Ma'aurata*
*Only WhatsApp*
08120907664
FARAR HUMRA
garin humra(fari)
mahala
hawi
lubban
misik
turaren mena
turaren ambar
madarar turaren lexus
madarar turaren sandol
zaki jika ko ki tafasa garin humra tare da dakakken hawi,mahala,lubban da misik ki barshi ya kwana sai ki zuba turarukanki ki motsa ki rufe bayan kwana biyu ki bude ki kara turare har sati1 sai ki tsiyaye ko ki tace ki zuba cikin kwalbarki k**e shafawa yana k**a jiki sosai.
BAKAR HUMRA
yadda xaki hada farar haka xaki hadata sede xaki iya canxa wasu kalolin madarar turaren
KAMSHIN JIKI
turaren amarya
turaren duro
garin sandol
farce
turare dan goma
itacen daro
ki wanke farce ki shanya sai ki soya ki daka ki tankade sai ki kwaba da turaren amarya kisa garin sandol da garin icen daro sai ki xuba sauran turarukan ki kwaba ki rika shafawa yana k**a jiki
KAMSHIN JIKI
♦ Da farko a zuba lalle a tukunya a sa ruwa, a dora a wuta ya dahu sosai, sai a sauke, a tace, sannan a cire garin lalle gefe sai a mayar da ruwan kan wuta, a rage wuta sai a kawo madarar turare na sandal bakhur, damarar Ledus da madara Musk, sannan a bari ya tafasa sosai, sannan a sauke, in ya huce ki nemi jarka ko galan mai cin lita hudu ki juye a ciki, duk sanda ki ka yi wanka, in kin gama sai ki kawo wannan hadin ki zuba kadan a bokiti, sai ki kara ruwa kadan sai ki dauraye jikinki da shi, kar ki goge jiki ki bar shi ya bushe, za ki sha mamakin yadda kamshin zai zauna a jikinki.
♦ Sannan kuma ku zamto masu yawan mu’amalla da turare a koda yaushe, in har kun san baku da hanyar wadannan to ku zama masu yawan sa turaruka a wurare shida kullum a jikin ku.
Bayan kunnenku
Dantse
Sharaba
Wuya
kasan nono da sauransu.
♦ Gaban ku kuma ku dan samu auduga ku jikata da madarar misk (Aisha) sai a dinga matsi dashi, haka zaisa shima gabanki (farji) ya dinga diban kamshi duk lokacin da maigida yakai ga wurin.
Macen da take so ta riqa yin qamshi mai xaukar hankali sai ta nemi:
Kafi amarya qamshi
Garin ambar.
Garin miski.
Garin kaninfari.
Kafun-kafun.
Sai ta cakuxasu a cikin baslilin (V
YANDA ZAKI GYARA NONUWANKI (BREAST/BOOBS) SU TSAYA SU CIKO SUƘARA GIRMA 📝
👉 Idan kina buƙatan gyaran Breast suciko su tsaya suƙara girma akwai hanyoyi guda biyu da zakibi ma'ana zakiyi amfani da duka hanyoyi guda biyun domin samun sak**ako mai kyau.
👉 NA FARKO (HAƊIN SHAFAWA) 👇
kigwada ɗaya daga cikin waɗannan hanyoyin 👇
1- A daka ƴaƴan hulba su zama gari sai a ɗebi garin a tafasa abarshi yaɗan huce sai asamu tsumma (towel) ƙarami adinga tsomawa a ruwan ana gasa nonuwan bayan angama sai awanke da ruwan ɗumi sannan ashafesu da man hulba asa brazia mai k**a jiki
2- A zuba garin ƴaƴan hulba akofi azuba tafashashshen ruwan zafi kadan akwaba yayi kauri abarshi awa1 idan za'a kwanta bacci ashafawa nonuwan asa leda anade su asa brazia mai k**a jiki da safe a wanke da ruwan dumi ashafa man hulba.
3- Adaka kumfan maliya a kwaba da ruwan vinegar (Ma'ul khal) a shafawa nonuwan a nade da leda asa brazia mai k**a jiki.
👉 HANYA TA BIYU (HAƊIN GARI NASHA) 👇
Shima kigwada ɗaya daga cikinsu
1- Ahaɗa garin hulba da garin alk**a ayi kunu asa madara asha.
2- Asamu Aya da Riɗi da gyaɗa asoyasu sama-sama sai adaka ko aniƙa atankaɗe adinga ɗiba anasa madara da ruwan zafi agauraya asha
3- Asamu furen Tumfafiya da Nonon kurciya da kumbura fage da gadalin nono abusar dasu adaka atankaɗe adinga zuba garin a nono asha ko asa madara asa ruwan zafi agauraya asha.
👉 TAMBIHI: wata dazaran tafara cikin sati ɗaya zata samu yanda takeso wata kuma fiyeda haka saboda kowa da irin yanda jikinsa yake sannan idan kin gwada wannan bayyiba saiki gwada wani.
*Copied By Dr Sadik Likitan Ma'aurata*
*Only WhatsApp*
08120907664
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Abuja
