Habeebullahi Abba

Habeebullahi Abba

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Habeebullahi Abba, Health/Beauty, .

My people 📢help each another🤝, your development is ours🙋‍♂️, let our own be yours too🥺, together we achieve💥💪 when we differ we fail😬😰, know this two head is better than one 💪⚡💥🤝

18/02/2026

Allah ya amshi Addu'o_inmu na Alkhairi Abdurrauf Abubakar Adam

Yau muna cikin Alheri Dumu dumu, Allahu ya amshi Ibadunmu yasaka mana da gidan Aljannah

13/02/2026

Alhamdulillahi Alhamdulillahi Alhamdulillah!

10/02/2026

Safe educational journey Sumayya Usman ABU ZARIA

Abdurrauf Abubakar Adam

Barrister Sumayya Usman In Sha Allah, Allah ya sanya wa Ilmu Albarka
Abdurrauf Abubakar Adam

10/02/2026

With Abdurrauf Abubakar Adam – I just made it onto their weekly engagement list by being one of their top engagers!

04/02/2026

Congratulations Abdurrauf Abubakar Adam please my people follow this page for you to encourage this crawling social

21/12/2025

Help please help please

21/12/2025

Anya akwai Dan qauyen da baichi bakin kaza,akuya,rago ko shanu ba kuwa?

21/12/2025

Abunka da dabbobin qauaye koh...
Mtsewww
Wai ankawo nepa kafin nashiga inmaqala waya abincin da aka kawomini sunci tuwo sun kurbi miya
Hmm

21/12/2025

Ku yan FOLLOW FOR FOLLOW BACK abun mai sauki ne fah😎 If I follow you follow me back if not UNFOLLOW IS EASY
INTAHA

20/12/2025

Ɗan uwa, tsaya ka yi tunani akan wannan maganar:
Yana da matuƙar ban tausayi ganin matashin da bai mallaki komai ba, amma ya duƙufa wajen bin soyayya maimakon ya bi manufar rayuwarsa (Purpose).

Babban bambancin da yake tsakanin wanda yake nasara da wanda yake baya shine inda s**a sa hankalinsu. Manyan masu kuɗi ba sa tashi da tunanin wace mace za su kira su yi wa hirar banza; suna tashi ne kowace safiya da tunanin yadda za su ƙara faɗaɗa daularsu da yadda za su ƙara samun nasara.

Soyayya tana da kyau, amma idan baka da na kanka, za ta zama maka hanyar wulakanci da raini. Lokacin da kake ɓatawa wajen "chasing love", ka juya shi wajen "chasing success".

Ka fara zama "Wani" kafin ka nemi "Wata". Idan ka gina kanka har ka kai matakin da kake buƙata, soyayyar ma za ta fi maka daɗi, kima, da mutunci.

UMAR ALIYU DAHIRU ✍️Ibrahim Abdullahi
By :Habeebullahi Abba

Website