Arewa raidio
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Arewa raidio, Health/Beauty, Abuja, Bariga.
24/04/2022
Wani fata zak**ata Amasayinkana masoyinta🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏
23/02/2022
Ango Na Neman A Biya Shi Diyar Dalar Amurka Dubu Ashirin Bayan Amarya Ta Wanke Kwalliyarta
Wani ango a kasar Algeria ya maka Iyayen amaryarsa a kotu inda ya bukaci a biya shi kudi har Dalar Amurka Dubu Ashiri don yauradar sa da aka yi.
Ya ce da ya farka daga barci ya rasaza matuka ganin bakuwar fuska tare da shi inda ya zaci barauniya ce ta shigo masa gida.
Daga bisani ne ya gane ai Amaryar da ya aura ne inda ya ce hakan ba za ta sabu ba don sam ba abinda ya aura ne ya gani a gabansa inda nan take ya maka su a kotu kan zargin cuts cikin aminci inda ya bukaci a biya shi diyya ba ya son auren.
-Zuma Times Hausa
30/11/2021
NDLEA ta k**a ƴar kasuwa ta haɗiye hodar iblis kan hanyarta ta zuwa Saudiya, inda ta kasayar da ƙulli 80
Jami'an Hukumar Yaƙi da Sha da Fataucin Ƙwayoyi, NDLEA sun cafke wata mata a kan hanyarta ta zuwa Jidda, Saudi Arebiya domin yin Ummara.
An k**a matar, wacce ƴar kasuwa ce, a filin jirgin sama na Nnamdi Azikuwe bayan da a ka gano cewa ta haɗiye ƙulli 80 na hodar iblis, wacce a ka fi sani da 'co**in'.
A wata sanarwar da kakakin hukumar, Femi Babafemi ya saki a ranar Litinin, NDLEA ta ce matar, mai suna Adisa Afusat Olayinka, ƴar shekara 46 na zaune ne a Ibafo, Jihar Ogun sannan ta tashi a Ƙaramar Hukumar Ilori ta gabas a Jihar Kwara.
Sanarwar ta ce an k**a matar ne a yayin tantance matafiya a kan layin shiga jirgin Qatar Airways 1418 a ranar Laraba, 24 ga Nuwamba.
"Da ga nan sai a ka kaita shelkwata in da ta kasayar da ɗauri 80 na hodar iblis tsakanin Laraba zuwa asabar ta watan da mu ke ciki," in ji kakakin.
A yayin da a ke tuhumar ta, in ji Babafemi, Olayinka ta ce ta tara kuɗi har miliyan 2.5 a tsawon shekara ɗaya inda daga bisani ta riƙa siyan ƙwayoyin a tsitstsinke a gurare 6 a yankin Mushin a Jihar Legas.
" Ta kuma baiyana mana cewa tana sayar da kayan sawa daga baya yanci bashin Naira miliyan ɗaya a wajen mutane uku har ya haɗa kuɗin da ta sayi ƙwayar nan. Ta ƙara da cewa ta kashe miliyan ɗaya wajen sabunta fasfo ɗin ta.
"Ta ce wata mata da ta haɗu da ita a yayin wata tafiya da ta yi zuwa Saudiya a 2019 itace ta ƙarfafa mata gwiwar aikata wannan lafiin.
"ta ce wai tana son tara miliyan 7 je domin ai mata aiki a mahaifarta saboda shekarar ta 28 da yin aure amma bata taɓa haihuwa ba kuma mutane suna ta damun ta da surutu," in ji Olayinka.
Bayan ya yabawa jami'an bisa wannan jan aiki da su ka yi, shugaban hukumar na ƙasa, Buba Marwa ya ja hankalin su kan su sanya ido a kan gano masu safarar ƙwaya.
Daily Nigerian Hausa
29/11/2021
26/11/2021
'Yan Najeriya zasu sayi fetur akan N320 - N340 a shekara mai zuwa - NNPC Kasa da mako guda bayan da Hukumar Bada Lamuni ta Duniya ta baiwa gwamnatin Najeriya shawarar cire tallafin man fetur domin karkata kudaden da take zubawa zuwa ayyukan raya kasa, shugaban kamfanin ma…
15/11/2021
Aslm jamar wanan gidame Allah arka munamikakikiyagareku wanan
Bawan Allah yafata Koyi sherek.zuwawasu gidan ko.allah dasa.Asamu yan uwansa
Allah yataimakemu
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Culinary Team
Attire
Contact the business
Telephone
Website
Address
Bariga
TAVEZ2233
