UKU SAU UKU
This follow page
09/04/2025
05/03/2023
Kalli Yadda Suke Shigar Musulunci Suna Bidiyon Lalata Gaskiya Ya Kamata A Dauki Matakihttps://arewadailynews.com/2023/02/23/kalli-yadda-suke-shigar-musulunci-suna-bidiyon-lalata-gaskiya-ya-kamata-a-dauki-mataki/
Kalli Yadda Suke Shigar Musulunci Suna Bidiyon Lalata Gaskiya Ya Kamata A Dauki Mataki - ArewaDailyNews Wani bidiyo ya tada kura a kafafen sada zumunta saboda anyi amfani da shigar addinin musulunci ana lalata da yan mata. Wannan bidiyo ya tunzura mabiya addinin musulunci da yawa na fadin duniya bama najeriya kadai ba. Wadannan mutane masu aikata wannan abu yan najeriya ne. Sannan suna yi ne dan su sa...
03/03/2023
Kaddara ce Ta Raba Aurena Da Adam A Zango Cewar Tsohuwar Matar sahttps://arewadailynews.com/2023/03/03/kaddara-ce-ta-raba-aurena-da-adam-a-zango-cewar-tsohuwar-matar-sa/
Kaddara ce Ta Raba Aurena Da Adam A Zango Cewar Tsohuwar Matar sa - ArewaDailyNews Tsohuwar matar Adam A Zango wacce itace Matanshi na Farko Kuwa uwar Babban Yaronshi Haidar Ta bayyana cewa Ƙaddara ce kawai ta Raba auren su da Adam A Zango Tsohuwar matar Adam A Zangon Ta bayyana Hakane a wani Tattaunawa Da Tayi da gidan radiyo BBC Hausa acikin shiri daga bakin Mai ita da …
02/03/2023
Kotu ta gindayawa Murja sharuda masu tsauri bayan sakintahttps://arewadailynews.com/2023/03/02/kotu-ta-gindayawa-murja-sharuda-masu-tsauri-bayan-sakinta/
Kotu ta gindayawa Murja sharuda masu tsauri bayan sakinta - ArewaDailyNews Babbar kotun shari’ar musulunci da ke Hausawa filin hokey a Kano karkashin jagorancin Mai Sharia Abdullahi Halliru ta yankewa Murja Ibrahim hukuncin sharar Asibitin Murtala na tsawon sati uku, sannan za ta dinga zuwa Hisba tsawon watanni shida. Su kuma Aminu BBC da Ashiru Idris Mai Wushir...
02/03/2023
Ilaihirrajiun Miji Da Mata Da Yayansu Innalillahi Wainna Guda Biyu Sun Mutu Sanadiyyar Gobara >> Labaraihttps://arewadailynews.com/2023/03/02/ilaihirrajiun-miji-da-mata-da-yayansu-innalillahi-wainna-guda-biyu-sun-mutu-sanadiyyar-gobara-labarai/
Ilaihirrajiun Miji Da Mata Da Yayansu Innalillahi Wainna Guda Biyu Sun Mutu Sanadiyyar Gobara >> Labarai - ArewaDailyNews Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Miji da Mata da Yayansu guda biyu Sun Mutu Sanadiyyar gobara. Wasu ma’aurata Guda biyu kenan wanda Allah ya dauki Rayuwar su Sanadiyyar gobara data ritsa dasu, gobarar TaYi Sanadiyyar Mutuwar Mijin Da Matarsa Da Ya’yansu Biyu A Daren Jiya. Innalillahi Wainna i...
02/03/2023
Ikon Allah Sai Kallo: Kubar Ce Mana Birrai Muma Mutane Ne Kamar Kowahttps://arewadailynews.com/2023/03/01/ikon-allah-sai-kallo-kubar-ce-mana-birrai-muma-mutane-ne-kamar-kowa/
Ikon Allah Sai Kallo: Kubar Ce Mana Birrai Muma Mutane Ne Kamar Kowa - ArewaDailyNews Labarin wasu yara da aka haife su a wani yanki dake cikin nahiyar Afrika. Bayan da aka haife su Mahaifiyar su t bayyana yadda tasha tsangwama a wajen abokanan zamanta,da dai sauran inda take zuwa domin gudanar da aikin yau da kullum. Haka zalika ta bayyana hatta Makaranta nan ba basu tsira ba sun...
02/03/2023
Masha Allah Kalli yadda bikin Jaruma samha m inuwa ya kasance Allah yasanya albarkahttps://arewadailynews.com/2023/03/02/masha-allah-kalli-yadda-bikin-jaruma-samha-m-inuwa-ya-kasance-allah-yasanya-albarka/
Masha Allah Kalli yadda bikin Jaruma samha m inuwa ya kasance Allah yasanya albarka - ArewaDailyNews Wannan jarumar an tayata murna sosai domin kowa Yasan yadda jarumar ta mayar da hankali domin taga ta shiga daga ciki gashi kuma cikin ikon Allah ta samu ta angonce Wannan lamarin yasa mutane da dama sun tayata murnar da kuma yi mata addu’a maganin Allah ya bata zaman lafiya ita da …
01/03/2023
Bidiyo Ba Wanda Ya Isa Ya Rabani Da Sani Danja Inji Mansura Isah
Bidiyo Ba Wanda Ya Isa Ya Rabani Da Sani Danja Inji Mansura Isah - ArewaDailyNews Tsohuwar Jaruma Acikin masana’antar Shirya finafinai na Kannywood Kuma Tsohuwar Mata A Jarumi Sani Musa Danja Jaruma Mansura Isa Ta Bayyana cewa ba Wanda Ya Isa Ya Rabata da Tsohon Mijinta Sani Danja Mansura Isa Ta Bayyana Hakane a wata Tattaunawa da Sayi Da Jaridar Aminiya Ga video Tattauna...
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Website
Address
1234
