Masallacin Yan-Doka Jos
Masallacin Yan-Doka Jos
07/10/2025
Kadan Daga shahin hotona Daga wajen bikin yaye sabbin yansanda
Masha Allah bikin yaye sabbin Yan sanda Kenan Daga Police training school jos
MU KULA DA AMANA
04/07/2025
Assalamu Alaikum Warahmatulla muna sanar da Daliban Wannan makarantar cewa Karatun mu na Yau da gone babu sai wani sati Insha Allah. Soboda Azumin Wannan wata mai tarin Albarka Tasu'a da Ashura muna Allah ya karba mana Dukkan Ibadunmu Amin
27/06/2025
Khudba
By Mall Sani Abdulrazaq
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Jos
