Zauren manema Aure
Kaduna
Assalamualaikum
Muna Neman Budurwa ko bazawara wadda bata taba haihuwa ba baka wacce ta shirya Aure Daga yanzu zuwa azumi.
Babu Wasa, Kano ko Kaduna
yayiman magana ta wannan number
08036736239
08/05/2023
Assalamualaikum jama'ar wannan Group yau ne muka gabatar da Taron Administration na wannan Qungiya kafin Taron gama gari.
Taron ya Gudana ne a Zaria, Karamar hukumar Zaria jihar kaduna
Kuma da yardar Allah kungiya zata k**a aiki sosai daga yanzu.
Ga Mai bukatar Shiga Whatsapp group din mu ya ajie Number shi ko yayiman magana ta a 08036736239.
abin da ake kira da larabci “Al’umum”, yana daga cikin wajabcin wankan tsarki, wato a wawwatsa sauran ruwan da ya rage a jiki gabaɗaya. Da wannan malamai s**a ce za a iya salla da wannan wankan domin akwai alwala a cikinta kuma ta wadatar. Wannan shi ne wankan tsarki mai siffa ta k**ala. Ina fata inda muke kuskure za mu gyara, domin aiyukanmu su rika karɓuwa, kar mu yi ta ibada a banza. Allah Ya sa mu dace
YADDA AKE WANKAN TSARKI A MUSULUNCI!
⚫Wankan tsarki dai k**ar yadda muka sani, ana yin ta bayan mace ta kammala jinin haila, ko jinin biƙi (jinin haihuwa), ko bayan saduwa, ko mafarkin da zai kai ga fitar maniyyi, haka zalika irin sa ake yi in mutum ya shiga musulunci da sauransu.
⚫Wankan tsarki ya kasu kashi biyu, wato akwai wanda yake da siffa ta k**ala da kuma wanda yake da siffa ta isarwa. Sai dai mai siffa ta k**ala ita ce wadda kowa ya saba yake yi, kuma ita manzon Allah Ya koyar kuma yake yi, wanda zan yi bayanin ta:
⚫SIFFA TA KAMALA: Farko za a samu ruwa mai tsarki kuma mai tsarkakewa, wato wanda launinsa, ɗanɗanonsa ko ƙamshinsa bai canza ba. Bayan an samu wannan ruwa, sai a fara wanke hannaye sau uku kafin a tsoma su cikin ruwan. Bayan an wanke, a wannan lokaci za a ƙulla niyya. Ita dai niyya k**ar yadda muka sani, a zuci ake ƙudirce ta, furtata bidi’a ce. Bayan haka, sai a wanke daga cibiya zuwa mara, za a wanke har sau uku, wato inda najasar ta taba; mutum zai wanke gabansa kenan. Bayan an wanke sau uku sai a yi alwala irin alwalar da manzon Allah ya koyar, wato irin alwalar da ake yi yayin da za a yi salla, sai dai ba za a wanke ƙafa ba, ƙafa ce kawai ba za a wanke ba. Bayan nan, sai a koma kai, sai a tsoma hannaye biyu cikin ruwan, sai a fito da su, sai a sanya hannayen nan a kai a dan cuccuɗa ko’ina ta yadda damshin ruwan dake hannun mutum zai samu ko’ina a kan. Bayan an yi wannan, sai a wanke kai zuwa wuya har sau uku, bayan nan sai a koma ɓarayin dama a wanke daga kafaɗa zuwa ƙasa sau uku, sai ɓarayin hagu shi ma haka sau uku, amma a tabbatar bayan ma ya samu ruwa, bayan wannan sai a yi taku ɗaya daga inda ake, bayan an yi taku ɗaya sai a je a wanke ƙafa, wato cikon alwalar da ba a yi ba, daga wannan an gama wankan tsarki, sai dai abin da ya rage shi ne a game jiki gabaɗaya da sauran ruwan da ya rage. “Gamewa”, abin da ake kira da larabci “Al’umum”, yana daga cikin wajabcin wankan tsarki, wato a wawwatsa sauran ruwan da ya rage a jiki gabaɗaya.
Yadda ake wankan Janaba ko haila kodai duk want wanka na addini. Niyya ce bambamcin.
: Tun farko dai mutum zai yi niyya, niyya kuwa tana farawa ne tun daga sanda ka ɗauki ruwanka mai Tsarki.
: Sannan zaka sami ruwa mai tsarki, idan abin da ruwan yake ciki buɗaɗɗene sai a sashi a bangaren hannunka na dama, idan kuma rufaffene sai sashi a hannun hagu(k**ar buta).
: Sai a fara da sunan Allah wato BISMILLAH (amma a zuci, saboda ba a ambaton sunan Allah a yayin da ake cikin banɗaki). Sannan a wanke hannu kafin a fara komai.
: Sannan sai ayi tsarki (da wankewar gaba da kuma kewayensa).
: Bayan wannan sai ayi alwala shuɗi dai-dai, idan anga a jinkirta wankin kafafu sai a karshen wanka.(amma malamai sunce an hana barin sunna a cikin yin wanka, barin sunna makaruhi ne, an qishi ana so musulmi yayi wanka cikakke tare da farillan wanka da kuma sunnonshi). Kun ga kenan alwalar mu zamu yi ta ne cikakkiya k**ar zamu yi Sallah.
: Sannan a wanke kai sau uku, za a shigar har da wuya a wankin kai, da wankin kunnuwa ciki da waje, mace kuma zata zuba ruwa a cikin gashinta ta bubbuga sai ruwan ya shiga ciki sosai. Amma idan tana da larura to anso ta shafa kanta sau ukun ko ina da ina.
: Sannan a wanke tsagin jiki na dama tun daga kafaɗa har zuwa qafa, sannan a wanke tsagin jiki na hagu shima tun daga kafaɗa harqafa. a cuccuda sosai da sosai.
: Sannan sai a game jiki da ruwa.
TUNATARWA:
Ana so ko ina ya shafi ruwa k**ar su matsematsi cinyoyi, da kuma kwarin cibiya duk a tabbatar an cuɗa su da kyau. Sannan a kula kada a shafi Al’aura. Domin aka shafi al’aura alwala ta karye.
Abubuwan dake wajaba a wanka
عَنْ أَبِي سَعِيدٍ اَلْخُدْرِيِّ - رضى الله عنه - قَالَ: قَالَ رَسُولُ اَللَّهِ (ﷺ)«اَلْمَاءُ مِنْ اَلْمَاءِ» رَوَاهُ مُسْلِمٌ.
An karɓo daga Abi Sa’idil Khudiri Allah Ya yarda da shi ya ce: Manzon Allah (ﷺ) ya ce: “Ana taɓa ruwa ne saboda fitar ruwa” Muslim ya ruwaito shi
وَعَنْ أَبِي هُرَيْرَةَ - رضى الله عنه - قَالَ: قَالَ رَسُولُ اَللَّهِ - (ﷺ) «إِذَا جَلَسَ بَيْنَ شُ
Tsakanin budurwa da bazawara wacce tafi jure hakurin zaman Aure?
Raayin ka/ki da dalili...
Assalamu Alaikum, Muna Sanar dukkan wadanda s**a shigo wannan zaure namu a dandalin Facebook Cewa, wannan Qunguya ta manema Aure kungiya ce mai zamankanta kuma ta dade tana ayyukan hada Aure, office dinmu yana nan a aminchi plaza 14 Sabon birni road kawo new extension kaduna. Kuma munada watsapp group. GA duk mai bukatar asashi a group din sai ya aje lambarshi. A cikin wannan zaure Akwai Yammata da zawarawa, na jihohin Nigeria daban daban, kuma Akwai dokoki da muke da su a group din mu na watsapp gasu k**ar haka-:
Assalamu Alaikum.
Jamaar wannan gida k**ar yadda muka kirkiri wannan gida Dan cigabanmu munada dokoki k**ar haka-:
1-: Babu fada
Duk Wadanda s**ayi fada zamuyi waje dasu.
2:- sannan babu sa photo ko video ko waka na batsa. Doka ne.
3-: In kabi mutum private bayaso yayima kashedi kaki bari zamuyi waje road dakai.
4-: Kanada damar samun matar Aure, domin shine babban dalilin kafa group din.
Saidai in kaga wadda kakeso kanemi kowanne admin dake Gidan domin akwai tambayoyin dazaimaka kafin abaka izinin magana da ita.
5-: Kowa yana damar Kawo maudhu'i mai amfani Dan tattaunawa.
6- Dole ne kowa dake gidannan ya/ta sa photo a duk ranar Juma'a tare da bayanin:- sunana wane, sanaata kaza, ina zaune a wuri kaza, inada mata kaza, inada yaya kaza, asalina kaza, shekaruna kaza.
7- Baa hana voice massage ba amma kar yayi yawa, kuma inzakayi voice yakasance maganace mai mahimmanci.
8- Sannan akwai wani tsari a group din nan wanda muke fara hira da kowa dake cikin gidan nan don amsa tambayoyin da zamuyi mashi kuma dokane in ana hira da shi wani yasa baki . Har sai angama sannan kowa yanada damar yi masa tambaya akan abinda yake so ya amsa masa.
9- DOKA NE YIWA SHUGABANI SHISHSHIGI AKAN LAMURAN OFFICE DINSU . BABU MEMBER DA ZAI DINGA SHIGA HURUMIN SHUWAGANINCHI.
10- WAJIBINE BIN DOKA GROUP IN KAYI LEFI AKAYI MAKA BAYANIN LAIFINKA YA ZAMA DOLE KA BAWA GROUP HAKURI ABISA LAIFINKA IN KAKI BIN DOKA ZAMU KORE KA.
11- DOKA NE SHIGO DA KAYAN SIYARWA KOWANE IRINE CIKIN GROUP AN HANA.
12- YA ZAMA DOLE DUK WANDA YAKE GROUP DIN NAN YA ZAMTO MAI BIYAYYA GA DOKOKIN GROUP DIN NAN YA ALLA SHUGABA KO MEMBER.
13- DOKA NE IN ANA MAUDU'I ADINGA KAWO ZANCE NA DABAM BA MAUDU'I BA . DOKA ZATA HAU DUK WANDA YA SHIGO DA WANI ZANCE BA MAUDU'I BA.
14- DUK WANDA GROUP TAKAMA SHI DA NEMAN YAR GROUP DIN NAN DA ZANCEN BATSA KO TURA MATA PHOTON BATSA ZA,A DAU MATAKI MUMMUNA AKAN SHI.
15- DOKA NE CIN ZAFARIN WANI KO WATA A GROUP DIN NAN.
16- DOKA NE FADA DA SHUGABANIN KUNGIYA.
17- BA,A FADIN SIRRIN WAYANDA KUNGIYA TA HADA AURE A GROUP HAR SAI LOKACIN AURENSU.
18- BA,A YARDA DA YIN SOYAYYA A CIKIN GROUP BA SAI DAI MASOYAN SU KOMA WAJEN GROUP SUYI.
19- BA,A YARDA A SAKA PHOTONAN SIYASA BA KO WASA WANI DAN SIYASA KO JAM'IYUN SIYASA BA.
20- BA,A YARDA KUYI FADA A PRIVETE KU SHIGO DA SHI CIKIN GROUP BA.
21- BA,A YARDA KASHIGO GROUP BA TARE DA KAYI SALLAMA BA.
27-: A karshe dole ne maison zama a wannan gida ya yarda da wadannan dokoki, in mutum ya karya doka zaa dauki mataki akanshi.
Mungode Mungode Mungode.
SAKO DAGA SHUGABANIN KUNGIYAR.
👏👏👏👏👏👏👏👏👏👏👏👏👏👏👏
Alhamdulillah jama'a barkanku da zuwa ZAUREN MANEMA AURE.
Alhamdulillah Jama'a barkanku da zuwa ZAUREN MANEMA AURE.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Kaduna
Opening Hours
| Monday | 09:00 - 17:00 |
| Tuesday | 09:00 - 17:00 |
| Wednesday | 09:00 - 17:00 |
| Thursday | 09:00 - 17:00 |
| Friday | 09:00 - 17:00 |
