Soyayyar Daren Farko

Soyayyar Daren Farko

Share

📚 Soyayyar Daren Farko 📖
Maraba da ku zuwa duniyar labarai!

Wannan group an ƙirkire shi ne musamman domin:
✨ Karanta Hausa novels
✍️ Raba labarai masu daɗin karantawa
🗣️ Tattaunawa da masoya littattafai
📖 Samun sabbin updates daga marubuta
🚫 Babu cin

08/12/2025

*GIDAN UNCLE*
PAGE 1 COMPLETE 💯
( _Love, S*x and romantic story_ )
*SHORT AND TRUE LIFE

*~Tsokaci~*
_Bance dole ne ki karanta labarina ba saboda haka idan kika zageni keda Allah yanda
salon labarin yazo haka zan rubutashi_ .
Page One
Zaune suke a dinning table gaba daya ahlin gdan guda biyar suna dinner cike da kulawa da
tattalin juna yarane guda biyu mata kyawawa sai wata yar matashiyar budurwa da bazata
wucce 17 years kyakkyawa ce sosai Mai dirarren jiki duk da a zaune take da alamun bazata
cika tsayi ba kuma ba gajeriya bace ba fara bace tass kuma ba baqa ba itadai zaa iya
kiranta wankan tarwada tanada murjajjen jiki sosai kuma tanada cikar halitta sosai.
Yar matashiyar matar gdan da itama bazata wucce 25 years ba ta kalleta tace “Hameed
k**ar wani Abu yana damun qanwarka Umaimah fah naga kwana biyu bata da walwala
sosai ko kai baka lura da hakan ba?” ajiye cokalin hanunsa yayid**o ya kalli Umaimah
da kanta yake qasa yace “bazai wucce tunanin Ummanki ba ko?" Saurin daga masa kai tayi
tace “wlh Uncle narasa meyasa duk tsayin shekarun nan da na rasa mahaifana bantabajin
ciwon rashinsu ba sai a yan kwanakin nan...”
Tayi shiru da mgnr saboda kukan da yakecin zuciyarta yan qananun yaran guda biyu da
basu wucce shekara uku da biyar ba s**a matso s**a rungume ta babbar tace “Aunty Umah
ki daina damuwa bamaso kinga har kin rame ko Daddy kaima kaga ta rame ko?" murmushi
yayi ya miqe yace “is ok zata daina kuje ku kwanta saida safe mayi mgnr saboda yanzun na
gaji yawwa Umaimah ki yomin list na abubuwan da k**e buqata nasan dai bakida mai naga
kinyi duhu kuma wata yayi nisa qila bakida parts ko?"
Qasa tayi da kanta tana murmushi tace “kayy Uncle ka bari banaso ni kunya nakeji” Aunty
Sadiya ta miqe ta shige dakinta tana cewa kaidai baka rabo da shirmen yarannan nidai na
tafi dakina kuma gsky kada kazo ka dameni bacci nakeji gobe zan tafi Serminer Lagos" ba
Hameed ba hatta Umaimah saida ta juya ta kalleta itama juyowa tayi ta kallesu da sauri
Umaimah ta kawar da kanta Aun

22/10/2025

🌙 Sirrin Soyayya da Sha’awa✍️

Duk wanda yace maka idan namiji yana son mace da gaskiya baya taɓa yin zina da ita — ba gaskiya bane.
Son mace da zuciya ɗaya, tsakani da Allah, ba yana nufin ba zaka iya jarabtuwa da ita ba.
❤️ Ka sani:
Soyayya, gaskiya, tsoron Allah da sha’awa — duk daban suke.
Sha’awa ba ta san addini ko gaskiya ba.
Tana iya tasowa a cikin soyayyar gaskiya, kuma hakan ba yana nufin soyayyar karya bace.
Idan ka ga namiji bai nemi kusanci da mace ba, watakila ba don tsoron Allah ba ne, sai dai babu ƙarfaffen sha’awa gare ta.
A gaskiya, sha’awa tana bin jiki, gaskiya tana bin zuciya, tsoron Allah kuma shi ke daidaita su.
💭 Me yasa wani namiji zai iya yin kuskure har da ‘yar uwarsa ko wanda yake da alaka da ita?
Amsar ita ce intimacy da sha’awar jiki — abu ne da yake iya rinjayar hankali.
A hakikanin gaskiya, mace da kake so da aure, ita ce wadda sha’awar ka tafi ƙarfi a kanta.
Soyayya ma kan fara ne daga “mental image” ɗin da zuciya ta gina — kafin ma kalmar Ina sonki ta fito daga bakin ka.
Don haka, wanda yake tsira daga wannan jaraba, ba don ƙarfinsa ba — Allah ne ya taimake shi.
Saboda a lokacin da sha’awa ta narke gaskiya, ba ka da wata hujja sai tsoron Allah.
🕊️ Saboda haka, kar mu keɓance abin.
Sha’awa, gaskiya, da tsoron Allah abubuwa ne daban, amma addini ne ke haɗa su a hanya mai tsafta.
Soyayya ta gaskiya bata hana jaraba ba — amma tana iya zama hanyar da zaka fi gane kanka da tsoron Allah naka.
Gaskiya kenan.

20/10/2025

ZAMA DA WANDO ACIKIKIN GIDA!
mafi yawan mata su kanyi kuskure na zama cikin gida sanye da wando lokacin da mazajensu suke a gida wanda hakan babban kuskure ne. mace zata iya sanya wando domin ta janyo hankalin mijinta, amma da zarar ta fahimci cewa hankalinsa ya dawo gareta sai tayi kokarin cire wandon sannan ta je kusa ga mijin ta zauna ko ta kwanta saman jikinsa sannan ta fara shafa kirjin sa da gindin sa sannu sannu tana bashi labari mai dadi sannan ta tsosa mishi nonon sa sannan ta tayi mishi kiss lokacin daya hannun ta yana cikin wandon sa daga nan zakiga mai gida ya fita hankalin sa zai fara shafa miki gindi yana tsosa maki nono daga nan sai harka. asha dadi Lafiya yammata. sai naji results.

22/09/2025

🌿 Menene albasa?

Albasa kayan lambu ne daga cikin dangin Allium, wadda take da ƙanshi mai ƙarfi kuma ake amfani da ita a girke-girke da kuma magungunan gargajiya. Ana samun albasa ja, fari, da rawaya.

🧅 Amfanin albasa ga lafiya

1. Ƙarfafa garkuwar jiki (immunity)

Albasa na ɗauke da Vitamin C da antioxidants masu taimakawa wajen yaƙar cututtuka.

2. Maganin zazzabi da mura

An dade ana amfani da ruwan albasa ko kuma ta daɗe da ƙwayar albasa a wajen jiyya.

3. Inganta lafiyar zuciya

Tana rage kitse mara kyau (cholesterol), tana taimakawa wajen daidaita hawan jini.

4. Kare jiki daga ciwon daji

Sinadarai irin su quercetin da flavonoids suna taimaka wa jiki wajen hana ƙwayoyin cutar ciwon daji girma.

5. Taimakawa narkar da abinci

Albasa tana ƙara enzymes a ciki, tana taimakawa narkewar abinci cikin sauƙi.

6. Maganin ƙwayoyin cuta (antibacterial/antifungal)

Ruwan albasa yana kashe ƙwayoyin cuta da fungi a jiki.

🧂 Albasa da gishiri

Idan aka haɗa albasa da ƙaramin gishiri, yana taimakawa fitar da ruwan albasa.

Ana cin ta haka don ƙarfafa garkuwar jiki, da taimakawa wajen narkewar abinci.

Amma gishiri mai yawa ba shi da kyau ga lafiya (na iya kawo hawan jini).

🥗 Yadda ake cin albasa don lafiya

A ci a ɗanye tare da ɗan gishiri.

A haɗa da lemun tsami da gishiri don ƙarin ƙarfi da ɗanɗano.

A saka cikin salati, miya ko girke-girke amma a yi ƙoƙari kada a soya ta da yawa saboda sinadaran lafiya suna raguwa idan aka dafa sosai.

25/06/2025

💗💗💗💗
AUREN SIRRI
💖💖💖
💗💗💗💗💗

Bismillahirahmanurrahim

Aysha A bagudo

Page 1-2

Lekki Unguwace mai dauke da karancin mutane da suke rayuwa acikinta ,a silent place, saboda bata cika hayaniya mutane ba , dauke da tarin sanyin ni'ima mai dadi sak**akon kusancinsu da ruwan teku" unguwace da tattara kan manya ma'aikata da kusoshin gwanati, hade da manyan masu kudi ,ga tarin yan yahoo boy'z domin mafi yawancisu sunfi sha'awar zama acikinta. rayuwar mutane unguwar abin sha'awa bbu ruwan wani da wani domin suna rayuwasu ne tamkar a kasar waje .

PLASNUW ROWS FAMILY ESTATE

Estate ne mai dauke da tarin dangi acikinta , hadin kai tattare da zaman lfy, Sam bbu hayaniya acikin wannan family kowa kagani cikin nishadi da farinciki zaka gansa ,ga tsantsar fahimtar juna dake tsakanin wannan family. kwakkywan family ne masu matukar kaunar junansu .

Let alh Muhammed bello khaliyal ,haifafen garin Lagos ne ,Amman asalinsa fulanin khaliyal ne dake jahar kebbi. sananne mai kudi ne yayi tashe tun alokacin da duniya ke kwance. sannan kuma take zaman lfy, marigayi Muhammed bello soldier ne daya taka rawar Gani a kasar nan .
ya rike muk**ai da dama a wancan lokacin. ya rasu yabar tarin dukiya da da ya'ya da jikoki bila adade.
gabadaya family Muhammed bello bbu talaka aciki domin sun gaji dukiya mai tarin yawa daga mahaifinsu .

kafin rasuwarsa dake shine babba a dakinsu kuma Allah yabashi tarin dukiya da en'uwan , dan ganin ya inganta rayuwar kannensa kafin daga baya ya Gina wannan katanfarin estate din mai mazan kanta.
ya tattara kan yan'uwasa suna zaune a ciki ,yana da mata hudu hjy shema'u wacce aka musu aure tun saurayi da budurwa tana da ya'ya goma Sha biyu, mata takwas maza hudu sai hjy hauwa mai dauke da ya'ya goma maza biyar mata biyar ,sai hajiya rabi mai ya'ya takwas maza biyar mata uku sai hajiya Fatima wacce suke kira da hjy shuwa itama tana da yaya takwas mata bakwai namiji daya .
bbu abinda bbu acikin wannan estate din k**a daga makarantar islamiyya wajen wasa buga kwallo wajajen exercise wajen swimming pool library Sannan ga wani katanfarin Holl dake gefe wanda aka shiryashi da kayan kyale kyale zagaye da kujerun zama . an ginashine saboda taron sada zumunci , wanda zasu dinga yi a duk karshen wata .

haka s**a taso har zuwa girmansu cike da son junansu .
anan cikin dangi mazan s**a zabi matan suma matan s**a zaba akayi bikinsu anan cikin estate din s**a zauna tare da iyalinsu har zuwa sanda tsufa yacima marigayi Muhammed bello yayi retire.
yayinda ya'yansa da ya'yan en uwa s**a cigaba da kula da estate din .
a lokacin aliyu da habib ne kadai s**a rage da basuyi aure ba saboda karatu .

Byn rasuwar marigayi bello ne aka raba gado aliyu ya dukufa gurin juya dukiyarsa ,ba abinda yasaka a gaba sai neman kudi wanda acikin kankani lokaci ya gawurta yayi fice yayi suna a duniya, yayiwa sauran yan'uwansa zarra aliyu ya mallaki tarin dukiya da shi kansa bai san iyakarta ba. hade da tarin compen*s a Lagos da kudancin Nigeria yana da gidajen saida man petir Bila adadi shine mallakin aliyu airlines yana da hannu jari da dama a compen*s na kasashen duniya yana da gidaje a abuja da sauran garuruwa .
tsananin neman kudinsa ne yasa bai ajiye iyali da wuri ba ,burinsa bai wuce ya auri mace mai matukar kyau da tarin illimi ba .

Garin neman kudinsa ne ya hadu da fadila a india tun daga lokacin da aliyu ya daura idanunshi akanta "ya dauki son duniya ya daura mata kasancewarta kyakkywa gaske ga tarin illimi . fadila itace Diya ta biyu a gurin iyayenta su uku ne , ahmed ne babba sai ita sai farida , kin amincewa iyayenta s**ayi da auren shi a cewarsu bako ne sannan kuma bakin fata. sai da aka kai ruwa rana dasu sannan s**a amince da auren .
koda yazo daita Nigeria ma bata wani sha wuyan zama cikin family dinsa ba .
kasancewarta mace mai tsananin son jama'a da son yara cikin lokaci kadan tashaku da sulaiman da mahamud ya'ya ne ga yayyen aliyu sun shaku matuka da yaran ta daukesu tamkar ya'yan data haifa acikinta .
suma kuma suna maseefar kaunarta dan haka suke kiranta da ummi ,duk abinda suke so itace take musu bata ragesu da komai ba saboda bata da rowa hakan ne yasa ta sake janyo mata soyayya ta daban a gurin iyayensu.

shekarata biyar da aure mutuwar mahaifiyar ta risketa ,zuwan datayi indiya ne dazata dawo tazo da kanwarta fadila ta hada dasu Mahmoud tacigaba da rikonsu .
sai da fadila ta dauki sama da shekara takwas da aure sannan tasamu cikin murna a wajen wannan family bai faduwa .
cikinta na da wata tara cif ta haifi NASURUDEEN daga ita har aliyu suna matukar son DEENI tamkar numfashinsu DEENI yataso cikin gata da kulawar iyayensa, da dangi gabadaya suna nuna masa tsansar gata da soyayya fiyye da tunanin mai karatu .
shiyasa yataso a shagwabe a sangartacce saboda kaf estate din kowa yasan da zaman DEENI babbar matsalar da s**a fara fuskanta da deeni , shine rashin magana da bai yi ,da farko fadila ta dauka ko kurma ne sai daga baya tagane tsabar miskilanci ne kawai yayi masa yawa .
duk tarin ya'yan dake cikin wannan estate din DEENI yafita dabam acikinsu, bashida aboki ,.
gabadaya baya yarda da kowa koda yaushe yana tare da umminsa ko farida ko su Mahmoud tun tasowarsa yake da burin son zama soldier yayinda ummi take bashi goyon baya wajen kiransa soja .
Domin wani lokacin zai je yatasa hotonta marigayi kakansa dake manne a falonsu gaba yayi ta kallo yana shafa fuskar tsohon yana murmushin ,Sam shi bashi da fara'a ballanantana sakin fuska koda yaushe fuska nan tashi a hade take tamkar hadari , .DEENI Nada shekara takwas byn yakare primary school aka sai mishi form din shiga makarantar sojoji ba'awani samu wata matsala ba yasamu sak**akon matsayin mahaifinsa da kakansa. sabanin wayanda basu da gata.
domin a wanan lokacin idan dai kai bawani bane ko dan wani ba ko bakada hanya a military school ,sunanka sorry.
Domin kuwa kana ji kana Gani military school zai gareka shiga .

byn wani lokacin farida ta samu miji anan cikin estate din wanda shima yakasance "Da"ne ga marigayi Muhammad bello wato habibu ubansu daya da aliyu mahaifin ga DEENI .
duk da fadila ta nuna rashin amincewarta matuka , da nuna wa er'uwartata illar aurenta da Habib Amman sai taga yarinya ta nuna tana so abunta ,dan haka ta kyaleta kuma da kunya dai ta fito fili tace batason jinin aliyu ,wanda itama kanta tasan hakan ba mai yiwu bane . itama ba wai shi din ne bataso ba ,halinsa ta tsana ,
Amman shi babban ma'aikace gwanati ne, director of land and housing & same na Lagos state gabadaya. yana da mata biyu da yaya bakwai farida ce ta uku .
Ko alokaci daya auri farida takasance mace ce mai tsananin hakuri .
duk da mijin nata Vai kasance mutun mai adalci ga iyalansa ba. Amman bata taba kawo kararshi ga ummi ba domin tasan halin ummi Sam bata son raini .

Shekarar da aka yiwa sulaiman da mahamud aure shekarace Allah yayiwa mijin ummi rasuwa wato alh aliyu Muhammad bello sunji matuwar farar daya , mutuwar tayi matukar gigita ummi dan byn ya dawo daga sallah asuba ne yayi irin kishingide nan yana lazimi koda ummi taji shiru shiru bai sake fitowa ba Sannan bai nemeta ba kmr yadda ya saba , wanda aldarsa ce da zarar gari yayi sha ...yake fitowa ko yakirata a waya Amman taji shr .
tashiga dakin nasa ta tarar dashi kishingide da carbi a hannunsa .
da fari ta dauka ko bacci yakeyi sai tayi nufin ta tasheshi yakoma kan gado.
Ammai sai taga alamun rashin motse atare dashi takai hannuta wajen hancinsa da karjinsa a lokacin daya taji baya numfashi.
take ta zube anan ta sume.
har a kashare zaman makoki ummi batasan a wani hali take ba ,dan bata cikin haiyacinta' koda ta farfado ma sai da akayi ta hadawa da addu'a Sannan aka samu kanta ta dawo daidai , dan mutuwar ta girgiza har ta kusan zarar daita .

Byn wani lokacin su sulaiman s**a cigaba da tallafawa ummi da DEENI a lokacin farida na dauke da tsohon ciki duk da itama ta dan jima bata haihuwa ba, kuma har lokacin ummi bata san er'uwarta tana cikin matsala ba ,sai byn data haihu" lokacin ne ummi taga komai bbu alhalin ga tarin dukiya kmr zai kashe habibu , gashi yasake kara wani sabon auren matansa sun cike hudu cif .
ummi tayi kuka kmr may gashi tana cikin danginsu da suke tamkar tsiya madauri daya.
ba daman tace zata dauki wani mataki akan haka .
dan tasan yadda kansu yake a hade .
dan haka taci kukanta takoshi ita da er uwarta ahankali take furta kalmar shiyasa tun farko naki amincewa da auren nan naki da habibu ,ba dan komai ba sai dan irin haka Amman kika nace ,ga irin abinda nake gudar miki kennan Amman kika kiji , sai kuma ta tsagaita da kukanta ahankali tace ba yadda zamuyi da ikon Allah ,sannan ga rabo a tsakani.
Amman duk da haka sai da ummi tayi masa tatas saboda daman ita bawani sakar masa fuska take ba kuma yana shakkata.
kullum ummi acan take wuni har ranar suna yarinya tace sunan mahaifiyarsu ummi wato muzeenat , shima habibu yayi hakan ne saboda ya wanke kansa a wajen ummi,kuma yayi nasara domin hakan da yayi yasa ummi taji dadi Sosai aranta har ta dan rage jin zafinsa .
sannan bakaramin kudi ummi takashewa bby ba. haka ma ranar suna ummi Tayi rawar Gani sosai .
byn anyi suna ne ummi tasamu habibu akan dan Allah ya dinga kula da farida dan ita kadai gareta bata da kowa duk fadin Nigeria sai ita, idan ma bazai damu ba, zata bashi Rabin dukiyarta yakara akan nashi da duk wani abinda yake so, ita dai burinta kawai ya kular mata da er,uwa ,yayi murmushi kawai hade da ce mata yaji .

Byn wani lokacin farida ta kuma samun wani ciki wanda tun yana karami take fama da laulayi tun lokacin ummi tadawo da zeenat wajenta ,
a kwana a tashi bbu wuya a gurin Allah har cikin farida ya isa haihuwa gurin haihuwar ne taji jiki sosai .
koda ta haifi yaron ma bbu rai sannan itama tace ga garinku .
mutuwar ta shigi habibu matuka yayi kuka tamkar ransa zai fita ,dan shi kansa yasan yayi babbar rashin da ba zai taba maida irinsa ba.
yayi rashin mata mai tsananin kirki da hakuri da sanin darajar miji . Allah sarki ummi kusan har tafi habibu jin mutuwar tilon er'uwarta ta ,.
a wannan Lokacin ne rikon zeenat ya dawo dindindin gurin ummi ta dauki soyayyar duniya ta daurawa zeenat tana mugun ji da Yarinyar tamkar ranta kwata kwata bata son abinda zai rabata da zeenat Sannan kuma tana debe mata kewar er'uwarta .
lokacin shi DEENI na ss1 a NMS, Nigeria military school dake zariya.
yayinda DEENI Sam ba halinsu daya da ummi ba koda yaushe kagansa fuskar nan tasa a daure a cunkushi bbu wani fara'a ga shegen miskilanci tsiya sai dai mugun kyakkyawa ne na karshe . ajin farko, wato first class ,gashi da maseefar iya sa kaya kallo daya zaka masa ya gigitaka kaji yashiga ranka farar daya saboda tsabar kyawunsa sai shegen shiga ran mutane domin kusan yan'mata cikin estate din suna maseefar son sa yayinda yake girma kyawunsa na sake bayyana hade da miskilancinsa .

Tunda zeenat ta dawo gidan magana bata taba hadasu ba ko gaisheshi Tayi baya amsawa in dai bayaga idanun ummi ba yana da matsanancin tsafta wanda kusan a wajen ummi yagada .
Cikin haka ya kammala karatunsa na secondary school ya wuce NDA burinsa kennan nason zama cikakken soja itama ummi kuwa nasake karfafamasa gwiwa da bashi goyon baya yana karantar science ne ,wato likitan soja .
bansan yadda zan kwatanta muka halinsa ba Amman yakasance mutun ne shi mai bambanci ra,ayi.
byn yakare karatunsa ya fito da mukami second lieutenant star biyu kennan .

Zaune zeenat take a falo tana kallon wani serisfilm a zeeword my let home Tayi zurfi cikin kallon film din gabadaya attention dinta naga kallon ita kadai ce ummi tashiga cikin estate din yin barka taji karar Bell wanda shine kusan karo na hudu da taji ana dannawa. cikin jin haushi ta mike dan bata son abinda zai dagata daga kallon datakeyi , tana bude door din bata tsaya ganin kowaye ba ta juya abinta takoma mazauninta sallama taji hade da shigowa ta d**o kanta kennan da niyar amsa sallama sai taga mutun tsaye kikam sanye da sabon kayansu na sojoji gabadaya zeenat ta gigice hade da rikicewa tsabar tsoro dan ita Allah yayita da maseefar jin tsoron soja take cikinta ya dauki kugi Amman still idanunta na kansa ta tsaresa da kallo .
in ina tasoma yi wa..wa.. waalai....ya dakatar daita da hannushi, yana zabga mata wata uwar harara muryasa a kwasashe yace yau ne kika fara ganina da har zaki wani tsareni da idanu Kona canza miki ne ?da sauri tasoma girgiza masa kai. Kai tsaye dakin ummi ya nufa tunda bai ganta a parlour ba yasan tana dakinta tana kallonsa ta kasa dauke idanunta daga garesa har sanda ya dawo fuskar nan tasa a hade yace ke.....dan iskanci kina kallon mutune bazaki iya cewa ummi bata nan ba kin wani tsare mutun da idanuwa tamkar na maciji ,dayake bawani manyan idanu gareta , da sauri bakinta na rawa tace dan Allah kayi hakuri mantawa nayi ko kallonta bai sake yi ba yaja tsarki yayi hanyar dakinsa ta tabe baki hade dacewa jarababbe kawai ai yadawo kennan, itama taja tsaki ta juya tacigaba da kallonta ..

25/06/2025

🖤 SIRRIN ZUCIYATA

✍️ Zuma Novels

CHAPTER 7

“Sau da yawa, mace tana fara fita daga cikin cuta ne ba da ƙarfi ba — sai da shiru, da kuka cikin zuciya, da ƙudurin da bata da goyon baya.”

Wannan safiyar — k**ar kowacce safiya ce, amma ba a zahiri ba. Na farka da wata sabuwar nutsuwa a zuciyata, ba don komai ba, sai don jiya na iya cewa: "Ka tsani ni." Kuma har yau bai koma tambaya ba.

Na yi wanka, na shirya, na fita tsakar gida ina wanke kwanoni. Yana falon yana kallo — amma bai yi magana ba.
Na san yana kallona. Na iya jin yadda idanunsa ke yawo a jikina. Sai dai ba na nuna komai.

Wani lokaci yana da wahala kayi k**ar ba ka jin komai — amma idan kana cikin wulakanci mai tsawon lokaci, kana koyon yadda za ka rayu da jiki da zuciya biyu. Daya na gaske. Daya don kare kai.

Na gama aikin da nake yi, na shiga ɗaki. Na kwanta a kan katifata — na fuskanci bango. Idona a rufe, amma hankalina a bude.

Sai na ji ƙaras!
Ƙofar dakin. Ya shigo.

Ya tsaya a ƙafaɗa ta. Shiru. Idonsa yana kaina. Sai ya ce:
“Kin canza.”

Ban motsa ba. Ban ce komai ba.

Sai ya karasa ya zauna a gefen gadon. Ya ɗora hannunsa a gefen kugu na. Ya ce:
"Na rasa ki Zahra. Ni da na gina ki, da na kare ki — yanzu kina yunkurin fita daga raina."

Ya kai hannunsa rigata. Yana ƙoƙarin daga ta.

Sai na bude ido. Na ce da shi a murya mai ƙanƙanta, amma ta gaske:
"Ka daina min haka."

Ya tsaya. Amma hannunsa bai koma ba.

"Me k**e nufi?"

Na tura hannunsa da ƙasa a hankali. Na ce:
"Idan har kana da ƙauna, zaka bar ni da jikina. Kuma idan ba zaka iya ba… to ka sani: bazan cigaba da zaman nan ba."

Sai ya yi dariya. Ba daga jin daɗi ba — daga mamaki da fushi.
"Zahra, wannan fa gidanmu ne. Ba fitar ki k**e nufi ba ko?"

Na ce:
"Gidan da ba ya kare mutum, kabari ne da ido biyu."

Yayi shiru. Sai ya zame daga gadon. Yana kallona — wannan karon idonsa ba na sha’awa bane. Idonsa na fushi ne.
Fushin wanda ya fara ganin cewa sarautarsa a raina tana karyewa.

---

Washegari da safe, lokacin da ya fita, na fara tattara kayana. Babu yawa — zanen bacci biyu, riguna uku, da diary dina.

Na sa kayan cikin buhu. Na saka sim dina a waya — wacce na ɓoye a cikin ɗaya daga cikin littafai.

Na kira wata kawata — Zulai.
"Ina gida. Dan Allah Zulai, zan zo wajenki. Baza ki tambaye ni komai ba yanzu. Amma ki bar ni in kwana biyu ko uku.
Zan gaya miki komai idan lokaci yayi."

Zulai tayi shiru. Sai tace:
"Kizo Zahra."

Hawayen da na dade da hana su zuba, sai s**a zubo. Amma ba don rauni ba — sai don wannan karon, ana buɗe ƙofa a karon farko.

---

Na sa hijab dina. Na ɗora mayafi. Na ɗauki jakata.

Na tsaya a ƙofar ɗakin falon. Na kalli cikin gidan — gidan da ya ɓoye komai:
Jini da hawaye. Rauni da shiru.
Gidan da ya zauna da cutar zuciyata, har ta fara kallon kanta a cikin madubi tana cewa: "kiyi hakuri."

Sai na juya. Na fita. Kafafuna ba su da ƙarfi, amma ƙuduri yana dukan su.

A kofa na ji wani abu ya tsaya a kirjina. Kamar wani sauti. Sai na juya da ido kawai, na fadi a zuciyata:

> “Kada Allah ya mayar da ni nan.”

---

> Zahra ta bar gidan. Amma ba ta bar raunin ba tukuna. Wannan tashi na farko ne — kuma kowane tashi yana da faduwa. Sai dai akwai zuciyar da ta ce: "ko da na fadi, zan tashi."

---

🔁 Rubuta “Ci gaba” idan kana son Chapter 8

25/06/2025

🖤 SIRRIN ZUCIYATA

✍️ Zuma Novels

CHAPTER 6

“Ba kowanne rauni ne ke zubar da jini ba. Wasu na ɓoye ne, suna ci gaba da fasa mutum a ciki har sai ya bace a rayuwarsa.”

"Daɗewa nake ciki. Amma yau... zan tashi daga ciki."

Na furta hakan da sautin da nake jin k**ar ba ni ce nayi magana ba. Muryar baƙuwa ce cikin zuciyata. Wata murya da nake jin ina da ita tun daɗewa, amma yanzu ta fara fitowa. Tana da rauni. Amma tana ƙoƙarin yin magana.

Ya tsaya yana kallona k**ar bai fahimta ba.

"Zahra... me kika ce?"
Ya tambaya da wata murya mai taushi. Amma ita ce muryar da ta fi min tsoro. Saboda ba fushi ke cikinta ba, sai tsarkaken iko.

Ban maimaita ba. Ban iya. Amma kallona ya ishe shi. Ban girgiza kai ba, ban zubda hawaye ba, amma ido na ya fadi gaskiyar da zuciyata ke furta.

Ya juyo gaba ɗaya. Sai ya tabe baki.
"To mu gani. Kin tashi kenan? Ko kin fara ganin kanki?"

Ya yi dariya. Murmushin da ya sa min sanyi a ƙashi. Ya ce:
"Yarinya mai launin ido. Idan na nuna ki da yatsa guda a gaban duniya, za su ce 'kin samu gata'… amma ke, kina ganin ni a matsayin wani?”

Na ce da shi:
"Na daina ganin kowa a matsayin wani. Na daina ganin ni a matsayin wata."

Ya ƙyale ni. Bai ce komai ba. Ya juya, ya shige ɗakinsa. Ya barta a falon cikin shiru da kamshin turarensa. Sai na fahimta: ba duka ne farawa ba — wasu shiru ne su ke kawo rikici mai tsanani.

---

Washegari ban shiga kitchen ba. Ban so in duba idonsa ba. Ban da sha’awar jin muryarsa. Amma k**ar koda yaushe, shi baya barin abubuwa su wuce.

"Zahra."
Ya kira ni da karfi, ba k**ar kullum ba. Wannan karon yana da daɗin rai a murya, amma kashi ya ɓoye.

Na fito daga ɗaki.
Yana zaune a falon, yana shan shayi. Rigarsa sabuwa ce. Yana sanye da wandon rigar bacci, amma babu riga sama sai "singlet". Kirjinsa da gashinsa bayyane, ba tare da kunya ba. Na tsaya a nesa.

Ya ce:
"Taho nan. Kin canza kuma ban san ko me kika ci ba. Ko me aka gaya miki ba gaskiya ba ne."

Na ce masa:
"Ba kowa ya gaya min komai ba. Jiki na ne. Hankali na ne. Idona da zuciyata ne s**a ce min 'enough.'"

Ya ce:
"Zahra, ina jin ki, amma ke ba za ki iya rayuwa keɗai ba. Ba ki da wuri, ba ki da kowa, ba ki da makoma. Ki tsaya da ni — ki ci gaba da zama da ni k**ar yadda k**e."

Na kalle shi. Sai wani kallo ya fice daga cikin idona da ban saba ba.
"Yanzu haka, ban da komai. Kuma na fahimci cewa sai na rasa komai, sannan zan fara tunanin yadda zan nemo kaina."

Ya saki dariya. Bai yi fushi ba — amma ya fara ganin haɗarin da kalmomi na ke haifarwa.

---

Wata rana a rana, ya shigo daki.
Bai nemi izini ba. Bai ƙwanƙwasa ba.
Na kwanta ne, amma ido na bude. Na zuba masa ido.

Ya ce:
"Zahra... ban son ki zama tamkar ƙarya. Na gina ke — ki zama tawa ce har abada."

Sai ya zo kusa da ni.
Ya durƙusa, hannunsa a saman cinyata, yana shafa ta k**ar yana faɗin addu’a.
Sai ya kai yatsansa har ƙasan cibiyata, yana bin gefen rigar barcina, yana janyowa har ya tabe fatar ciki da laushin tafin hannunsa.

Na kankame jikina. Idona a bude. Ban yi kuka ba.
Sai na ce da shi da murya mai sanyi:
"Ka tsani ni."

Ya tsaya. Ya kalle ni.
"Me kika ce?"

Na maimaita.
"Ka tsani ni. Saboda ba wanda ke ƙaunar abu ya goge shi har ya manta shi nawa ne. Kuma ba wanda ke ƙaunar abu sai yana jin kunyar abinda yake masa."

Ya zame jikinsa a hankali. Bai ce komai ba. Ya juya. Ya fita daga dakin. Ya bar ƙofar a buɗe. Kamar yadda ya saba.

---

Na kwanta. Idona ya cika da hawaye. Amma ban so na zubar da su — saboda bana jin akwai wani darajar hawaye idan kowane jini yana ɓoye.

A safiyar gobe, sai na shirya. Na ɗauki zane, na ɗora riga mai hannun riga. Na zuba mayafi. Amma ba don fita ba.

Don na daina tsayawa. Na fara tafiya.

---

> Zahra ta fara canzawa. Amma canjin da ke tafiya da jiki — yana farawa ne a zuciya. Sai dai kowane sauyi, yana iya jawo fushin wanda ya saba da iko — fushin da ba sauki ba ne.

25/06/2025

🖤 SIRRIN ZUCIYATA

✍️ Zuma Novels

CHAPTER 5

“Na shiga gida da kafafuna, amma k**ar na bar zuciyata a waje.”

Wayar hannu ce a hannuna. Sim dina yana cikinta, amma na ƙura masa wata ƙaramin tsoro tun ranar da aka cire shi a gaban idanuna. Bayan shekaru biyu da rayuwa a gidan da aka kira "gidan dangi", yau ne karon farko da na kunna lambobi da zafi — ba saboda zancen soyayya ba, sai don neman mafaka.

Na kira Zulai.

"Zulai... kina gida?"
Muryata k**ar zazzabi ce ta rungume makogwaroni.
"Zahra? Lafiya kuwa? Me yasa muryarki k**ar..."

Na katse ta da numfashi:
"Don Allah, ki bari in kwana biyu... zan gaya miki komai. Amma ki bani wuri kawai."

Tayi shiru. Shiru mai nauyi.
Sai ta ce:
"Kizo."

---

Na kashe wayar. Ban ji daɗi ba. Ban ji sauƙi ba. Amma na fara yanke shawarar barin rana ta gani ni. Ko da kuwa wuta ce zata fito da ni daga inuwa.

Na je daki. Na cire riga mai danshi da jikina ke ciki. Na duba fatar ƙirji na — akwai wuraren da s**a fara launin shudi. Yatsunsa.
Na shafa man sanyi. Amma har yanzu ban ji sanyi ba.

Na dora zanena. Na ɗora mayafi. Na ƙarewa ɗakin kallo.
Dakin da na kwana da jikina yana ƙasa da raina.
Dakin da aka rufe kofa amma ba a taba barin zuciyata ta kulle kanta ba.

Na kwashe rigunana uku. Na saka su cikin karamin buhu. Na ɗora diary dina sama da su.
Wannan ba tashi bace. Wannan fitar rana ce da ake barin ƙofar rufe, amma zuciya ta san cewa “bazan dawo ba.”

---

"Zahra!"
Ya dawo.
Na jiyo muryarsa tun daga ƙofar compound. Muryarsa da ke ɗauke da ƙarfi da ƙarya. Muryar wanda idan ya fadi sunan ka — ka gaza ce masa "A'a."

Na kulle buhu na da zare. Na saka hijabi.
Sai na fito daga ɗaki da jakata a hannu.
Sai na haɗa ido da shi.

Yayi kallo guda. Ya tsaya. Kamar ya rasa hanya.
"Ina za ki je?"

Na ce:
"Zan je wajen kawata."

Ya ce da wata murya mai sanyi:
"Kin san cewa bana so kina fita ba tare da izini ba."

Na ce:
"Ban tambaye ka ba. Nace zan fita."

Sai ya ɗan matsa kusa. Wani abu a idonsa — k**ar ɓacin rai da karyewar iko.
"Zahra... wannan ba ke bace. Ba haka kika taso ba."

Na ce:
"Haka na taso. Amma yanzu haka nake."

Ya kai hannu zai k**a jakata. Na ja ta da karfi.

Na matsa gaba. Jikina yana rawa. Amma kafa na suna tafiya. Saboda karon farko a rayuwa na — tsoro bai hana ni tafiya ba.

---

A t**i, rana tana duka jikina. Amma ban ji zafi ba. Na fi jin daɗin rana fiye da inuwa. Saboda wutar rana ba ta da fuska. Wuta ce kawai.

Na isa gidan Zulai da numfashi mai nauyi. Tana tsaye a bakin ƙofa, ido cike da mamaki.

"Zahra... lafiya kuwa?"

Na ce mata da ido cikin ido:
"Babu lafiya, amma bana so a tambaye ni komai yanzu."

Ta buɗe ƙofa. Na shiga.

---

A cikin ɗakin Zulai, ban fara kuka ba. Na zauna, na ajiye jakata, na jingina da bango. Tana kallona.

Sai na ɗauki diary dina. Na buɗe. Na rubuta:

> “Ba na gidan da nake jin tsoro, amma zuciyata har yanzu tana can. Har yanzu hannayensa suna jikina. Har yanzu idan na rufe ido, sautin muryarsa yana ce min ‘Zahra, ki nutsu.’”

> “Yanzu zan iya kwanciya ba tare da jin hannun wani a gefen cibiyata ba. Amma inna ba ta san inda nake ba. Kuma da duniya ta ji labari, zata fara da: ‘Me ya sa kika yi shiru?’”

> “Ban yarda da kowa ba. Sai da diary dina. Kuma ni kadai zan iya rubuta tarihin ciwon da duniya ba ta iya gani.”

---

Wata rana zan iya gayawa Zulai komai. Amma yau — yau rana ce ta shiru. Rana ce ta gyara numfashi kafin in farka gaba ɗaya.

---

> Zahra ta fita daga gidan. Amma ba daga duhu ba tukuna. Domin jikin mutum yana iya fita daga wuri — amma zuciyarsa na iya ci gaba da zama a can na tsawon rai.

---

🔁 Rubuta "Ci gaba" idan kana son Chapter 6

25/06/2025

🖤 SIRRIN ZUCIYATA

✍️ Zuma Novels

CHAPTER 4

“Na saba da jiki na. Amma ban saba da yadda ake amfani da shi ba.”

Jiki na bai kai shekaru goma sha takwas ba, amma yadda aka dinga murzawa, tabawa, da latsawa ya sa ni jin k**ar na wuce shekara arba'in.

Na wanke kwanoni, na share tsakar gida, amma duk da haka, na kasa jin komai ya tsabtace ni. Kamar abin da ke cikina — ba zai fita da sabulu ko ruwa ba.

Uncle bai ce min komai ba tun daga kiran da na masa jiya — lokacin da na ɗaga murya a kansa. Ban san me ya ke tunani ba, amma na san babu wani abu da ya fi masa nauyin kalmar da ta fito daga bakina:
“Wallahi ka ƙyale ni.”

Yana jin ta ne. Ko bai karɓe ta ba, sai dai na san ya ɗauka. Ya ɗauke ta k**ar wuka da aka zaro cikin ransa.

---

Washegari, na duba kaina a madubi. Idona yana da jajayen ciki. Bakin nonona ya kumbura kadan — yatsunsa ne. Wata alama mai rauni da ba za a iya nunawa ba, amma idan na motsa zan ganeta. Jiki na yana tuna min inda ya taba.

Na shafa man sanyi. Amma man ba ya goge abin da na ji — sai dai yana ƙara tunasar da ni cewa wannan fata ba nawa ba ce.

---

"Zahra."

Na juyo. Muryarsa ce. Yana tsaye a ƙofar dakin. Da riga mai siriri da wando wanda ke bayyana surar jikinsa fiye da rufe ta.

"Zo."
Babu ƙarfi a muryarsa — sai k**ar wani tsoho da ya rasa ikon da ya saba da shi.

Na karasa, amma ba tare da kallon sa ba.
"Zauna."
Na zauna a ƙasa, cikin nutsuwa. Kamar yadda na koya daga tsoro.

Ya ce:
"Ban yi fushi da ke ba jiya. Na fahimta. Na gane kina so ki daina. Amma me yasa yanzu? Bayan duk waɗanda s**a ƙi ki — ni ne kadai na rage."

Na kalle shi. Idona babu hawaye, amma zuciyata na cikin murɗa da zafi.
"Kai ne kadai na rage — amma kai ma kayi min fiye da waɗanda s**a ƙi ni."

Yayi shiru. Sai ya ce da wani launin murya:
"Na rasa ki kenan?"

Ban ce komai ba. Ya matsa kusa. Yana kallon fuskata.
Yayi yunƙurin kai hannu — yana son ya sauka a nonona k**ar kullum.

Na janye jikina.
Ya tsaya. Yana kallona k**ar wanda aka soka masa allura a cikin ido.

"Zahra..."
"Ka bar ni da jikina."

Sai na mike tsaye. Na wuce. Ban gudu ba. Ban kuka ba. Amma zuciyata ta shake ni k**ar igiya.

---

Wannan daren, ban ci abinci ba. Ban kwanta cikin bacci ba. Na dade a gaban tagar daki, ina kallo — ba saboda ina son gani ba, sai don bana so in yi tunani.

Amma tunanin bai fasa zuwana ba.
Na tuna da wata rana a makaranta lokacin da wani malam ya ce:

> "Duk wanda ya maka laifi, kai baka da laifi. Amma idan ka ce ba kai aka cuta ba — to kai ma zaka zama mai laifi."

To me yasa na yi shiru? Me yasa nake jin k**ar ni ce laifin kaina?

---

Na buɗe diary dina. Na rubuta:

> “Ina so in fita. Ba daga gidan nan kawai ba. Daga ƙazantar da nake jin tana manne da raina. Amma ko ina zan je, k**ar za a gane ni daga yadda jikina ke tafiya. Daga yadda zan runtse ido in aka kira sunana. Daga yadda zan kalli ƙasa kafin in zauna a gaban kowa.”

> “Ba wanda zai gane cewa ni ba ta da lafiya — saboda ba rashi nake da shi ba, sai rauni da ba a gani.”

---

Washegari, ya kira ni. Ya ce:
"Zan tafi kasuwa. Kina bukatar wani abu?"

Sai na ce:
"Ina bukatar ki bani dama. Kawai ka bar ni da zuciyata."

Yayi murmushi. Amma murmushin da ya fi kuka zafi.
Ya fita.

Ni kuma, na fara ɗaukar babban mataki a karon farko:
Na kunna wayar da sim dina ke ciki.
Na latsa lambobin da ban taba kirawa ba.

Na fara. Zahra ta fara tashi daga duhu.

---

> Zahra ba ta fita daga cutar ba tukuna. Amma ta fara shirin fita daga shiru. Kuma wannan... shine farkon yunkuri da ba ya buƙatar ƙarfin jiki — sai ƙudurin zuciya.

---

🔁 Rubuta "Ci gaba" idan kana son Chapter 5

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Bauchi?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Attahiru Bafarawa Road G.R.A Bauchi State
Bauchi
740001