Buharin sidi na man zan allah
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Buharin sidi na man zan allah, Health/Beauty, Gwallaga Street, Bauchi.
06/05/2026
04/03/2026
"Mu ‘Yan Ahababu rasulullah ne – Masu ƙaunar Annabi Muhammad ﷺ da Ahlul Bayt ɗinsa. Muna bin tafarkin tsarki, muna girmama duk abin da ya shafi Ma’aiki ﷺ da Gidansa. Gaskiya ce hanya, soyayya ce Jagora Sharif Sani Janbulo ya gina zuciyarmu da ita. Muna alfahari da kasancewarmu cikin wannan tsari Jama'atu Ahababu rasulullah, tafarkin da ke da tushe a ƙauna da gaskiya
13/01/2026
•Bangon da ka jingina dashi baya faɗuwa dole abarka sai ta Allah tayi ɗan faɗimah, ka faɗi Annabi ﷺ
ruhin da yake da rai ya amsa, ko mataccen ruhi yaji Annabi ﷺ
a bakin ka dole zai rayu saboda Annabin da kake faɗa shi yake tayar da gawa, kuma saboda shi a mayar da ran da aka cire.
Wanda baya so yaji an ambaci Annabi Muhammadu ﷺ to kada ya sake ya haɗa hanya da
Mau lana Sharif Sani Janbulodan dole sai yaji Annabi ﷺ ko baya so.
ya,rabba‘na kaƙara karemana
abban mu
dan isar Kakan sa🙏
11/01/2026
ALLAH KAIMANA DAN MANZAN ALLAH
YA ALLAH KAKASHEMU AKAN HIDIMA WA MANZAN ALLAH
04/01/2026
•BAWAN ALLAH: Mutumin da Baya Shiga Lamarin Siyasa Ko Sarauta Dasauran Abubuwan Duniya, Shi Kullum Burin sa Da Aikin sa Yada Ilimi Da Kaunar Annabi Muhammaduﷺ A Birni Da Karkara, Amma Ahakan Wasu Basu Kyaleshi Ba, Kullum Burin su Shine Su Fadi Abinda Zaisa Aga Aibunsa Ko Wanda Zaisa Yayi Bakin Jini.
Idan Har Bazaku Tayashi Aikin Dayake Ba Bai kamata Yanayin Aikin Ku Kuma Kuna Cutar Dashi Ba Ta Hanyar Yada Jita-Jita da Fadin Abinda Zaisa Yaji Babu Dadi Ba, Duk Dacewa duk Abinda Wasun Suke Bazai Sanyar Masa Da Gwiwa Ba Kuma Bazai sa Yadakata Da Aikin Ba Amma Wallahi Kuna Cutar da Wannan Bawan Allahn, Tafiyar Daman Shi Kadai Yafara Shi Yasan Irin Wuyar Dayasha Har Tafiyar Takawo Yanzu, Duk Wanda Kagani Acikin Tafiyar Zuwa Yayi Don Ya Yarda Da Irin Abinda Ake Cikin Tafiyar Na Alkhairi ne, Yau Gashi Shi Kansa Baisan Adadin Mutanan Dasuke Cikin Tafiyar ba Kuma Baice Abashi Wani Abu Ba Ko Ayimasa Wani Abu Ba, Hasalima Shine Yake Hidimar Bayan Yabada Ilimi Kuma Ya Zaburar Cikin Soyayyar Shugabaﷺ
Ba Alfahari Ba Kuma Bawai Don Nima Ina Daga Cikin Mabinyan Saba Wallahi Kowa Yasan Wannan Bawan Allahn Babu Ruwan sa Dakowa Kuma Baya Shiga Duk Wani Lamari Indai Bana Manzon Allahﷺ Ba, Bazaka Jishi A Harkokin Siyasa Ko Sarauta Dasauran Abubuwan Duniya Ba, Sannan Bazaka Ganshi Yana Zuwa Wajen Wasu Manyan Attajirai Ko Masu Mulki Ba Don Neman Wani Abu Na Gudunmawa(Saboda Shine Jagoran Babban Taron Da Ba'ayin Irin sa A Kano Wato Takutaha) B***e Neman Wata Alfarma Ko Mukami, Duk da Wani Lokacin ma Dakansu Suke Neman sa Amma Baya Zuwa, Idan Kuma Sun Matsa Dayawa Akan Yaje Sai Yatura Wasu Ko Wani(Shi din Dai Bazaije Ba) Bawai Don Ya Rainasu Ko Baya Kaunar su Ba(Kare Mutunci Ne)
jamuje masoyin annabi
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Bauchi
