Bauchi Ba Bidi'a
musulunci shine tafarkin tsira
SHUGABANCIN MACE HARAMUNNE INJI ANNABIN RAHAMA ......
KIFI NA GANINKA .......
MALAMAN SUNNAH NIGERIA ALLAH YASAKAMUKU DA ALHERI AMEEEN .......
Allah yasaka da alheri Amin ....
Assalamu alaikum .
Wasu ƴan qungiya da qungiyanci sunata magana suna zagin malam Jamil Aliyu Waziri Jahun.sun manta shugaban izalan Jos akan me yayi karatu wata jami'a yayi me course ɗin dayakaranta ??
Haka shugaban izalan Kaduna wata jami'a yayi me yakaranta addinine ko boko course yayi.
Tambaya shine da Sheikh Jamil Aliyu Waziri Jahun da shugaba sani Yahaya jingir wayafi wani karantar da al'umma da ɗalibai Ni nasan Sheikh Jamil yasauƙe littatafai sama da 20 daga saninsa danayi kaman littafin 1. Ahlari 2 . Fatawa muhimma Tata allaqu bissalat 3 khuz aqidataka 4 talbisu iblis 5 raf'ul malam anil aimatil aalam 6 Sharhu lumatil iitiaad 7 ittibaussunah 8 Aqidatul islamiyya 9 Aqidatu Ahalissunah wal jama'a 10 200 sualin wa jawabin da sauransu duka inkaduba face book ko YouTube ko darul fikri zakagani .
Wai ƴan qungiya da qungiyanci ina litattafai da shugabannin ku na ƙasa s**a karantar da al'umma eeeee ????
Ƴan qungiya muna neman amsa .
Mu munsan amfanin Dr Jamil Ni ɗayane dagacikin ɗalibansa dayakoyar damu a Jahun tindaga haɗa baƙi makarantan malam me tandu Allah yamasa rahama yanzu kuma ina karatu a Jami'a .
Siffofin ƴan Bidi'a ne kiran wani dawani suna ababin da'awa ...
Keutan 1 million Naira Duk wanda ya kawo....
SAƘO ZUWAGA ULAMA'U DAULA
BA'A NEMAN KUƊI DA ZAMAN LAFIYAN ƘASASHE BIYU......
ALLAH KA ƘARAMANA FAHIMTAR ADDINI AMEEEEN......
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Bauchi
TURAKINJAHUN
