Zinariya reporter
Journalist
teacher
politian
10/07/2026
Wakilin fita kunya Zinariya reporter Barau I. Jibrin
04/07/2026
Zinariya with Adam A Zango
Senator Barau Jibrin mai kabakin alkhairi monoman Kano ta Arewa suna godiya da takin zamani kyauta Barau I. Jibrin
Thank you President Bola Ahmed Tunubu thank you DSP Senator Barau I. Jibrin
Wakilin Kaduna ta kudu amajalisa wakilai ta kasa Hussaini Abdulkarim Kero ya cancanci yabo ga al'umma
05/06/2026
Senator Barau I. Jibrin na shirin karbar kambon Gwarzon Sanatocin Nigeria sbd duba da kwarewa da jajircewar sa azauren majalisar kasa
05/06/2026
DA DUMI DUMI:- 🔥🔥 ADAM A ZANGO shine jarumi mafi nagarta a kannywppd inji ministar wasa da raya al'adu ta Nigerian hannatu musawa...!!!
Tace adam a zango shine kadai jarumin da zaiyi maka acting fiye da goma cikin kwarewa..!!
Haka kuma tace shine jarumin da aka tabayi a kannywood wanda ya ware kudi har kimanin million 50 ya taimakawa marayu da gajiyayyu..!!!
Haka kuma adam a zango zai iya yin:-
1. Acting
2. Producing
3. Directing
4. Music record
5. Kidan waka
Tace kasancewar akwai jarumai manya irin Su ali nuhu, hakan bazai danne kwarewar adam a zango bah..!!
03/06/2026
MATAR ABOKI season 1 episode 1 a YouTube channel mai suna Maigadon zinare tv
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Website
Address
Hausawa
Kaduna
