Bauchi daga bala sai waye
our page want to now the next governor in bauchi state
02/09/2025
Ajiyane Dr. Nura Manu Soro Ya Kai Ziyara Ga Sabon Shugaban Jam’iyyar APC Na Ƙasa, Farfesa Nentawe.
02/09/2025
Dr Bala wunti yayi fice wurin bada gudumowa don daukaka addinin Allah.
Kuma Alkur'ani mai girma ya tabbatar da cewa, duk wanda ya ke kashe dukiyarsa a bisa tafarkin ɗaukaka addinin Musulunci, kamar yana ba wa Allah Madaukakin Sarki rance ne, kuma zai ninka Ya dawo masa da shi.
Muna addu'ar Allah ya saka masa da alkhairi ya kara masa Lafiya da nisan kwana mai amfani.
Allah ya karba ma ma aiyukan ka Dr Bala wunti.
Muna fatan alkairi
Haidar Abubakar
2/9/2025.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Address
Bauchi
