Abdul Gamji Herbal Medicine

Abdul Gamji Herbal Medicine

Share

Ka gagara daina aikata Istimna'i,
ko kuma ya janyo maka illoli a gabanka da kwakwalwarka da gangar jikinka.

Akwai mafita na shawarwari da magani daga Dr Abdul Gamji Herbal Medicine da ikon Allah

Ofis : Kano State

Number: 09162246670

14/07/2026

Astagfirullah

29/06/2026

MATSALAR ƘWAƘWALWA TA ANXIETY DA DEPRESSION DA ADDICTION.

A ilimin kimiyya, wannan yanayin da wannan bawan Allah yake ciki ana kiransa Anxiety Disorder tare da alamomin Depression wanda ya haɗe da Effects na Addiction. Yana sa mutum ya dinga yawan tunani tare da jin tsoro haka kawai da kuma yawan damuwa ba tare da wani dalili mai ƙarfi ba.
Mutum ya guji shiga cikin jama'a da tsoron shiga cikin mutane.
Zai iya rasa walwala sannan ya dinga jin kunya da ɓacin rai haka kawai, har ma ya fara ganin k**ar ayuwarsa bata da amfani.

Abubuwan da s**an janyo irin wannan matsalar sun haɗa da:
Yawan shiga damuwa, matsalolin rayuwa, yawan zaman kaɗaici, tsananin tunani, gajiya da rikicewar ƙwaƙwalwa, da rashin samun kwanciyar hankali na ruhi.
Amma mafi yawan masu fafutuka da Addiction suna fama da wannan matsalar.

Mataki na farko na mafita shine mutum ya fara koyon sake rayuwa cikin mutane.
Kada ka killace kanka da damuwar saboda a kullum ƙaruwa zai dinga yi.
Ka nemi taimako akan matsalar sannan ka rage zama kai kaɗai, ka kula da yanayin barcinka, kuma ka fara ɗaukar matakan gyaran ƙwaƙwalwa da ruhi tun kafin matsalar ta tsananta.

Haɗin maganin mu na

🌿 ABINCIN ƘWAƘWALWA DA RUHI 🌿

daga Cibiyar ABDUL GAMJI HERBAL MEDICINE KANO yana taimakawa wajen gyaran matsalolin da s**a shafi ƙwaƙwalwa da ruhi ga masu fama da yawan damuwa, yawan tunani, rashin walwala da ɓacin rai da matsalolin da s**a shafi Anxiety da Depression da Addiction ɗin.

Farashin Maganin: N20,000 Dubu Ashirin

Lambar Da Za'a Tuntuɓemu: 09162246670

Ka sani yawan damuwa da ɓacin rai matsaloli ne da za a iya neman taimako a kansu. Kada ka yi shiru kana kana rayuwa cikin wahala

29/06/2026

🔍 GASKIYA KO KARYA?

❌ "Idan mutum ya yi istimna'i na tsawon shekaru, ba zai taɓa iya dainawa ba."

Matsala na iya zama mai tsanani, amma hakan ba yana nufin cewa ba za a iya dainawa bane.

Abubuwa da yawa suna iya taimakawa mutum wajen dainawa:

✅ Niyya ta gaskiya
✅ Nisantar abubuwan da ke tayar da sha'awa
✅ Tsarin rayuwa mai kyau
✅ Ibada da addu'a
✅ Neman shawara da taimako

A yau akwai mutane da dama da s**a yi shekaru suna fama da addiction amma s**a samu nasarar dainawa da ikon Allah.

🌱 Ka tuna:

Shekarun da ka yi kana aikata abu ba su ne suke ƙayyade makomarka ba; shawarar da ka yanke a yau ce take ƙayyade ta.

🌿 ABDUL GAMJI HERBAL MEDICINE

📍 Unguwar Sharada Phase 1, kusa da Masallacin Juma'a, jikin filin Mahaha, Kano State.

📞 09162246670

Photos from Abdul Gamji Herbal Medicine's post 28/06/2026

Wannan bawan Allahn yace ya kai shekara 10 yana aikata ìstìmnā'ì kuma wai shi baya sanin lokacin da ma yake shiga ya kalli bâtsà,
Kuma mafi muni ma shine shi a categories na abubuwan yafi son kallon na yan malele wato mace da mace.

To bisa hakikanin gaskiya shine a kullum ya k**ata mutane su fahimci cewar mafi munin illar da ìstìmna'i zai maka wlh a ƙwaƙwalwar ka ne.
Shi yanzu yana maganar cewar wai mata suna son sa har idan sun gan shi suna waiwayawa k**ar zasu faɗi 😁😁
Wannan hallucinations ne kawai na ƙwaƙwalwarsa, shi a tunaninsa burgesu yake yi alhali kuma watakila kallon mara lafiya suke masa.

Shi yasa a maganin da muke bayarwa akan matsalolin ìstìmna'i dole muke saka na wankin ƙwaƙwalwa mai kyau mai suna ABINCIN ƘWAƘWALWA na ruwa da na gari duka muke sakawa da kuma na matsalolin sheɗanu wato MUKULLIN K***A da SHAFIN SHEƊANU.
Saboda abu biyun nan sune tushen Addiction da kuma rikicewar ƙwaƙwalwa din.

Duk mai bukatar maganin namu kawai yayi mana magana ta private.
Ofis namu yana Unguwar Sharada Phase 1, Kano State.
Kuma a duk inda kake a duniya muna iya tura maka ta mota ko jirgi.

Farashin Maganin mu Duhu Ashirin ne na mata da maza.
Idan kudinka bai kai ba ma muna iya maka hadin kasa da haka

Abdul Gamji Herbal Medicine Kano
09162246670

Photos from Abdul Gamji Herbal Medicine's post 27/06/2026

Maganin matsalolin istimna'i complete set

Matukar kana fama da matsalolin Istīmna'ì to hakikanin gaskiya ko mutum yayi aure to wadannan matsalolin zasu dinga bibiyansa misali:

- Rikicewar ƙwaƙwalwa
- Saurin kawowa da kankancewar gaba
- Tsinkewar maniyyi
- Kaikayin Gaba
- Matsalolin Jinnul Ashik

da sauransu.

In Sha Allahu idan kai amfani da wannan haɗin zai Magance maka duk wasu matsalolin da Istīmna'ì ya haifar.

Kudin Maganin: Complete set guda 10 akan Dubu Ashirin N20k

Muna iya yin hadin 15k
Akwai hadin 10k

Daga Cibiyar ABDUL GAMJI HERBAL MEDICINE

ADDRESS: Sharada Phase 1, kusa da masallacin juma'a

Kira ko Whatsapp: 09162246670

Muna tura wa ciki da wajen Nigeria

27/06/2026

Ka daina ƙoƙarin yaƙar sha'awarka da ƙarfin tsiya. Wannan ne kuskuren da mafi yawan mutane suke yi.

Ita sha'awa ba k**ar mutum bane da zaka tsaya ka naɗa masa duka don ya bar ka.
Sha'awa tamkar yunwa ce. Idan ta taso, ba wai kokarin kashe ta zaka yi ba, sai dai ka san yadda zaka tafiyar da ita.
Da zarar zuciyarka ta fara maka ƙaryan cewar kai kam ba zaka sake jin sha'awa ba to a nan ne ka fara yaudaran kanka.
Ko da ace gabanka ya mutu ne murus ya daina tashi to zuciyarka fa bata mutu akan sha'awa ba.
Shi yasa zaku ga tsoho futuk wanda sha'awarsa ta ɗauke amma ake k**a shi da laifin yin Fya-ɗe,
Me yasa ?
Saboda ya gagara sarrafa sha'awarsa ne.

Abin da zai baka mamaki kuwa shine mafi yawan waɗanda suke fama da jarabar sha'awa ba wai saboda sha'awarsu ta fi ta sauran mutane ƙarfi bane.
A'a, mafi yawansu ma basu da karfi a fannin ibadar aure.
Kawai dai basu san yadda ake sarrafa yanayin da ke tayar da sha'awar bane.

Yayin da ka zauna kai kaɗai kullum kana yawan kallon abubuwan da suke tayar maka da hankali
Yayin da baka da wani aiki mai muhimmanci a gabanka
Yayin da wayarka ta zama wajen yawo da nemo nishadi ba tare da wata manufa ba
To kai da kanka kana shayar da sha'awar ruwa ne tamkar fetur kake ƙara wa injin mota.

Bahaushe yace "Ba a hana ruwa gudu, sai dai a yi masa hanyar da zai bi"
To haka sha'awa take.

Ba lallai ka daina jin ta gaba ɗaya ba. Amma zaka iya koyon yadda zaka bi da ita.

Ka guji duk abubuwan da suke tayar da ita.
Ka cika lokacinka da aiyukan da zasu amfane ka.
Ka tashi daga wurin da kake zaune ka duk lokacin da kaji ta fara taso maka.
Idan kaji ka fara jin abin a ƙwaƙwalwarka to ka karkatar da hankalinka zuwa wani abu daban.
Ka daina zama kai kaɗai ba tare da wani abin yi ba.
Ka tuna cewar mutumin da yake gudun sha'awa da ƙarfin tsiya dole zai gaji.
Amma mutumin da ya fahimci yadda take aiki, shi ne yake iya sarrafa ta.
Sha'awa ba ta fi ƙarfinka ba, sai dai tana cin nasara ne idan ka bar ta ta jagoranci ranar ka.

Dr. Abdul Gamji ✍️

26/06/2026

SHIN KANA CIKIN HADARIN ADDICTION?

Ka amsa waɗannan tambayoyin da EH ko A'A:

1️⃣ Kana yawan cewa "Wannan ne karo na ƙarshe" amma sai ka sake komawa?

2️⃣ Kana jin nadama bayan ka aikata amma ka kasa dainawa?

3️⃣ Kana ɓoye ɗabi'ar daga mutane saboda tsoron abin da za su ce?

4️⃣ Jarabar tana shafar ibadarka, karatunka ko aikinka?

5️⃣ Ka taɓa ƙoƙarin dainawa amma ka kasa?

Idan amsarka ta kasance EH ga tambayoyi uku ko fiye, akwai yiwuwar kana fama da addiction kuma kana buƙatar fara ɗaukar matakan gyara tun yanzu.

🌱 Ka tuna: Addiction ba alamar cewa ka lalace ba ce, alama ce cewa kana buƙatar taimako da tsari mai kyau.

🌿 ABDUL GAMJI HERBAL MEDICINE

📍 Unguwar Sharada Phase 1, kusa da Masallacin Juma'a, jikin filin Mahaha, Kano State.

📞 09162246670

👇 Ka rubuta adadin "EH" da ka samu a comment (ba lallai sai ka yi bayani ba).

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Sharada Phase 1
Kano
700234