Mu kula da Lafiyarmu
Health Awareness in Hausa,
Maternal & Public Health Promotion. With Nurse Maryam Kabeer
Follow for More and #Share thank you❤🌹🙏
16/03/2026
Sister na neman ilimi
Mu kula da Lafiyarmu
Magajiya
16/03/2026
Me Ke Kawo Habo? Ga Hanyoyin Dakatar da Zubar Jinin Hanci a Gid 👇
🔲 HANYOYIN DA ZA A RAGE YAWAN FITSARIN 7:00 NA SAFE A LOKACIN AZUMI..
👇 Mu kula da Lafiyarmu
Yadda zaka magance fargaba,yawan tsoro ko faduwar gaba (Anxiety).👇
Follow Mu kula da Lafiyarmu
Wannan kuskuren dakakeyi kullun su ke rage maka karfin garkuwar jiki👇
Akwai wasu abubuwa afarkon Shekarun Fara period din Mace amatsayinki na Sabuwar uwa👇🩺
ℹ MIJINA YA TAKURA MIN MUN SADU A RAMADHANA
👇
01/03/2026
Rahotanni daga Iran sun tabbatar da mutuwar jagoran addinin kasar Ayatollah Ali Khamenei
25/02/2026
Shin Dimple Nakasa Ne Ko Kyau?
Kuyi following Mu kula da Lafiyarmu domin lafiyarku
~ Dimple wani congenital trait ne, wato halitta ce tun daga haihuwa.
~ Yana faruwa ne saboda sakamakon yadda tsokokin fuska (muscles) ke haɗuwa da fata, musamman tsokar da ke motsa murmushi (zygomatic muscle).
~ Lokacin da tsokar ta gajarta ko ta rabu gida biyu, sai a ga wannan rami lokacin murmushi.
Shin Dimple Nakasa Ce?
~~~~~
❌ A’a.
~ Ba cuta ba ce
~ Ba nakasa ba ce
~ Ba matsalar lafiya ba ce
Dimple halitta ce ta dabi’a, kuma babu wata illa ga lafiya ko aikin jiki.
Me Ya Sa Mutane Ke Ganin Dimple a Matsayin Kyau?
✔️ Yana sa murmushi ya zama na musamman
✔️ Yana ƙara ɗan bambanci da jan hankali
✔️ A al’adu da dama, ana ɗaukar masu dimple a matsayin masu fara’a da annuri
To wannan shine Allah ya sa mu da ce, Ameeen Thumma ameeen.
Lafiya Uwar Jiki
22/02/2026
ℹ Kuna fama da Dattin hakori ko warin baki da Amosani ga hanya mai sauki da zaa magance wannan matsalar
Click here to claim your Sponsored Listing.
