Rukayyat Uziri

Rukayyat Uziri

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Rukayyat Uziri, Health/Beauty, .

12/03/2026

Zan Fara Posting Ɗina Na Yau Da Ambaton Sunan Muhammadur Rasulillahi ﷺ 💯✊💯

11/03/2026

Yadda Muke Ganin Hotunan Juna Da Posting Ɗin Juna A Facebook, Ubangiji Ka Haɗa Fuskokinmu A Aljannah.🤲

Photos from Rukayyat Uziri's post 11/03/2026

An Yi Jana'izar Mutane 15 Da Ƴàñ Bindiga S**a Ķàśhe A Garin Ɗansoda Dake Gundumar Magaji Wando A Karamar Hukumar Ɗandume, Jihar Katsina. Haka Zalika, Sun Ķàśhe Wasu Huɗu A Garin Jikamshi Dake Karamar Hukumar Musawa, Jiya Talata.

Allah Ya Jikansu Da Rahama!

11/03/2026

DA ƊUMI-ƊUMI: Rahotanni daga kamfanin dillancin labarai na Ta$nim na ƙasar 1ràn na cewa har£-har£n 1ran sun ritsa da firaministan ƙasar 1$ra£l B£π¥amin N£taπ¥ahu, sun ka$he shi, ko kuma sun yi masa mummunar jikka.tawa duba da wasu hujjoji masu ƙarfi.

Da ma rundunar s0jin 1rán ta sanar da kai hari kan maɓoyar firaministan tun kwanakin baya, inda aka ƙalubalance 1$ra£l in har Firaministanta yana yare cikin ƙoshin lafiya to ya yi sabon bidiyo a gani. amma shiru har yanzu ba a ga sabon bidiyonsa ba. Sai dai an ga masu kula da shafinsa sun saka wani bidiyo nasa wanda alamu s**a tabbatar cewa tsoho ne.

Allah ya tabbatar da wannan labarin ya kuma ƙara masa πauyin ƙa$a

Wane irin fata za ku yi masa?

07/03/2026

Da kayi hankali, Tashin hankali ka shiga, ko Kwanciyar hankali ?

Photos from Rukayyat Uziri's post 06/03/2026

YAU NE ZAGAYOWAR RANAR ¥AKIN BADAR

A Rana Mai K**ar Ta Yau 17 aG Watan RAMADAN Aka Gwabza ¥akin Badar, Babban ¥akin Tarihi Na Duniya Wanda Ba'a Taba Yin Irinsa Ba, Inda Musulmai (313) S**a Gwabza Da Kafirai (1000,) Kuma ALLAH Ya ba Musulmai Nasara S**a Ka$he Kafirai (70) S**a K**a Fursunonin ¥aki (70.)

Duk Mai Fatan ALLAH Ya Daukaka Musulunci Akan Kafirci Kar Ya Wuce Bai Yi Sharing Ba....

05/03/2026

Wata mata Ba’amurkiya mai shekaru 61, mai suna Kristine Casey, ta taimakawa ‘yarta Sara Connell da mijinta Bill Connel su samu ɗa,
A Inda ta ɗauki ciki… ta kuma haifi jikanta!

Lamarin ya faru ne a Chicago, cikin Illinois na United States, ta hanyar fasahar haihuwa ta zamani wato In Vitro Fertilization (IVF).
Dalilin kuwa shi ne:
‘Yarta Sara ba ta iya ɗaukar ciki saboda matsalar haihuwa. Don haka Kristine wadda dama ta riga ta haifi ‘ya’ya mata uku ta yanke shawarar ta zama uwa mai ɗaukar ciki domin ‘yarta.

Likitoci s**a ba ta magungunan hormone domin shirya mahaifarta. Sai aka haɗa ƙwayar halittar ƙwayar ‘yar Sara (egg) da maniyyin mijinta Bill (s***m) a dakin gwaje-gwaje.
Daga nan aka saka embryo ɗin a cikin mahaifar Kristine.

Bayan kusan makonni 39 na ciki, aka yi mata tiyatar haihuwa (C-section),
kuma ta haifi ƙaramin yaron da aka sa wa suna Finnean Lee.
Duk da cewa shekaru 61 na ɗauke da manyan haɗarin lafiya ga mace mai ciki, Kristine ta shiga wannan tafiya da goyon bayan likitoci da iyalinta.
A ƙarshe, bayan komai ya kammala lafiya, ta koma gidanta a jihar Virginia domin ci gaba da rayuwa… wannan karon kuma a matsayin kaka ga yaron da ta haifa da kanta.

05/03/2026

Kana da mai tashinka kayi sahur ko kaima tashi kake kamar fanke?

04/03/2026

kitsaya kiyi comment da sunan Allah guda ☝️ insha seyazama silar yayewar damuwarki baki daya🤲🙏🙏

04/03/2026

Matashiyar da ya karbi addini Islama ta ce ta samu canjin Rayuwa, inda ta fahimci babu wata rayuwa mai dadi sama da rayuwa cikin Islama.

Wanne fata kuke mata?

04/03/2026

Zan Fara Posting Ɗina Na Yau Da Ambaton Sunan Muhammadur Rasulillahi ﷺ 💯✊💯

04/03/2026

✺ Banda marowaci ✺

Muhammadu Rasulullah ﷺ

Culinary Team

Attire

Telephone

Website