Dr.sharif basiru Tam
tambnigltd.com
18/05/2026
๐ฅ ๐๐โโ๐โ ๐๐๐ธโ๐ธ๐๐ ๐๐ธโ๐ธ โ๐ธ ๐ฝ๐ธโ๐๐โ โค๐๐ โ๐๐๐๐ธ ๐ฅ
๐ ๐ธ๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐, ๐ป๐๐๐โ๐, ๐๐๐๐๐๐ ๐๐ ๐น๐ฆษ๐ษษ๐๐ ๐ธ๐๐๐๐๐๐ฃ๐ ๐
๐ธ ๐๐๐๐๐ ๐๐จ๐๐๐๐๐ ๐ฅ๐๐ฃ๐ ๐๐ ๐๐๐ฃ๐๐ ๐ ๐จ๐๐ฅ๐๐ โค๐ฆ๐ โ๐๐๐๐ ๐๐๐จ๐๐ ๐๐๐๐ช๐๐ ๐๐ค๐๐ฃ๐๐ ๐๐ ๐๐๐๐๐๐ ๐๐ ๐๐๐ค๐ฆ ๐๐๐ฃ๐๐. ๐๐๐๐๐๐๐ ๐๐ ๐๐๐ค๐ฆ ๐๐๐๐ฆ๐ ๐๐ค๐ฃ๐๐ฃ ๐ค๐ฆ๐ ๐๐๐๐๐๐ ๐๐๐จ๐ ๐จ๐ษ๐๐๐๐๐ ๐๐จ๐๐๐๐๐ ๐๐ ๐๐๐๐ ๐๐ ๐๐ ๐๐ฆษ๐๐จ๐๐ฃ ๐ฃ๐๐๐๐๐, ๐๐๐ฃ๐๐ช๐, ๐๐๐๐๐๐๐ ๐๐ฃ๐ซ๐๐๐, ๐๐๐๐๐๐ ๐๐ ๐ฃ๐๐ช๐ฆ๐จ๐ ๐๐๐๐ ฦ๐ฆ๐๐๐ ๐ซ๐ฆ๐จ๐ ๐ค๐๐ฆฦ๐, ๐๐ ๐๐ฆ๐๐ ๐ฃ๐๐๐๐ ๐๐ ๐ค๐๐๐ฃ๐ฃ๐ ๐๐ ๐๐๐ค๐ค๐๐๐.
๐พ๐ ๐ฅ๐ค๐๐ฃ๐๐ ๐๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐ฃ ๐๐๐๐:
โโโโโโโโโโโโโโโ
๐ ๐ป๐ธโ๐ผโ ๐ฝ๐ธโ๐๐ (๐)
๐๐ค๐ฅ๐๐๐๐๐ฃ๐ ร๐๐๐
๐ฝ๐๐ฅ๐๐๐ ร๐๐๐
๐๐๐๐๐ฅ๐๐ ๐ฝ๐๐ฅ๐๐๐ ร๐๐๐
๐ธ๐๐๐ โ๐๐ค๐๐ฃ๐๐ ร๐๐๐
๐ ๐ป๐ธโ๐ผ โ๐ธ ๐น๐๐๐ (๐)
๐๐ค๐ฅ๐๐๐๐๐ฃ๐ ร๐๐๐
๐ฝ๐๐ฅ๐๐๐ ร๐๐๐
๐๐๐๐๐ฅ๐๐ ๐ฝ๐๐ฅ๐๐๐ ร๐๐๐
๐๐๐๐ ๐ธ๐๐ซ๐๐๐๐๐๐ฆ ร๐๐๐
๐ ๐ป๐ธโ๐ผ โ๐ธ ๐๐๐ (๐)
๐๐ค๐ฅ๐๐๐๐๐ฃ๐ ร๐๐๐
๐ฝ๐๐ฅ๐๐๐ ร๐๐๐
๐๐๐๐๐ฅ๐๐ ๐ฝ๐๐ฅ๐๐๐ ร๐๐๐
๐ธ๐-โ๐๐ฃ๐โ๐๐ ร๐๐๐
๐ ๐ป๐ธโ๐ผ โ๐ธ โ๐๐ป๐ (๐)
๐๐ค๐ฅ๐๐๐๐๐ฃ๐ ร๐๐๐
๐ฝ๐๐ฅ๐๐๐ ร๐๐๐
๐๐๐๐๐ฅ๐๐ ๐ฝ๐๐ฅ๐๐๐ ร๐๐๐
๐ธ๐๐๐ ๐๐๐ฃ๐ ๐๐๐๐๐ ร๐๐๐
๐ ๐ป๐ธโ๐ผ โ๐ธ ๐น๐๐๐ธโ (๐)
๐๐ค๐ฅ๐๐๐๐๐ฃ๐ ร๐๐๐
๐ฝ๐๐ฅ๐๐๐ ร๐๐๐
๐๐๐๐๐ฅ๐๐ ๐ฝ๐๐ฅ๐๐๐ ร๐๐๐
๐๐๐๐ ๐๐โ๐ โ๐๐ค๐ฃ๐ฆ๐๐๐๐๐ ร๐๐๐
๐ ๐ป๐ธโ๐ผ โ๐ธ ๐โ๐๐ป๐ธ (๐)
๐๐ค๐ฅ๐๐๐๐๐ฃ๐ ร๐๐๐
๐ฝ๐๐ฅ๐๐๐ ร๐๐๐
๐๐๐๐๐ฅ๐๐ ๐ฝ๐๐ฅ๐๐๐ ร๐๐๐
๐๐๐๐๐๐ฅ ๐๐๐๐ ร๐๐๐
๐ ๐ป๐ธโ๐ผ โ๐ธ ๐น๐ธ๐๐๐ธ๐ (๐)
๐๐ค๐ฅ๐๐๐๐๐ฃ๐ ร๐๐๐
๐ฝ๐๐ฅ๐๐๐ ร๐๐๐
๐๐๐๐๐ฅ๐๐ ๐ฝ๐๐ฅ๐๐๐ ร๐๐๐
โ๐ฆ๐ โ๐ฆ๐จ๐๐๐๐๐๐ฆ ๐ธ๐๐๐ ร๐๐๐
๐ ๐ป๐ธโ๐ผ โ๐ธ ๐๐ธ๐๐๐ธ๐ (๐ )
๐๐ค๐ฅ๐๐๐๐๐ฃ๐ ร๐๐๐
๐ฝ๐๐ฅ๐๐๐ ร๐๐๐
๐๐๐๐๐ฅ๐๐ ๐ฝ๐๐ฅ๐๐๐ ร๐๐๐
โ๐ฆ๐ ๐ธโ๐ฆ๐๐๐ฆ ๐๐ โ๐๐๐๐๐ ๐ฝ๐๐๐๐ข ร๐๐๐
๐ ๐ป๐ธโ๐ผ โ๐ธ ๐๐ธโ๐ธ (๐ก)
๐๐ค๐ฅ๐๐๐๐๐ฃ๐ ร๐๐๐
๐ฝ๐๐ฅ๐๐๐ ร๐๐๐
๐๐๐๐๐ฅ๐๐ ๐ฝ๐๐ฅ๐๐๐ ร๐๐๐
โ๐ฆ๐ ๐ธโ๐ฆ๐๐๐ฆ ๐๐ โ๐๐๐๐๐ โ๐๐ค ร๐๐๐
โโโโโโโโโโโโโโโ
๐ ๐๐โ๐๐๐๐ธโโ๐โ ๐๐ธโโ๐ธโ ๐ธ๐๐๐ ๐
โ
๐ธ๐๐ ๐ช๐๐ ๐จ๐๐๐๐๐ ๐๐๐๐ ๐๐ ๐๐๐:
๐น ๐ป๐๐๐โ๐ โ ๐๐๐ฃ๐๐ช๐๐ฃ ๐๐๐ ๐๐๐๐ ๐ค๐๐๐ฃ๐ฃ๐, ๐ค๐๐๐๐ฃ๐, ๐๐๐ค๐ค๐๐๐, ๐๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐ฆ ๐๐ ๐๐ฆ๐๐ฆ๐ ๐๐ฆ๐๐.
๐น ๐๐๐๐๐๐ โ ๐๐๐จ๐ ๐๐ฃ๐ซ๐๐๐, ๐๐๐ฃษ๐ฆ๐จ๐, ๐ค๐ ๐ช๐๐ช๐ช๐ ๐ฅ๐ ๐๐๐๐๐, ๐๐ฆษ๐๐จ๐๐ฃ ๐๐๐ค๐ฆ๐จ๐๐๐๐ ๐๐ ๐ค๐๐๐ฆ๐ ๐๐๐๐๐ฃ๐๐.
๐น ๐๐ษ๐๐๐ โ ๐๐๐ฆ๐ช๐๐จ๐๐ฃ ๐ฃ๐๐ช๐ฆ๐จ๐ ๐๐๐๐ ๐ฅ๐๐๐๐ฆ๐๐ ๐ซ๐ฆ๐จ๐ ๐จ๐๐๐๐ฅ๐, ๐๐๐๐ ๐๐๐๐ฆ๐จ๐ ๐ซ๐ฆ๐จ๐ ๐๐๐ฃ๐๐ ๐๐๐๐, ๐๐๐๐ ๐ฅ๐๐๐๐๐ฃ๐๐ ๐ซ๐ฆ๐จ๐ ๐๐๐ค๐๐ฃ๐.
๐น โ๐๐๐๐ โ ๐๐๐ช๐๐ฃ ๐๐ ๐๐ฆ๐ฅ๐๐ฃ ๐๐๐ ๐๐ฆ๐ฅ๐๐ฃ๐จ๐ ๐๐ ๐๐๐ฃ๐ช๐ ๐ค๐๐๐ฃ๐ฃ๐๐ ๐๐ฦ๐๐ช๐ ๐๐ ๐๐๐ค๐ฆ ๐๐๐ค๐ค๐๐๐.
๐น ๐ฝ๐ฆ๐ฅ๐ฆ๐๐ฆ โ ๐น๐ฆษ๐๐จ๐๐ฃ ๐๐โ๐๐๐ฆ๐ฃ๐ ๐๐๐ค๐ฆ ๐จ๐๐๐๐๐ ๐๐ ๐ค๐๐๐ฆ๐ ๐ฅ๐๐๐๐๐๐ ๐ ๐๐๐๐๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐ ๐ค๐๐ฃ๐ฃ๐.
๐น ๐๐ค๐๐ฃ๐๐๐๐ โค๐ฆ๐๐๐ช๐ โ ๐๐๐จ๐๐๐ฅ๐๐ฃ ๐๐ค๐ฅ๐๐๐๐๐ฃ๐ ๐๐ ๐ค๐๐๐๐ฅ๐ ๐ช๐๐๐ ๐๐๐จ๐ ๐๐ฆ๐ฅ๐ค๐ฆ๐จ๐, ๐๐๐ค๐๐๐ ๐ซ๐ฆ๐๐๐ช๐ ๐๐ ๐๐ฆ๐ค๐๐๐๐ ๐๐ ๐ธ๐๐๐๐.
๐น ๐๐๐ฃษ๐ฆ๐จ๐๐ฃ ๐ธ๐๐๐ฆโ๐ โ ๐๐จ๐๐๐๐๐ ๐๐ ๐๐ ๐๐ โค๐ฆ๐ โ๐๐๐๐ ๐๐ ๐๐๐๐ ๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐ ๐ ๐ค๐๐๐๐๐ฃ๐, ๐๐๐๐ฆโ๐ ๐ ๐๐๐๐ ๐ฅ๐๐๐ ๐๐ ๐๐๐ฃ๐๐๐ ๐๐๐ค๐.
โโโโโโโโโโโโโโโ
๐ธ ๐ช๐ ๐๐๐๐๐ ๐๐ ๐๐๐ช๐ช๐ ๐๐๐ ๐๐ช๐๐ฆ, ๐๐ ๐ฅ๐ค๐๐ฃ๐๐, ๐๐ ๐ช๐๐จ๐๐ ๐ค๐๐๐๐ฅ๐ ๐๐ ๐๐โ๐๐๐๐ ๏ทบ. ๐๐๐๐ ๐ ๐ช๐ ๐๐๐๐๐๐ ๐๐ ๐จ๐๐๐ ๐๐๐๐ ๐จ๐๐๐๐ ๐๐ฆ๐ฅ๐๐ฃ ๐๐ ๐จ๐๐๐. ๐ป๐ฆ๐ ๐๐๐๐๐๐๐ฃ๐ ๐๐๐๐ ๐ธ๐๐๐๐ ๐ช๐๐๐.
๐คฒ ๐ธ๐๐๐๐ ๐๐ ๐ค๐๐๐ช๐ ๐๐๐๐๐ฃ๐๐, ๐๐ ๐๐ฆษ๐ ๐๐๐๐ ฦ๐ ๐๐ ๐๐๐ ๐ฃ๐๐๐๐๐ ๐๐ ๐๐๐ค๐๐ฃ๐ ๐ ๐จ๐๐๐๐๐ ๐๐ ๐๐๐๐ ๐๐๐ ๐๐๐๐๐ฃ๐๐.
๐๐๐ค๐ค๐๐๐ ๐ป๐ฃ ๐ค๐๐๐ฃ๐๐๐ ๐๐๐ค๐๐ฃ๐ฆ ๐ฅ๐๐ ๐ ๐ ๐๐๐๐ฅ๐ค๐ธ๐ก๐ก. https://wa.me/message/GL7DWVRL2BILM1
๐ข ๐๐๐๐ฅ๐ค๐ธ๐ก๐ก โ๐๐๐๐๐๐:๐ https://whatsapp.com/channel/0029VaGquskIyPtQI5SMJK2l
๐๐ฆ ๐ฅ๐ฆ๐ฃ๐๐จ๐ ๐๐ฃ๐ ๐ฆ๐ก๐ค ๐๐, ๐ป๐ ๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐๐ ๐๐'๐ฆ๐๐๐ ๐๐ฆ๐ช๐ ๐๐๐๐ ๐๐ ๐๐ ๐๐๐ ๐จ๐๐๐ ๐๐ ๐ฃ๐ฆ๐๐ฆ๐ฅ๐ ๐ค๐๐๐๐ฅ๐๐ ๐ค๐๐ฆ๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐ฆ ๐๐๐๐๐๐ ๐๐๐ค๐๐๐๐๐๐.
๐๐๐ช๐ ๐ซ๐ ๐๐ ๐๐ ๐๐๐ฅ๐ฅ๐๐๐๐-๐๐ค๐ฃ๐๐ฃ ๐๐ ๐๐ก๐ก๐ค-๐๐ก๐ ๐๐ ๐ค๐๐๐๐-๐๐๐๐๐ฃ๐๐๐ฅ๐๐ฃ๐๐ฆ ๐๐ ๐ง๐๐๐๐ & ๐๐ฆ๐๐๐ ๐๐โ ๐ ๐๐๐ ๐ ๐๐๐๐ค๐๐ฅ๐๐ค:
๐๐๐๐๐๐
๐ tambnigltd.com ๐
๐๐๐๐๐๐
๐๐๐๐๐๐ ๐ค๐๐๐ฆ๐จ๐๐ฃ ๐ค๐๐๐๐๐ ๐๐ฆ ๐๐ ๐.๐๐ฆ๐ช๐ ๐ฝ๐ ๐๐๐ ๐จ ๐๐ ๐๐๐ ๐ ๐๐ฆ๐ ๐๐ ๐๐๐๐๐ ๐๐ ๐๐๐ ๐ฃ๐ฆ๐๐ ๐ค๐๐๐๐๐๐๐ฆ, ๐ซ๐ ๐๐ฆ ๐๐ ๐๐๐๐ ๐๐ ๐๐๐๐๐๐ ๐๐ ๐จ๐๐๐๐๐ ๐ค๐๐๐๐๐ ๐๐ ๐ ๐ฅ๐๐๐๐๐๐๐จ๐ ๐๐๐๐๐ฃ ๐ช๐๐๐๐ ๐๐ฆ๐๐ ๐ค๐๐๐. ๐๐ฆ๐๐ ๐ซ๐๐๐ฆ ๐๐ ๐๐ ๐๐๐๐๐๐ ๐๐๐ค๐๐ ๐ช๐๐๐ซ๐ฆ
โ
๐๐ฆ๐๐๐ ๐ค๐๐๐๐๐:
๐ ๐ป๐ฃ. ๐๐๐๐ฃ๐๐ ๐น๐๐ค๐๐ฃ๐ฆ ๐๐๐
๐ https://www.facebook.com/share/1BHMKxm6pP/
17/03/2026
Sirrin Korar Aljanu
โDomin korar aljanu masu damun mutane, za ka rubuta wannan (rubutun asiri/hatimi) a jikin takarda da niyyar neman tsari da kariya a wurin Allah Madaukakin Sarki.
โYadda Za a Yi Aikin:
โRubutu: Bayan ka kammala rubuta (hatimin) a jikin takardar.
โSanya a kwalba:
Sai ka sanya takardar a cikin wata kwalba sannan ka rufe bakin kwalbar da kyau ta hanyar amfani da murfin domin kada iska ta shiga ko kwalbar ta bude.
โBinnewa: Bayan nan, sai ka binne wannan kwalbar a wurin da kake zargin aljanu ko shaidanu suna damun mutane.
โWurare Da Aka Fi Binnewa:
Yawanci ana binne wannan asirin ne a:
โGona ko fage.
โFarfajiyar gida
โKo kuma a cikin gida a daidai wurin da ake ganin matsalar tana yawan faruwa.
โSak**akon Aikin:
โDa izinin Allah SWT, ana yakinin cewa wannan hatimin zai taimaka wajen korar dukkan wata damuwa ta jinnu ko shaidanu, sannan wurin zai dawo ya zama cikin kwanciyar hankali da aminci.
โMuhimmin Gargadi:
โDukkan wani kokari (ikhtiyari) ya k**ata ya kasance tare da addu'a da kuma yakini cewa kariya ta gaskiya tana fitowa ne daga wurin Allah Madaukakin Sarki kadai.
Ku shiga WhatsApp channel namu domin samun fa'idodi kala-kalkala-kala
๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐
https://whatsapp.com/channel/0029VaGquskIyPtQI5SMJK2l
๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐
Domin samun irin waฦดanan sirruka kala-kala kuma kyauta ku bibiyi shafukanmu ku duba Discretion da comment section ku danna link ku shiga
Ku turawa groups 10, Domin amfanin al'umma kuyi Like da following da rubuta salatin shugaba Sallallahu alaihi Wasallama.
๐๏ธ Dr. Sharif Basiru Tam
๐ 08144698283 /08083934979/09064425349
Message Dr shareef basiru tam on WhatsApp. https://wa.me/message/GL7DWVRL2BILM1
Wannan sabuwar shafin mu ne ๐.kuyi Follow domin a duk lokacin da aka rufe shafinmu, za mu ci gaba da amfani da wannan shafin don taimakawa k**ar yadda muka saba. kuma zamu koma amfani dashi yanzu
โ
Sunan shafin:
๐ Dr. Sharif Basiru Tam
๐ https://www.facebook.com/share/1BHMKxm6pP/
Domin samun data mai sauki da inganci ga rahusa ziyarci ๐https://tambpay.com.ng/mobile/login/
๐ Ku biyo mu ta Social
Media:
โซTwitter โ๐
https://x.com/tambasiru?t=F3c4IU7xjg9s27DsXnxHtw&s=09
๐ต page:๐ https://www.facebook.com/profile.php?id=100063624953607
๐ข WhatsApp Channel:๐ https://whatsapp.com/channel/0029VaGquskIyPtQI5SMJK2l
๐จ Telegram Group:๐ https://t.me/drsharifbasirutaskarasiraimalam
๐ด YouTube Channel:๐ https://youtube.com/?si=uG8rKIVF9AueQTCe
๐ฅ TikTok Page:๐ https://tiktok.com/.asirai.malamtv
๐ Websites: tambnigltd.com
๐๏ธ Ku biyo mu domin samun ingantaccen sirrin rayuwa, buษe hanyoyin arziki da wadata.
๐ Mungode sosai da goyon bayan ku.
Hayakin gubar karya sihiri
Akwai wani littafi da nake kan wallafa shi da hausan boko
Ya kunshi bayanin dalla-dalla akan kowani buruji zan gama shi a qarshen shekarar nan inshaallah ina fatan littafin ya amfani al'ummar Annabi saw.
Idan kuna son samun littafin asrar da apps namu da sauran products namu zaku iya shiga ๐
tambnigltd.com
17/12/2025
Dutsen Faruz (ุงูููููุฑููุฒ / Turquoise) yana ษaya daga cikin duwatsu masu ฦarfi a ruhaniya da kariya, musamman a tsofaffin ilimi k**ar na Tibbun Nabawi, Sufaye da astrology
Amfanin Zoben Dutsen Faruz:*
1. Kariya daga sharri da aljannu*
2. ฦarfafa tsoro da ฦarfin guiwa*
3. ฦara yawan arziki da samun nasara a kasuwanci
4. Kawo farin jini da karษuwa a idon mutane
5. Taimako wajen cika buri ko niyyar zuciya
6. Maganin hauhawar jini da bugun zuciya (a tibbun gargajiya)
7. ฦara basira da iya magana
8. Rabuwa da mafarki marasa daษi
9. ฦarfafa juriya a fagen siyasa da shugabanci
Masu Wadannan Burujan Zasu Amfana da Zoben Faruz?*
1. Al-Qaws (Sagittarius) โ ุงูููุณ
2. Al-Jady (Capricorn) โ ุงูุฌุฏู
3. Al-Thawr (Ta**us) โ ุงูุซูุฑ
4. Al-Hamal (Aries) โ ุงูุญู
ู
5. Al-Aqrab (Scorpio) โ ุงูุนูุฑุจ (musamman don kariya)
Wasu malamai sun ce yana da kyau ga masu burjukan da ke ฦarฦashin ikon Jupiter (al-Mushtari) az-Zuhar da Venus (az-Zuhara)
Ranar da ya fi kyau a sa zoben dutsen Faruz (ุงูููุฑูุฒ - Turquoise):
Rana mafi alheri:
Litinin (ุงูุงุซููู) โ ana danganta ta da al-Qamar (Wata) wanda ke da alaฦa da ruhaniya, kwanciyar hankali da kariya.
Sauran ranakun da s**a dace:
Alhamis (ุงูุฎู
ูุณ)da Jummaโa (ุงูุฌู
ุนุฉ)โ saboda suna da alaฦa da tsarkin zuciya da karษuwa.
Adduโar da ake yi masa kafin saka zobe Faruz:
ุงูููู
ุงุฌุนู ูู ููู ุฎูุฑุงู ูุจุฑูุฉุ ูุงุฏูุน ุนูู ุจู ุงูุดุฑูุฑ ูุงููุชูุ ูุงุฌุนูู ุญุฑุฒุงู ู
ู ูู ุจูุงุก ูู
ูุฑูู.
Fassara:*
Ya Allah Ka sanya mini alheri da albarka a cikinsa, Ka kore min sharri da fitina da shi, Ka sanya shi kakkarfar kariya daga kowanne balaโi da abin ฦi.
Shawarwari:
- Yana da kyau a saka zoben a hannu na dama, yatsan zango na kusa da kananan yatsu (yatsan zobe)
- Kada a shiga da shi *toilet ko wuri mai datti*, don ya dauke haske.
- Kar a bari ya tabo mai jini ko najasa
saboda ana yarda yana dauke da tsarkin ruhaniya.
Ga duk me buqatar mu hada masa zoben dafa'i ko jalabi ko na taurarinsa yayi mana magana๐๐ป
๐๏ธ Dr. Sharif Basiru Tam
๐ 08144698283 /08083934979/09064425349
Wannan sabuwar shafin mu ne ๐.kuyi Follow domin a duk lokacin da aka rufe shafinmu, za mu ci gaba da amfani da wannan shafin don taimakawa k**ar yadda muka saba. kuma zamu koma amfani dashi yanzu
โ
Sunan shafin:
๐ Dr. Sharif Basiru Tam
๐ https://www.facebook.com/share/1BHMKxm6pP/
Domin samun data mai sauki da inganci ga rahusa ziyarci ๐https://tambpay.com.ng/mobile/login/
๐ Ku biyo mu ta Social
Media:
โซTwitter โ๐
https://x.com/tambasiru?t=F3c4IU7xjg9s27DsXnxHtw&s=09
๐ต page:๐ https://www.facebook.com/profile.php?id=100063624953607
๐ข WhatsApp Channel:๐ https://whatsapp.com/channel/0029VaGquskIyPtQI5SMJK2l
๐จ Telegram Group:๐ https://t.me/drsharifbasirutaskarasiraimalam
๐ด YouTube Channel:๐ https://youtube.com/?si=uG8rKIVF9AueQTCe
๐ฅ TikTok Page:๐ https://tiktok.com/.asirai.malamtv
๐ Websites: tambnigltd.com
๐๏ธ Ku biyo mu domin samun ingantaccen sirrin rayuwa, buษe hanyoyin arziki da wadata.
๐ Mungode sosai da goyon bayan ku.
08/11/2025
Sirrin: Don kada mutum ya taษa rasa kuษin aljihunsa ya kasance yana da arziki
da abokan ciniki ๐๏ธโฆ
Ka samo ganyaye 129 na tunfafiya.
Ka rubuta Salatul Fatihi a kan kowanne ganye, ka fara da Bismillahi.
Bayan haka, ka bar ganyen su bushe, sannan ka niฦa su sosai har su zama gari.
Wannan garin za ka yi amfani da shi k**ar turare (incense) โ wato kayi hayaki dashi safiya da yamma Haka kuma zaka iya ษan saka garin a cikin ruwa , sannan ka yi wanka da shi safiya da yamma.
Insha Allah, da ikon Allah ๏ทป, za ka ga manyan canje-canje a rayuwarka:
โ Za ka sami ฦarin saโa,
โBuษewar arziki,
โ nasar Kuma baraka mai ษorewa a duk abin da ka shiga.
Allah Ya sanya albarka a ciki, Ya buษe maka ฦofofin nasara.
tambnigltd.com
Nayi izini ga duk wanda ya turawa groups 10, yayi Like da following kuma ya rubuta Salatin Annabi (SAW).
Wannan sabuwar shafin mu ne ๐.kuyi Follow domin a duk lokacin da aka rufe shafinmu, za mu ci gaba da amfani da wannan shafin don taimakawa k**ar yadda muka saba. kuma zamu koma amfani dashi yanzu
โ
Sunan shafin:
๐ Dr. Sharif Basiru Tam
๐ https://www.facebook.com/share/1BHMKxm6pP/
๐ Ku biyo mu ta Social
Media:
โซTwitter โ๐
https://x.com/tambasiru?t=F3c4IU7xjg9s27DsXnxHtw&s=09
๐ต page:๐ https://www.facebook.com/profile.php?id=100063624953607
๐ข WhatsApp Channel:๐ https://whatsapp.com/channel/0029VaGquskIyPtQI5SMJK2l
๐จ Telegram Group:๐ https://t.me/drsharifbasirutaskarasiraimalam
๐ด YouTube Channel:๐ https://youtube.com/?si=uG8rKIVF9AueQTCe
๐ฅ TikTok Page:๐ https://tiktok.com/.asirai.malamtv
๐ Websites:
www.taskar-asirai.online
www.taskar-asirai.store
www.tambasirunigerialimited.com.ng
๐๏ธ Ku biyo mu domin samun ingantaccen sirrin rayuwa, buษe hanyoyin arziki da wadata.
๐ Mungode sosai da goyon bayan ku.
28/10/2025
๐ฐ Sirrin Samun Kuษi da Arziki Mai Yawa Cikin Mako ฦaya
Yadda ake yin aikin:
1. Rubuta kalmar nan a larabci:
ููุง ุฅูููฐูู ุฅููููุง ุงูููู
sau 163.
2. Rubuta hatimin sau 1 (a tsakiyar rubutun),
sannan ka saka niyyarka (burinka ko abin da kake nema) a tsakiyar hatimin.
3. Bayan haka, rubutun da aka yi da wannan kalma,
sannan ka rika amfani da ruwan da aka wanke yayin da kake yin zikri
โ wato ka rika shafawa ko wanka da shi a lokacin zikr.
4. Wannan aikin ana yi na kwanaki 7 (mako ษaya).
Adadin Zikri:
A kowace rana daga cikin kwanaki 7,
ka rika zikri da kalmar nan:
ููุง ุฅูููฐูู ุฅููููุง ุงูููู
sau 12,000 (dubun goma sha biyu) kowace rana.
Sadaka (Hadaya):
Kaza fari guda ษaya (c**k white) ๐
Goro fari guda 11 (11 white kolas)
Wannan sadaka ake bayarwa a ฦarshen aikin.
Sak**ako:
Da izinin Allah, wanda ya aiwatar da wannan sirri cikin tawakkali da tsarki,
zai sami kuษi da arziki mai yawa cikin mako ษaya.
Abubuwa za su fara buษewa, arziki zai fara shigowa daga wurare da ba a zata ba.
๐คฒ Adduโa ta ฦarshe:
Ya Allah, k**ar yadda babu abin bauta da gaskiya sai Kai,
Ka buษe mini ฦofofin arziki,
Ka tsarkake ni daga talauci,
Ka sanya ni daga cikin bayinka masu arziki da albarka.
YADDA ZAKA BINCIKA MATSALOLI 16 ACIKIN SAUKI A RAYUWARKA
SABON APP ฦIN MU
Duk wanda yakeson sauke app ษin a wayarsa Dalla link ษin nan
๐๐๐๐๐๐๐
tambnigltd.com
Idan ka shiga zakaga wajen
๐๐๐๐๐๐๐๐
DOWNLOAD OUR APP
Domin samun ire-iren waฦดannan fa'idodin ku ziyarci website ษinmu ๐๐๐๐
www.taskar-asirai.com.ng
๐๏ธ Dr. Sharif Basiru Tam
๐ 08144698283 /08083934979/09064425349
Nayi izini ga duk wanda ya turawa groups 10, yayi Like da following kuma ya rubuta Salatin Annabi (SAW).
Wannan sabuwar shafin mu ne ๐.kuyi Follow domin a duk lokacin da aka rufe shafinmu, za mu ci gaba da amfani da wannan shafin don taimakawa k**ar yadda muka saba. kuma zamu koma amfani dashi yanzu
โ
Sunan shafin:
๐ Dr. Sharif Basiru Tam
๐ https://www.facebook.com/share/1BHMKxm6pP/
๐ Ku biyo mu ta Social
Media:
โซTwitter โ๐
https://x.com/tambasiru?t=F3c4IU7xjg9s27DsXnxHtw&s=09
๐ต page:๐ https://www.facebook.com/profile.php?id=100063624953607
๐ข WhatsApp Channel:๐ https://whatsapp.com/channel/0029VaGquskIyPtQI5SMJK2l
๐จ Telegram Group:๐ https://t.me/drsharifbasirutaskarasiraimalam
๐ด YouTube Channel:๐ https://youtube.com/?si=uG8rKIVF9AueQTCe
๐ฅ TikTok Page:๐ https://tiktok.com/.asirai.malamtv
๐ Websites:
www.taskar-asirai.online
www.taskar-asirai.store
www.tambasirunigerialimited.com.ng
๐๏ธ Ku biyo mu domin samun ingantaccen sirrin rayuwa, buษe hanyoyin arziki da wadata.
๐ Mungode sosai da goyon bayan ku.
22/10/2025
๐พ Don samun arziki, aiki, karin matsayi da buษe ฦofa ta saโa
Zan ba ku wannan sirri (asiri) wanda yake buษe dukkan ฦofofin dama kuma yana kawo bunฦasa arziki.
Wannan zai taimaka muku ku ci gaba a kowace fanni na rayuwa.
Ba ya buฦatar kuษi โ kuyi shi ku ga sak**akon rayuwarku.
๐ชถ Abin da ake buฦata (Kayan aiki):
masara ษaya (wanda yana cikin ษawon sa)
๐ฏ๏ธ Yadda ake aikatawa:
1. Da dare kafin ka kwanta barci,
saka masarar nan a ฦarฦashin matashin kai ka kwanta barci a kai.
2. Da safe, kafin ka yi magana da kowa,
ษauki masarar nan,
sannan ka cire rigarka gaba ษaya k**ar sabuwar haihuwa (wato tsรฎrรกrรก),
ka yi niyyarka ta bude ฦofa da arziki, kana faษin:
Na cire tufafina domin ka buษe mini duk ฦofofi.โ
3. Bayan haka, ka cire ษawon mamasar
4. Sannan ka kai wannan masarar ka ba dabbobi (ko kaji, akuya, da sauransu) ka ce:
โIna ba ku waษannan masara domin in sami arziki cikin alโamurana.โ
5. Bayan haka, aikin ya kammala.
Sakon ฦarshe:
Ka lura da kanka bayan ka gama wannan aiki โ na ba ka wannan sirri ne da zuciya ษaya, ba tare da ษoye komai ba.
Domin samun ire-iren waฦดannan fa'idodin ku ziyarci website ษinmu ๐๐๐๐
www.taskar-asirai.com.ng
๐๏ธ Dr. Sharif Basiru Tam
๐ 08144698283 /08083934979/09064425349
Nayi izini ga duk wanda ya turawa groups 10, yayi Like da following kuma ya rubuta Salatin Annabi (SAW).
Wannan sabuwar shafin mu ne ๐.kuyi Follow domin a duk lokacin da aka rufe shafinmu, za mu ci gaba da amfani da wannan shafin don taimakawa k**ar yadda muka saba. kuma zamu koma amfani dashi yanzu
โ
Sunan shafin:
๐ Dr. Sharif Basiru Tam
๐ https://www.facebook.com/share/1BHMKxm6pP/
๐ Ku biyo mu ta Social
Media:
โซTwitter โ๐
https://x.com/tambasiru?t=F3c4IU7xjg9s27DsXnxHtw&s=09
๐ต page:๐ https://www.facebook.com/profile.php?id=100063624953607
๐ข WhatsApp Channel:๐ https://whatsapp.com/channel/0029VaGquskIyPtQI5SMJK2l
๐จ Telegram Group:๐ https://t.me/drsharifbasirutaskarasiraimalam
๐ด YouTube Channel:๐ https://youtube.com/?si=uG8rKIVF9AueQTCe
๐ฅ TikTok Page:๐ https://tiktok.com/.asirai.malamtv
๐ Websites:
www.taskar-asirai.online
www.taskar-asirai.store
www.tambasirunigerialimited.com.ng
๐๏ธ Ku biyo mu domin samun ingantaccen sirrin rayuwa, buษe hanyoyin arziki da wadata.
๐ Mungode sosai da goyon bayan ku.
20/10/2025
19/10/2025
๐ Sunansa:
Zoben Idon Annabi Yusuf (A.s)
ko
Ain al-Hajar / Duwan Idon Yusuf / Eye Agate / Aqeeq al-สฟAyn.
๐ Faโidodi da Sirrin Zoben Nan:
1. Tsaro daga Hasada da Idon Mummuna
Zoben nan ana ษauka a matsayin katanga daga idon hasada. Domin yana da ikon karkatar da kallo mai cutarwa da nufin sharri. Idan mutum yana sanye da shi, โido ba zai iya ฦone masa arziki ba.โ
๐ 2. Kariyar Ruhu da Jiki
yana katse alaka da aljanu masu mummunan tasiri, musamman idan aka karanta masa
Aโuzu bi kalimatillahi-t-tammati min kulli shayแนญanin wa hammatin wa min kulli โaynin lammah.
๐ฐ 3. Jawo Arziki da Albarka
A cikin littattafan asrar k**ar โSirrul Jawahirโ da โMujarrabat al-Dairabiโ, an ambaci cewa zoben Idon Yusuf yana buษe hanya ta karษar niโimar duniya โ arziki, kasuwanci, da fitar da mutane daga tsoron talauci.
๐ฌ 4. Karfin Gani da Basira
Ana danganta shi da Annabi Yusuf (a.s) saboda kyawun ido da basirar sa ta ganin mafarki. Don haka yana taimakawa mai sanye da shi wajen samun basira (firasa) da kallon gaskiya cikin ษoye.
๐งโโ๏ธ 5. Daidaita Hankali da Tsarin Zuciya
Zoben nan yana da aura mai nutsar da hankali, yana daidaita kuzari a cikin zuciya da kwakwalwa, musamman ga masu aiki da simiya, asrar, da kawฤtim โ saboda yana daidaita โfrequencyโ ษin ruhaniya.
๐๏ธ 6. Kare Mai Rike Shi a Safarensa
Masu tafiye-tafiye s**an ษauki wannan zobe domin yana kare mutum daga haษari, satar kaya, da haษarin hanya.
๐ซ Hanyoyin Amfani:
1. A saka a yatsan ฦananan hannu (khinsir) ko yatsan zobe (bansar) na hannun dama.
2. A karanta:
Suratul Yusuf, Ayah 4โ6
โIdh qฤla Yลซsufu li-abฤซhi yฤ abati innฤซ raโaytu aแธฅada โashara kawkaban...โ
โ domin ฦarfafa tasirin zoben.
3. Ana iya wanke shi da ruwan zamzam ko ruwan Ayatul Kursiyy kafin a fara amfani da shi.
๐ช Ruwan Halitta:
Duwatsun nan s**an kasance agate, onyx, ko chalcedony, amma sifarsu ta musamman ita ce:
suna da layin zagaye k**ar ido,
da mafi yawan launin baki, fari, ko ruwan toka,
wani lokaci suna da ษan haske mai k**a da ido mai rai.
Idan ka ga wannan zobe a mafarki ko ka mallake shi, hakan na iya nufin Allah zai baka hangen nesa (basira) da kariyar sirri daga sharri โ k**ar yadda Annabi Yusuf ya ga mafarki ya fahimci hikimar Ubangiji.
Domin samun ire-iren waฦดannan fa'idodin ku ziyarci website ษinmu ๐๐๐๐
www.taskar-asirai.com.ng
๐๏ธ Dr. Sharif Basiru Tam
๐ 08144698283 /08083934979/09064425349
Wannan sabuwar shafin mu ne ๐.kuyi Follow domin a duk lokacin da aka rufe shafinmu, za mu ci gaba da amfani da wannan shafin don taimakawa k**ar yadda muka saba. kuma zamu koma amfani dashi yanzu
โ
Sunan shafin:
๐ Dr. Sharif Basiru Tam
๐ https://www.facebook.com/share/1BHMKxm6pP/
๐ Ku biyo mu ta Social
Media:
โซTwitter โ๐
https://x.com/tambasiru?t=F3c4IU7xjg9s27DsXnxHtw&s=09
๐ต page:๐ https://www.facebook.com/profile.php?id=100063624953607
๐ข WhatsApp Channel:๐ https://whatsapp.com/channel/0029VaGquskIyPtQI5SMJK2l
๐จ Telegram Group:๐ https://t.me/drsharifbasirutaskarasiraimalam
๐ด YouTube Channel:๐ https://youtube.com/?si=uG8rKIVF9AueQTCe
๐ฅ TikTok Page:๐ https://tiktok.com/.asirai.malamtv
๐ Websites:
www.taskar-asirai.online
www.taskar-asirai.store
www.tambasirunigerialimited.com.ng
๐๏ธ Ku biyo mu domin samun ingantaccen sirrin rayuwa, buษe hanyoyin arziki da wadata.
๐ Mungode sosai da goyon bayan ku.
18/09/2025
Amfani da Khฤdim Suratul Kawthar Mai Girma
Ka sani ya mai nema, wannan khฤdim (aljani/ruhi mai alaka da sura) yana daga cikin khuddฤmin sama kuma yana da ikon ayyuka da dama. Wannan aiki ya tabbata daga gwaji na mashahuran malamai k**ar Sheikh Abdul Hamid, amma dole ne a bi ฦaโidojin ruhaniya domin ya yi nasara.
Hanyoyin aiwatarwa:
1. Ka ware kanka tsawon kwanaki uku, ka tsarkake jikinka da wurinka.
2. Ka riฦa karanta Suratul Kawthar sau 1000 bayan kowace salla (wato sau 5000 a rana idan ka yi dukkan salloli).
3. A ฦarshen kwanaki uku, idan ka kammala, wani mutum zai bayyana maka cikin tufafi farare kuma da gashi baki, zai ce maka:
โYa bawan Allah, ka faษi abin da kake so na yi maka a rayuwarka.โ
4. Ka amsa da cewa: โIna so ka taimake ni a cikin rayuwata.โ
โ Idan ya amince, zai rubuta maka da hannu, sannan aikin zai tabbata.
โ Amma dole ka kasance mai gaskiya, kuma ka guji amfani da shi wajen sharri.
Sharuษษa:
โ Ka kasance da tsarki na jiki da wuri.
โ Ka kasance cikin tsoron Allah.
Adduโar Da Za a Yi
ุงูููู
ุฅูู ุฃุณุฃูู ุจูุทุงุฆู ู
ุนุฌุฒุงุชู ูุนูุงุฒู
ูุฏุฑุชู ุฃู ุชุณุฎุฑ ูู ุฎุงุฏู
ูุฐู ุงูุณูุฑุฉ ุงูุดุฑููุฉ ุฅูุง ู
ุง ุฃุทูุนุช ุดุฑูุฎ ุดุฑูุฎ ุดุฑูุฎ ุจุญู ู
ู ููู
ู
ูุณู ุชูููู
ุง ุนูู ุฌุจู ุงูุทูุฑ ุงูููุญุง ุงูููุญุง ุงูุนุฌู ุงูุนุฌู ุงูุณุงุนุฉ ุงูุณุงุนุฉ
Idan kana da wata buฦata bayan ka kammala karatu, sai ka faษi ta, khฤdim zai amsa maka in sha Allah.
๐ Wannan ya yi daidai da ilimin สฟilm al-asrฤr (ilimin sirri) na manyan malamai. Amma a kullum a tuna: nasara da kariya daga Allah kawai take.
ุฎุงุฏู
ุณูุฑุฉ ุงูููุซุฑ ุงููุฑูู
ุงุนูู
ูุง ุณูุฏู ุฃููู ูุฐุง ุงูุฎุงุฏู
ู
ู ุงูุนููููู ููู ุฅู
ูุงููุงุช ุนุฏูุฏุฉุ ููุฐุง ุงูุนู
ู ู
ู ู
ุฌุฑูุจุงุช ุงูู
ุดุงูุฎ ุงููุจุงุฑ ูุงูุดูุฎ ุนุจุฏ ุงูุญู
ูุฏุ ูููู ูุฌุจ ุงุชุจุงุน ุงูููุงุนุฏ ุงูุฑูุญุงููุฉ ุญุชู ููุฌุญ ุนู
ูู.
ุทุฑููุฉ ุงูุนู
ู:
1. ุฃู ุชุฎูู ุจููุณู ุซูุงุซุฉ ุฃููุงู
ูุฃูุช ุนูู ุทูุงุฑุฉ ุงูุจุฏู ูุงูู
ูุงู.
2. ุชูุฑุฃ ุณูุฑุฉ ุงูููุซุฑ 1000 ู
ุฑุฉ ุจุนุฏ ูู ุตูุงุฉ (ุฃู 5000 ู
ุฑุฉ ูู ุงูููู
).
3. ุนูุฏ ุชู
ุงู
ุงูุฃูุงู
ุงูุซูุงุซุฉุ ูุธูุฑ ูู ุฑุฌู ุนููู ูุจุงุณ ุฃุจูุถ ูุดุนุฑ ุฃุณูุฏุ ููููู ูู:
"ูุง ุนุจุฏ ุงูููุ ูู ูู ู
ุง ุชุฑูุฏ ุฃู ุฃุฎุฏู
ู ุจู ูู ุนู
ุฑู."
4. ูุชููู ูู: "ุฃุฑูุฏู ุฃู ุชุฎุฏู
ูู ูู ุฃู
ูุฑู ุงูุฏููููุฉ ูุงูุฏูููุฉ."
โ ูุฅุฐุง ูุงูู ูุชุจ ูู ุจุฎุท ูุฏูุ ููููู ูุนูู ุตุงุฏููุง ุจุฅุฐู ุงููู.
ุงูุดุฑูุท:
ุฃู ุชููู ุนูู ุทูุงุฑุฉ ูุงู
ูุฉ.
ุฃู ูููู ุงูู
ูุงู ุทุงูุฑูุง.
ุฃู ุชุชูู ุงููู ููุง ุชุณุชุนู
ู ูุฐุง ุงูุฃู
ุฑ ูู ุงูุดุฑ.
ุงูุฏุนุงุก ุงูุฐู ูููุงู:
ุงูููู
ุฅููู ุฃุณุฃูู ุจูุทุงุฆู ู
ุนุฌุฒุงุชู ูุนูุงุฒู
ูุฏุฑุชู ุฃู ุชุณุฎูุฑ ูู ุฎุงุฏู
ูุฐู ุงูุณูุฑุฉ ุงูุดุฑููุฉุ ุฅูุง ู
ุง ุฃุทูุนุช ุดุฑูุฎ ุดุฑูุฎ ุดุฑูุฎุ ุจุญู ู
ู ูููู
ู
ูุณู ุชูููู
ูุง ุนูู ุฌุจู ุงูุทูุฑ. ุงูููุญูุง ุงูููุญูุงุ ุงูุนูุฌูู ุงูุนูุฌููุ ุงูุณููุงุนูุฉ ุงูุณููุงุนูุฉ.
ูุฅุฐุง ูุงูุช ูู ุญุงุฌุฉ ุนูุฏ ูุฑุงุบู ู
ู ูุฑุงุกุฉ ุงูุณูุฑุฉ ุงูุดุฑููุฉ ุชููููุง ูู ุงูุญุงู ููููุถู ูู ุงูุฃู
ุฑ ุฅู ุดุงุก ุงููู.
๐๏ธ Dr. Sharif Basiru Tam
๐ 08144698283 /08083934979/09064425349
Nayi izini ga duk wanda ya turawa groups 10, yayi Like da following kuma ya rubuta Salatin Annabi (SAW).
Wannan sabuwar shafin mu ne ๐.kuyi Follow domin a duk lokacin da aka rufe shafinmu, za mu ci gaba da amfani da wannan shafin don taimakawa k**ar yadda muka saba. kuma zamu koma amfani dashi yanzu
โ
Sunan shafin:
๐ Dr. Sharif Basiru Tam
๐ https://www.facebook.com/share/1BHMKxm6pP/
๐ Ku biyo mu ta Social
Media:
โซTwitter โ๐
https://x.com/tambasiru?t=F3c4IU7xjg9s27DsXnxHtw&s=09
๐ต page:๐ https://www.facebook.com/profile.php?id=100063624953607
๐ข WhatsApp Channel:๐ https://whatsapp.com/channel/0029VaGquskIyPtQI5SMJK2l
๐จ Telegram Group:๐ https://t.me/drsharifbasirutaskarasiraimalam
๐ด YouTube Channel:๐ https://youtube.com/?si=uG8rKIVF9AueQTCe
๐ฅ TikTok Page:๐ https://tiktok.com/.asirai.malamtv
๐ Websites:
www.taskar-asirai.com.ng
www.taskar-asirai.online
www.taskar-asirai.store
www.tambasirunigerialimited.com.ng
๐๏ธ Ku biyo mu domin samun ingantaccen sirrin rayuwa, buษe hanyoyin arziki da wadata.
๐ Mungode sosai da goyon bayan ku.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Jalingo
660213