Real Auwal doguwa

Real Auwal doguwa

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Real Auwal doguwa, Bauchi.

01/03/2025

๐Ÿ˜ข

21/12/2024

Alhmdllh ina cikin Aminchi ๐Ÿฅณda godiyar Allah๐Ÿ™๐Ÿฝ
Allah yaqara min lafiya da kudin kashewaโค๏ธ๐Ÿ˜˜

21/12/2024

iKon Allah iKon gaske

15/09/2024

Muna Godiya Da Wannan Batun Naka Shugaban Kasa Muslim Muslim Ticket Ba Masu Tausayi Da Adalci Ba

Photos from Real Auwal doguwa's post 05/12/2023

SHAWARA TA MUSAMMAN GA DUK WANDA YASAN YA NEMI AIKIN POLICE

Ba shortlist ake ba idan ka cika police idan kayi qualified zakaga message ne awayarka saika shiga portal kasa NIN number naka anan zakaga gurin dazakayi screening da kuma date da zakayi saboda LG by LG ne kuma alphabetical ne zasubi

Example
Alkaleri
Bauchi
Bogoro
Dass
Darazau.

Tosai kaduba ranar da yan LG naka zasuyi bawai dakaji ance ana screening ba kahada kaya kaje no koroko zamuyi

Idan kuma bakaga message ba ko sim naka yafadi kowani abundai

Saika shiga portal din kawai kasa NIN numbers naka zakagani kaima

Idan angamawa kowa kamar da sati biyu kuma zasu turo message idan kayi qualified saikaje kayi print out na exam slip naka dakuma center naka da date duk anan xaka gani Shima Bach bach ne saikaje kayi exam ammafa ta computer ce yakamata wanda bai iyaba yaje yakoya idan kuma baka gane wani abuba kokuma taka tazo damatsala karkayi magana Dana kusa dakai sabida yin hakan sabawa dokane.

Kakira masu duba exam su gyaramaka domin lokacine kadan za' a baka yana karewa zata rufe sai kayi kokari kagama kayi submit

Idan kun gama exam kuma bayan sati 2 haka zaka kara gani message na medical check up saika shiga portal kasa nin number naka saika fiddo slip

Anan zakaga inda zakuyi shima bach bach ne

Kuna gamawa jim kadan sai a kara tura message na successful candidate wanda zasu tafi training acikin portal din zaka ga duka abunda ake bukata wajen training

Sai kaje kasiya kashirya akama hanyar tafiya idan ranar tayi.

Allah ya bada sa'a amin

โœ’ Abdulmajid Umar Ibrahim

Photos from Real Auwal doguwa's post 30/11/2023

GAYYATAR NADIN SARAUTA______๐Ÿ“ข

Maigirma madahun Bauchi Alh. Nasiru Musa Suduni.
Yanafarincikin gayyatar ku zuwa wajan Nadin Sarautan,
HON. MUHAMMAD HABIB SUDANI Amatsayin. DAN JIKAN MADAHU NA FARKO
Wanda wannan Nadin zaikasance Ne kamar haka,
Lahadi:3rd Dec. 2023
Lokaci; 10am Nasafe.
A kofar gidan madahun Bauchi dake kantitin kofarram dake Daura dagidan man A.I.B
Allah yabada ikon halarta Amin.

SANARWA DAGA DAN JIKAN MADAHUN BAUCHI NAFARKO MMuhammad Habib Sudani@Auwal doguwa.๐Ÿ‘
habib MuMuhammad Habib Sudani

14/10/2023

Aslm
Inama kowa da kowa barka da warhaka

25/09/2023

https://jumptd.com/ #/register?code=QA51AJ

jumptd.com

13/02/2023
13/09/2022

ya ubangiji karka bamu dukiyan da wasu badasu samu ajikin muba kuma idan sun samu ajikin mu kahanamu yimusu gori

31/08/2022

CIKIN SALON BURGEWA
KARUBUTA
๐Ÿ’ž S.A.W ๐Ÿ’ž

Real Auwal doguwa Send a message to learn more

25/08/2022

Shugaban Masu Gaskiya
Jagoran Sada zumunci
Sarkin Adalci
Annabi Muhammad S.A.W ๐ŸŒน

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Bauchi?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address

Bauchi