Waraka daga Allah

Waraka daga Allah

Share

Islamic research

05/12/2025

Ya Allah Kai mana tsari da kafurci ya Allah Kai mana arziqi da cikawa da Kalmar shahada

Waraka daga Allah Islamic research

29/11/2025

Allahu akbar

29/11/2025
25/09/2025

Typhoid da malaria

Asamu bawon leman zaqi da ganyen mangoro da ganyen lemon tsani sai atafasa asha

23/09/2025

Basir Mai tsiro
08162926126
Ya ake kamuwa dashi ya ake rabuwa dashi 👇

23/09/2025

Wanne yafi illa ga namiji
A.ciwon Basir
B.Ciwon sanyi

10/09/2025

Daga Taskar alqur Ani Mai girma
Wanda yake da wata bukata yakeson Allah ya biya Masa ita ya samu ya karanta fatiha kafa 1111 bayan sallar asuba sanann yasake karantawa bayan magariba ayi haka zuwa sati ana roqon Allah bukatar komai girmanta Allah zai biya bukatar fiyeda yadda akesa ran biyanta

Mabudin karbar addua shine kyautata wa Allah zato cewa ya amsa da Kuma tsarkake zuciyar ka dakuma tsaftace jikin da wurin da za ai addua da Kuma yin sadaka kafin da bayan adduar sai Kuma yin salati istigafari kafin da bayan adduar duk suna taimakawa wajen samun karbar addua

Mu sani cewa Allah yace dukkan Wanda yabashi ikon roqonsa ba shakka zai amsa Masa Dan haka in har ka roqi Allah kaga bakaga bukatar ta biya ba Allah ya amsa sai dai qila akwai abunda ya musanyama dashi na kariya daga wata masifa ko Kuma ya ajema ne sai ranar gobe qiyama kasancewar in aka baka abun a duniya qila ya halakar dakai domin shi Allah shine masanin fili da boyen mu

10/09/2025

Saiwar bindaxugu saiwar Sanya saiwar kargo sai Kuma kayan yaji da danyar gyada atasa su amaidasu ruwan shanka zakai mamaki wajen iya biyan bukatar iyalinka wanann maganin kahada da kanka kaga iKon Allah

Ana Kuma iya dakasu suzama yaji kana Sha ashayi ko a abinci ko mutum bayajin SHAAWA insha Allah zai dawo Yana jinta

08162926126
Cibiyar mu ta shahara wajen kawo magunguna masu tasiri da karfi wajen warkar da kowace irin rashin lafiya Kuma Muna bada magunguna akan matsalolin shadainun aljanu da sihiri da sammu da Kuma bangaren matsalolin aure rashin auren ko rashin zama lafiya da iKon Allah ana samun biyan bukata haka Kuma bangaren rashin haihuwa antabayin haihuwar ta tsaya kokuma ba atabayi ba kwata kwata insha Allah ana dacewa

08162926126

Waraka daga Allah Islamic research

10/09/2025

Wani sahihin maganin sanyi Sha yanzu Nan take aji aikin sa

Asamu kaninfari da citta adaka sai azuba acikin nono na saniya atafasa tareda citta da kaninfari din sai a Sha da safe kafin aci komai haka Kuma asha da yamma wanann indai magidanci ya riqe shi zai sha mamaki akan raya sunnar aure haka zakaji lafiyarka tana qaruwa gabobin jikinka suna samun kuzari

09/09/2025

Meyasa Mafi akasarin shaidanu basa barin mutum Koda yai magani 👇
08162926126

Waraka daga Allah Islamic research

31/08/2025

Waman ya tawakkal alallahi fahuwa hasbuhu innallaha ba ligu amrih qad ja alallahu LI kulli shai in qadrah

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Kano

Opening Hours

Monday 09:00 - 22:30
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00