Gangare pleace i dey Twon

Gangare pleace i dey Twon

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Gangare pleace i dey Twon, Health/Beauty, GGR Jos, Jos.

21/03/2026

Anata zina da ƴaƴanku baku sani ba, yara sun san duk wani maganin dazai hana ɗaukar ciki ku kuna can gida kuna wallahi sai an biya 200k sadakin wance , wance kuma ɗazu wani gaye ya bata 5k yai abun da ake jiran sai an biya 200k. Wata ma kayan kwalliya zaka siya mata ku wuce daki😴

Ita dai Zina mai yinta ba ruwansa da ciyar da yarinya ko yi mata tufafi. Amma mijinta duk wata ɗawainiyarta tana kansa. Don haka ya rage naku, ku taimaki kan ku da ƴaƴaku.

A duba Surah mai number 66, Suratul Tahrim Aya ta 6. Allah yace ku tsare kanku da na ýaýanku daga shiga wuta zuwa ƙarshe.

Wannan ya rage gare ku iyaye , ku rage dogon buri ku aurar da yayanku.

Ubangiji Allah Kadatar damu...✍️

Photos from Gangare pleace i dey Twon's post 21/03/2026

Eid Mubarak my friends

Photos from Gangare pleace i dey Twon's post 28/10/2025

For sale For sale 09051091832 or 08100883283 For sale

Photos from Gangare pleace i dey Twon's post 19/10/2025

is For Sell my friends 🌞 editing
Number 09051091832

13/10/2025

Happy birthday from me and my family

13/10/2025

Happy birthday my brother God bless you my beautiful bro

Photos from Gangare pleace i dey Twon's post 07/10/2025

gangare update on

Photos from Gangare pleace i dey Twon's post 23/04/2025

Hhhh muna ganin ikon Allah a Naija Ya xaizama ne😇😂🙏🙌💪

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Jos?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

GGR Jos
Jos