Dr Khaleel Soja

Dr Khaleel Soja

Share

I'M a doctor 💊🏥,
Also Known as Dr Khaleel Soja,
From Kano State.
+2347060669147

17/07/2025

*Assalamu alaikum warahmatullahi wabarakatuh!*

Duk wanda yake da wata larura wacce za'ai masa aiki, namiji ko mace ko kuma yasan wanda yake da ita, to aje Asibitin *ANNURY* dake Gyadi-gyadi daura da Dangi Anan Kano state, yau Talata da gobe Labara karfe 2:00pm za'a tan-tance su dan yi musu aiki kyauta wasu bayin Allah sun dau nauyi ta hannun kungiyar ma'aikatan lafiya musulmi *(IMAN).*

Masu larurar da bata aiki bace su kuma zasu je a ranakun Asabar da Lahadi dan basu magani.

Allah ya bawa marasa lafiya na Gida da Asibiti lafiya masu lafiya kuma Allah ya inganta lafiyar.🤲

Dan Allah a yada dan al'umma su amfana🙏

17/07/2025

ALHAMDULILLAH ANGA WANAN YARAN YANZU HAKA YANA EMERGENCY MUNGODE SOSAI DA MASU SHARING DA MASU ADDU'A DUKANMU ALLAH YABIYAMANA BUKATUNMU NA ALKHAIRI AMEAN AMEAN

16/07/2025

Cigiya!! Cigiya!! Cigiya!!!

Assalamu Alaikum.

Dan Allah muna cigiyar Usman Wada Usman (halifa) , ya bar gida domin sallar asuba har yanzu bai dawo gida ba, wayoyinsa kuma duk suna gida.

Dan Allah duk wanda Allah ya sa ya gan shi ko ya ji labarinsa ya tuntuɓi waɗannan lambobin dan Allah.

Ku taya mu da sharing

08138719122, 07038406018 nagode

Alllahumma bayyillahu
Ya rabbal alamin 😥

Photos from Abba Kabir Yusuf's post 16/07/2025

ALLAH YAIMASA RAHMA

15/07/2025

Magana ta kare Allah yaimasa rahma

15/07/2025

Duniya Kenan Abincin Zaman makokin Baba Buhari

15/07/2025

Darasi daga tonon kabarin marigayi Manjo Buhari

Waɗannan mutane da ke jikin wannan hoto sune s**a tona kabarin marigayi Manjo Buhari a cikin harabar gidansa, Daura.

Wa kuke iya ganewa cikinsu?

Babu Malam Garba Shehu. Babu Bashir Ahmad. Babu Ambasada Kazaure. Babu Dr. Pantami. Babu Femi Adesina. Babu Hadi Sirika. Babu Masari. Babu Malami. Babu Amaechi. Babu Dikko Radda. Kuma duk suna cikin gidan suna shan AC ana hotuna da bidiyo ana nuna tsantsar ƙaunar Buhari da suke yi.

Duk talakawa ne da wataƙila da marigayi na raye bai iya amfanar rayuwarsu da komai ba.

Da a ce mutum na raye ake tonon kabarinsa, ina rantsuwa waɗannan mutane da na rubuta sunayensu sai sune masu cika wurin, ana rige-rige da ture-ture kowa na so Buhari ya ganshi.

Allah Ya kyautata makwancinmu.
Malam Indai kana Raye Ka daure Kayi Abin Arziki Wallahi kana rayene kake abin so daka Mutu angama da babinka

15/07/2025

MAGANA TA KARE

15/07/2025

ALLAH YASA MUYI KARSHE ME KYAU BABA BUHARI KENAN

15/07/2025

GAWAR BABA BUHARI TA ISO DAURA

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address

Sharada Phase One Gidan Malm Aminu Kano
Kano
700231