M B BADO
stand palastine
20/11/2025
KAITSAYE DAGA HUSSAINIYA IMAMIL MAHDI (ATF) DAKE UNGUWAR MABERA SAKKWATO
A Yau Alhamis 20/Nov/ 2025 Yan uwa Almajiran Shaikh Ibrahim Yakub Zakzaky (H) Na Dairar Sakkwato sun gudanarda Karatun Ta'alim kamar yadda aka saba Aduk Alhamis wanda wakilin Yan uwa Na Sakkwato Shaikh Sidi Munir Mainasara Abubakar Yagabatar .
A cikin jawabin malam Yana karantomana wannan littafin ne da yake magana akan Mukarimul Ahlak
" malam yabamu misali da imam Ali sarkin muminai yadda yake yakinsa Sabida Allah yayi kira akan muzamo masu aiki dan Allah komai kankantar Abu muyisa tsakani da Allah halisan liwajahillah
Allah kabamu ikon aiki domin Allah da kuma neman yaddarsa Allah yadafa mana bihakki sayyada zahra (sa)
@
Jawabin jajen wafatin sayyidah Fatima a.s.
Daga bakin jagora (H) Wanda ya gabatar a gidan sa da ke Abuja a ranar talatar nan 4-11-2025
06/11/2025
KAITSAYE DAGA HUSSAINIYATUL IMAMUL MAHDI (ATF) DAKE UNGUWAR MABERA SAKKWATO
Rana ta ukku A cikin Ranatun Zaman juyayin Wafatin Sayyada Zahra Yar Muhammad Rasullulah Yan uwa Almajiran Sayyid Ibrahim Yakub Zakzaky (H) Na Da'irar Sakkwato sun gudanarda Na juyayin Wafatin Sayyada Zahra (sa) Kamar yadda ake aduk Shekara .
Wanda Malam Buhari basansan yagabatar wanda yar malam yake kawo mana ire iren zalumcin da aka yiwa Sayyada Zahra A lokacin rayuwarta har zuwa lokacin Shahadarta .
Ga wasu daga cikin hotonan da muka dauka muku .
Muhammad Bello Sakkwato
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Abuja
001
