GIDAN SARIN KAYA
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from GIDAN SARIN KAYA, Health/Beauty, Sharada jaen kano State, Kano.
23/10/2025
hajiya indai kiba k**e nema mekyau to za na baki wannan garin maganin cikin kankanin lokaci zakiga results zakiga yadda zaki koma yar duma duma kina juyi da mazaunai
zo ki saya yanzu
kudi akwai na 6k
akwai na 8k
akwai na 12k
akwai na 15k
location kano muna turawa ko wanne Gari cikin yardar
07033990133
23/10/2025
Barguna masu kyau da quality inganci π― ga taushi akan kudi dede..
Blanket single face available at 17000 only
price 17k
location kano unguwa sharada Jaen
07033990133
22/10/2025
Turaruka wuta masu kyau da rike waje ko kaya wajen kamshin su,
muna bada sari muna turawa ko wanne Gari cikin yardar Allah
07033990133 location kano
15/10/2025
Assalamualaikum hajiya nace kinason fara harkar sayar da turarukan wuta masu kyau da kamshi humara kulaccan to kizo da 10k, dinki zan baki kullaca humra turaren Wuta, kabbasa spray, kema kije ki fara sayarwa a unguwar ku kina samun alkhairi,
idan kuma kika bani 20k zan baki turaren Wuta, Humra, kullacca, kabbasa spray,
idan kuma kika bani 30k zan baki turaren Wuta kala biyu kabbasa spray, kullacca, humra
idan kuma kika bani 40k zan baki turaren Wuta kala 3 kabbasa spray, kullacca, Humra body milk
idan kuma kika bani 50k zan baki turaren Wuta kala 4 humra kullacca kabbasa spray body milk exclusive humra
tofa ina me neman sana'ar turaren Wuta wannan fa promo din naku ne, domin sauki ne kuma garabasa ce warwas zaki samu alkhairi, domin kuwa bake zaki sayi robobi ba, kefa kawai sayarwa zaki
kar ki bari damar nan ta wuce ki, domin kinsan yanzu ne lokacin da jama'a zasu buqaci turarukan wuta,
Maza kiyimin magana DM Yanzu domin kifara yanzu Yanzu *07033990133*
wannan ππ shine group dinmu π π shiga yanzu
https://chat.whatsapp.com/I7xE6msKWR4KRnNpAm4vKm?mode=ems_copy_t
15/10/2025
Bismillah
Assalamualaikum
jama'a azo asayi *Madara* me dadi ga gardi sannan ga sauki
buhu akwai na 130k
buhu akwai na 120k
kwano #9,500
Rabin kwano #4,800
kwata #2,400
gwangwani #600
hajiya a yanxu wannan Madarar itace mai sauki mata da yawa suna siya suna kukkulata a cikin gida, kizo ki jarraba ta ana samun alkhairi da ikon Allah
abubuwan da akeyi da ita πππππ π―
Ana shan shayi da ita
Ana shanta haka
Anayin albishir sosai
Ana alawar madara
Ana iloka
β batayin gullisuwa
β οΈ jama'a Madara tana iya kara kudi sannan tana iya raguwa,duk wanda muka samu daga ciki zakuga munyi rubutu akai
domin magana damu kai tsaye π *07033990133* ko kuma chat *07033990133*
*location kano unguwa sharada Jaen MUNA Turawa ko wanne Gari cikin yardar Allah*
15/10/2025
Yar uwa ko kinsan yadda infection yake lalata Dan Adam Musamman ya mace,Yar uwa idan kina fama da matsalar sanyi infection ko wanne irine kizo mu hada miki set na maganin sanyi Zaki rabu dashi cikin yardar Allah,Muna da set na infection Wanda kudinsa 15k neπ Akwai magunguna kala uku acikin set din
akwai nasha:aikinsa Yana wanko duk Wani infection da yake jikin Dan Adam,Yana wanko Sanyi na mara da dattin mara
Akwai na tsarki:Yana wanke duk Wani sanyi da ya sauko cikin farji,Yana gyara farji Yana Hana sake kamuwa daga Wani infection din
Akwai na tsugunno:Yana konne sanyi Yana kariya daga daukar sanyi,Koda kuwa kin tsugunna a bankin asibiti,ko gidan biki,ko Wani taro da k**e ganin Zaki iya kamuwa da cutar sanyin,to indai kina amfani da wannan set na infection babuke ba tarayya da sanyi ko daukar sa,
Sannan Muna da Wanda bekai na set kudin ba, akwai na 5k MAZA da mata duk zasu iya amfani dashi,
Sannan Muna da na Basir na MAZA da mata duk
07033990133 Whatsapp
Location Kano muna turawa ko wanne gari cikin yardar Allah
15/10/2025
kaya daga company sayyada Aisha me da'ira
mata masu capacity a gidan habibi a fito ayi gyaran Oza room π€£ kunsa fa sanyi ya fara sanyo kai sai andage da gyara
mata masu matsala a gidan habibi kuma kuzo ku baje kolin matsalar ku, da iznin Allah kuma zaku samu waraka
ina yammata da zawarawa da babu sari ko suxo basu kuma dawowa aure ya gagara kuma kuzo muna da naku da iznin Allah ana samun waraka
ina matan da kishiya tasa a gaba, kizo kiyi amfani da kayanmu zaki zama mowa a gurin habibi,
ina iyayen da zasu aurar da yaya a gidan kishiya ko ba kishiya, to kizo a mata hadin da zata shiga cikin sa'a kowa yanayi da ita oga kwata kwata yana jinta a zuciyar sa tamkar ransa
ina wanda sukeson suma su fara sayar da kayan company sayyada Aisha me da'ira to kuma kofa a bude take zaku iya mana magana DM a wannan number *07033990133*
kai Alhmadulillah: muna kara godiya ga Allah da duk Wanda s**a sayi kayan mu saidai godiya da sambarka domin buqata tana biya
ga masu buqatar sarin kayan mu ko sayan dai dai,ku shiga wannan π π group din yanzu yanzuπππππ
https://chat.whatsapp.com/C4G2EtbmA7tEyUUM68nLlT?mode=ems_copy_t
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Culinary Team
Attire
Contact the business
Telephone
Website
Address
Kano
