Faruq Ahmad Umar
Iko na uban-giji kenan, babu mai iya qirga Taurari asama sai Allah kayi mana baiwar ilimi.
27/02/2026
﷽﷽﷽﷽﷽﷽﷽﷽﷽﷽﷽﷽
ﷲﷳﷻ
ﷴﷺ﷼
الله نور السموا ت والارض مثل نور ه کمشکوة فيها مصناح المصباح في زجا جة الزجا جة کأنها کو کب...................نور علی نور يهد الله لنوره من يشاء ويضرب الله الامثل للناس والله بکل شیء عليم :
Yau 3/10/2023.
18/03//1445.
Rana tana kan hanyarta ta cikin Burujin Mizanu, acikin masaukin Gafratu,tasamu kwana goma kenan akan wannan hanya.
Wata yana kan hanyarsa tacikin Burujin Jauza'u, acikin masaukin Han'atu.
Burujin mizanu Dabi'arsa Hawa'i ne; Iska kenan, amma Tauraruwar da take uwa agidan ita kuma Dabi'arta Ma'i ce; Ruwa kenan..
Tauraruwar Zohratu kenan sannan Yarenta Larabci ne, KasartAddininta Muslunci ne..
Zahratu itace uwar duk wani Tauraro na wannan gidan, sannan taurarin gidan alkalaine.
Shakalin Zohratu Taurarin Naqiyya ne.
Zohratu;- sarkin kwalliya ce, ranarta Juma'a ce, shine yasa akafi yin kwalliya ranar.
Taurarin gidan alqalaine ; domin komai suna aunashi ne a Mizani.
Hawa'aine, iska kenan, amma sunada Dabi'ar ma'i; ruwa kenan.
Sunada kaifin-basira wajen sauraron kowane irin al'amari,kuma suyi masa hukunci dai-dai dashi.
Sunada kaskiya ahukuncinsu, domin sunada Dabi'ar ma'i, domin indai ahukuncine to bazasu shiga wutaba domin basason mai qarya.
Idan kuma mai tauraron tazama mace ce; takanyi alkalanci, ko Lawyer, ko kitso, ko lallan mata.
Ita uwar-dakice agun duk 'yammatan unguwa, tana basu shawarwari akan al'amarinsu.
Allah shine masanin dai-dai, domin shi kadaine yake aikata dai-dai
﷽﷽﷽﷽﷽﷽﷽﷽
ﷲﷳﷻ
ﷴﷺ﷼
Yau 22/9/2023.
7/3/1445.
Rana tana kan hanyarta tacikin Burujin Sumbulatu/Azra'a , acikin masaukin Simaku, Simaku yana cikin masaukai na fasalin Kak'a, shigar Kaka'a kusann kwana 30 kenan .
Wata yana kan hanyarsa ta cikin Burujinn Qausu, acikin masaukin Baldatu.
Burujin Sumbulatu:- Taurari ne s**a hadu s**ayi cunkus sai s**a bada photon Budurwa. idan idan Rana tashiga wannan hanya sai tayi kwan♍ kwana 30 sannan ta fita, yau kwananta 29.
Dabi'ar Taurarin gidan mTurabi ne Qasa kenan . Amman tauraron da yake uba a gidan shine Udaridu عطارد shine Tauraron da Allah yake rantsuwa dashi والسماء والطارق. وماادریک ماالطارق... ,' wasu malamai sunce Dabi'ar Qasa gareshi, wasu sunce Hawa'ey ne. Yanada sauri sosai, yanda taurarin hawa'ey suke, cikin second daya suna yin gudun kilomiter Bilyon daya acikin sararin Samaniya.
Yanada fuska biyu;-
ranarsa Larabace,
sunan Allah da yadace dashi (Ya Aliyu Ya Azimu).
Mala'ikansa (Mika'elu).
Nahiyarsa Africa ne.
Yarensa Ajmi ne sanan baturkene.
Dabi'ar wanda aka haka haifa rana tana wannan Buruji shine mutum ne mai Sanyin jiki, baida hanzari, hine ma yasa baya nadama acikin al'amuransa.idan mace ce to mace ce tsantsa, domin Dabi'rr Turabiy dترابي da Ma'ey ماءي M Kasa daruwa Mata ne , k**ar yadda Wuta da Iska Maza ne.
Sana'o'in da yak**ata mai tauraron Udaridu yayi sune;-
Plosopha,
Malamta,
Jarida,
Arkomi,
Nomakiwo,
Kasuwanci,
,
Harka Arkomi zai iya zama mai baiwa k**ar dan gote a harkar kasuwanci,
idan kuma Waka zai yi zai zama mai baiwa k**ar Nura M inuwa, ko Machel Jackksong,
A
Allah shinemasanin dai-dai domin shi kadaine yake aikata dai-dai
22/08/2023
﷽
ﷴﷺ﷼
Ayau 22/8/2023.
6/2/1445.
Rana tana cikin Hanyarta tacikin Burujin Usdu Zaki kenan Mai Dabi'arrr Nariy Wuta kenan، acikin masaukin Sarfa.
Wata kuma yana cikin Hanyarsa tacikin Burujin Aqrabu Ma'iy Ruwa kenan A Dabi'a, acikin masukin Qalba.
والشمس تجري لمستقر لها........والقمر قدرنه منازلحتی عادکالعرجون القديم.
Shi Burujin Usudu Tauraron da yake Uba agidan shine Shamsu, Kuma shidin Sarki ne, domin duk Taurarin gidan sarakuna ne, ko a gidan Sarauta wanda yake gadon sarautar shine; mai Burujin Usdu ko me Tauraron Shams, da tauraron da Burujin duk Dabi'arsu daya ne, banbancinsu baida yawa.
Duk mutumin da aka haifa Rana tana wannan Hanya zai zama mai irin wannan Dabi'ar.
Yaran taurarin shams sun kasance masu zafin-nama, ga kwar-jini,
gasuda samun kudi tun suna 'yan shekara 7, sannan tun suna yara zaka fara ganin Dabi'ar Mulki ko Sarauta, kuma komin daren dadewa sai sunyi sarauta ko mulki,
Suna girma arzukinsu na karuwa.
Taurarin shamsu karfafa ne Sadaukai, inka iya zama dasu zaka moresu, domin basuda rowa, sai-dai akwai kamewa.
Sunfi samun kudade a sana'ar da tashafi Wuta ko qarfe.
Annabi Suleiman ya gaji Annabi Daud.
Annabi Yusif ya gaji Annabi Yaqub.
Yaa Muhammad katuna lokacin da Annabi Yusifyake cewa mahaifinsa yakai Babana ni nayi mafarkin taurari 11 da rana da wata suna min sujjada. taurarin na nufin 'yan uwansa, rana da wata na nufin uwa da Uba.
Idan kuma mace ce zata zama mace mai k**ar maza. Ka tuna Bilkisu Mai gadon zinare, sannan suna yin duk wani abu da namiji zaiyi, k**ar Ball wrestling.
Sunada kirki kwarai da gaske , gasu da son ayi adalci ako wane abu, shine yasa s**a can-canci Sarauta.
Agobe ne Rana zata fita a wannan hanya/ Buruji zata shiga Burujin Azra'a mai Dabi'ar Turabiy Kasa kenan 23 ga watan Augast.
duk hanyar da rana tabi sai tayi kwana 30.
Shi kuma Wata 24 hours yake.
Duk masaukin da Rana ta shiga sai tayi kwana 13.
Shi kuma wata kwana Daya tak yake.
Allah shine mafi sanin Dai-dai, domin shi kadaine yake aikata dai-dai.
دلو AQUARIUS
AQUARIUS دلو;-
Yau kwana biyar 5 kenan Rana tana kan hanyarta tacikin Burujin Dalwu Aqurius .
Buruji na sha-daya cikin Sansanin Burujai goma sha-biyu (12).
Dalwu هواءی hawa'i ne a Dabi'a, yayi daidai da جوزء Gemini, da ميزان Librer.
Wasu masana sun ce Dabi'un Dalwu
sun yi k**a dana حمل
saboda yawncinsu Malamai ne.
Wasu masanan kuma s**ace sam basu yi k**aba!
Dalwu akwai Fasaha da Basira, sannan akwai Qirqira. Idan kaga an qirqiri sabon abu k**ar wayoyin hannu da Computer da Jirage duk sune.
Sana'o'in Taurarin هواءی Hawa'ii aikin jarida tukin jirgin sama, da duk wani aikin yawace-yawace , ko koyarwa.
akwai
20/01/2022
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Website
Address
Bauchi
