Akilu sani
we have the good products
Hello my friend
Aliyu Momoh ya bayyana ra'ayinsa kan muhimmanci harkar Fim a cikin al'umma inda yayi kira da zuba kudi cikin masana'antar Kannywood.
A ra'ayinsa, da a zuba kudi wajen gina Masallatai ko Islamiyyu a kasar Hausa, gwara a zuba kudin wajen harkar shirya fina-finan Hausa.
NADAINA TAYA MAQIYANA NUNA QIYYAYYA GA DAN UWANA MUSULMI DOMIN UMURNINE DAGA FIYAYYEN HALITTA S.A.W SALAM..
Wani abokin hamayyar mu.
Ya tambayeni miyasa nadaina Adawa da Baba Buhari ?
Ni Kuma nacemashi saboda Zunzurutun Qiyayyar da su Reno Omokri, Femi Fani-KayodeFemi Fani-KayodeFemi Fani-Kayode, Fayose da Majority na Inyamurai dss suke Nunawa agareshi. Shine dalilina..
Nafarko dai Qiyayyar tasamo Asaline saboda Yana musulmi, Kuma Dan Arewa Hausa Fulani,
Sannan basu ganin Alkairinshi komin Qanqantar shi sai Sharrinshi ko ince kuskurenshi..
Basuda aiki sai zagin Hausa Fulani da musulmi da muslinci..
Koda bana tareda shi gara inyi shiru kodan kada suji Dadi..
Allah kabamu lafia da zaman lafia.
Assalamu alaikum. Don Allah don Annabi duk wanda yake da kusanci da gwamnatin Kano, ya bata shawarar kar ta hana masu siyar da ruwa da provision store na cikin lunguna. Domin na yi imanin rashin wadannan ba karamar masifa ba ce (musamman ruwa). Kowa ya sani mafiya yawan al'umar Kano da masu siyar da ruwan kura s**a dogara.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Kano
