Samarin tijjaniya
Domin masoya annabi s a w
15/05/2025
Shahk sidi Muhammad wuld . al alawi murhtaniya . kahdimin shehu barhama ne na gaske shine na farko a sallama hulayar barhama daga cikin mutanan murhtaniya . kafin shehul hady . muhammadu al wuld al alawi mutun ne me tarin baiwa da tarin ilimi na shari a 'ya ohshi sosai dan shi tun a yarin tarsa a qabilar su suna ciji dashi sosai saboda baiwar da allah yayi masa kuma mutun ne me cikakkiyar kamala da natsuwa a qabilarsa ana yawan ai kasa wa kilci na manya manya taro dukda qarancin shekarun sa saboda allah 'ya ke ɓanceshi da hikima da fasaha qa bilarsa suna daya daga cikin qabilu masu daraja a qasar murhtaniya saboda ilimin da allah 'ya basu a wannan zamanin gashi kuma su sharifai ne jinin annabi s a w .🧡🤍🧡 allah 'ya bamu al barka cinsa bijahi sirrin faidah wal tijjaniyya 🙏
04/05/2025
Duk da awarka na sunnah da sanin hadisai da rarraɓesu sahihai da da ifai, da aiki da ilimi da tsayuwa akan sunnar manzon allah s a w, toh maulana shehk sharif Ibrahim sale al husaini rahima hullah, tekune kuma qasashin duniya daga san sanin masana ilimi suke zuwa karban fatawa a wajen sa 📚📚💚
22/04/2025
FASSARAR SALATUL FATIHI A HAUSA:-
اَللَّهُمَّ ﺻَﻞِّ ﻋَﻠﻰ ﺳَﻴِّﺪِﻧَﺎ ﻣُﺤَﻤَّﺪٍ
ALLAHUMMA SALLI ALA SAYYIDNA MUHAMMAD,
“Ya ALLAH! Kayi Salati Ga Shugabanmu Annabi MUHAMMADU”
ﺍَﻟﻔَﺎﺗِﺢِ ﻟِﻤَﺎ ﺃُﻏْﻠِﻖَ
AL FATIHI LIMA UGLIQA,
“Wanda Ya Bude Abinda Yake Boye(Kafin Manzon ALLAH Ya Bayyana Komai Yana Cikin Taskar ALLAH Sai Da Ya Zo Ya Bude)”
وَﺍﻟﺨَﺎﺗِﻢِ ﻟِﻤَﺎ ﺳَﺒَﻖَ
WAL KHATIMI LIMA SABAQA
“Wanda Ya Zama Cikamakin Dukkan Annabawa Da S**a Gaba Ce Shi”
ﻧَﺎﺻِﺮِ ﺍﻟﺤَﻖِّبِاﻟْﺤَﻖَّ
NASIRIL HAQQI BIL HAQQI,
“Wato Shi Manzon ALLAH(S.A.W), Mai Taimakon Gaskiya Da Gaskiya Ne, Qur’ani Yana Cewa:’WA AMINU BIMA NUZILA ALA MUHAMMADIN WAHUWAL HAQQU”
ﻭَ ﺍﻟﻬَﺎﺩِﻱ ﺇﻟﻰ ﺻِﺮَﺍﻃِﻚَ ﺍﻟﻤُﺴْﺘَﻘِﻴﻢِ
WAL HADI ILA SIRADIKAL MUSTAQIM’
“Mai Shiryarwa Zuwa Hanya Madaidaiciya, Haka ALLAH(S.W.T) Ya Fada Masa:’WA INNAKA LA TAHDI ILA SIRADIL MUSTAQIM”
ﻭ ﻋَﻠَﻰ ﺁﻟِﻪِ ﺣَﻖَّ ﻗَﺪْﺭِﻩِ ﻭ ﻣِﻘْﺪَﺍﺭِﻩِ ﺍﻟﻌَﻈِﻴﻢِ
WA ALA ALIHI HQQA QADRIHI WAMIQDARIHIL AZIM,
“Ya ALLAH Idan Zaka Masa Salatin Ka Sanya Hadda Mutanen Gidansa, Kuma Ka Masa Salatin Gwargwadon Girmansa a Wajenka, Dama Kai Kasan Shi, Ka Kuma San Girmansan Nan Dai Wanda Ya Kai Matuqa”
Allah muna tawassuli da salatul fathi sbd Girman wanda akayi salatin domin sa sbd Girman khadarin sa gurin ka ka yaye mana dukkan damuwar da ta dame mu. Ka cika mana burikan mu na Alkhairi bijahi sayyidina rasulillah Sallallahu Alaihi Wasallam
22/03/2025
A KARƁA DA HAKURI..
Mu ne ba a maimaita mu ba. Mu ne waɗanda ba a kwatantawa da wasu. Ba mu zamo masu maye gurbin kowa ba. Wataƙila ba mu kasance mafiya kyau a rayuwar wasu ba, amma mu ne mafiya gaskiya..! Kuma ba ma neman gaskiya a wajen kowa domin a kanta mu ke. Kai muslmi ne? To!!! Mun ji kuma mun yarda amman ya girman Shehu Tijjani ya ke wajenka..??
Ba na yaudara bana tsoron fadar gaskiyar abun da magabatanmu s**a doramu, bana neman yardarku, ku ji da kyau bana son maƙiyin Shehu Tijjani, ko da shi ne silar zuwana duniya, kuma ina matuƙar ƙaunar mai ƙaunarsa ko da ya ɗauki tsawon zamani yana cutar da ni..
Haɗa kai a kan kalamar shaida wannan zamu kira shi ra'ayinku ne, amman mu kan ba mu da haɗi ko kaɗan da mai ƙiyayyar Shehu Tijjani..
A kan wannan akidar na ke kuma insha'allah a kanta zan koma...
15/03/2025
Ku faɗawa Tijjani Guruntum daya canja sunan tijjani dake tare dashi wanda mahaifinsa ya raɗa masa, domin kuwa duk wanda kaji da wannan suna an saka masa shine saboda soyayya da neman albarkar Shehu Tijjani daga wajan sa sunan ya faro sabida yana wakiltar sunan garin sune tijana, kamar dai Bukhari dake wakiltar sunan kauyen su Bukhara ko Rufa'i dake wakiltar sunan garin su Rafa'ata
🙅🙅🙅🙅
26/02/2025
Zina, zagi, zalunci, c**a, shan giya da l*w*d* duka bazaka iya aikatawa a gaban sirikinkaba saboda kunya
Amma kana aikatawa kuma kana danganta kanka da aikinka ga Shehu Tijjani RTA 😢
Wai me ka dauki Shehu Tijjani RTA ?
Shin baka jin junyarsa ne ?
Shin baka jin nauyinsa ne ?
Jazba fah daban son zuciya daban
14/11/2024
Allahu Akbar 😍
Gausi Uban Masu Uba Ya Imamoul Barayah Baban Abdullahi Da Aliyu
Kaduba Kagani Shiba Sarki Ba Amman Yafi Sarki Ko President Mulki Kaduba Iya Hangenka Motocine Na Es**rt Shugaba Mai Allah Yashigo Gari
Allah Yaqara Lapia Da Nisan Kwana Sheikh Imam Tidjani Cicce
Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Falalu Tijjani, Zara Goni Zajiri
11/10/2024
Attalili Al-Tagazuti.
Dazu naga wata waka a Tictalk ana wuridin sunannan Attalili Al-Tagazut, sai nace o o kodai sai yanzu ne Alkawarin sa da Shehu Tijjani ta cika ne, cewa bayan wani zamani mai tsawo Allah zai kuma raya sunan sa a bakunan mutane.
Allah ka wa rayuwar mu da na iyayan mu da na iyalan mu dana almajiran mu, dana Muridan mu da masoyan mu Albarka alfarmar Shehu Ahmad Attalili Al-Tagazut, da sauran Sahaban Shehu Tijjani.
04/09/2024
A wannan wajan bana za'ayi Taron maulidin 12 ga rabu'u auwal a garin kaulaha
Ya Allah don sirrin hidiman da shehu Ibrahim inyass yayi ma annabi Muhammadu salallahu alaihi wasallam
Ka bani daman zuwa wannan katafaren birni na kaulak 👏👏👏
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Kaduna
08084985184
