Sirrin Cikin Jiki

Sirrin Cikin Jiki

Share

Sirrin Cikin Jiki 🧠💊
Health tips & body secrets explained simply
Daily videos 🎥
⚠️ For education only, not medical advice

06/07/2026

Wannan haɗin abinci guda uku na iya sa jikinka ya fi cin gajiyar sinadarai
👇 Wanne daga cikin waɗannan haɗin kake yawan ci ? Mu haɗu comment section 💬⤵️

06/07/2026

Burger da Salad suna gardama... Kai fa, wanne za ka zaɓa?
Wanne kake ci fiye da ɗaya a mako. Burger ko Salad? 👇⤵️

05/07/2026

KARIN BAYANIN WANKA DA RUWA MAI ZAFI SOSAI mutane suna ta tambaya

Ruwa mai ɗumi ba matsala ba ne. Amma idan ruwan yana da zafi sosai har jiki ya yi ja ko hayaki yana tashi a bandaki, saboda zafinsa shine muke magana akai

Da farko Za ka ji daɗin jiki da walwala na ɗan lokaci, saboda zafin yana buɗe ramukan fata.

Daga baya Zafin zai fara cire natural oils na fata, waɗanda suke hana fata bushewa kuma suke kare ta daga ƙwayoyin cuta.

Bayan lokaci Fata za ta fara bushewa, yin kaikayi da saurin yin irritation ko susa.

Idan ya zama al'ada Zafi mai tsanani na iya lalata wasu sinadarai na fata kamar collagen, wanda hakan zai sa fata ta fara tsufa da wuri, ta yi laushi kuma ta yamushe

Yin wanka da ruwa mai ɗan zafi lokaci-lokaci ba matsala ba ne, har ma yana iya sanya mutum ya ji daɗi. Amma idan ya zama al'ada ta kullum da ruwan zafi mai tsanani, fatarka na iya fara nuna alamun da ba za ka so ba nan gaba. Ka fi ba fatarka kariya ta amfani da ruwa mai ɗan ɗumi maimakon mai tsananin zafi.

04/07/2026

Masu tambayar girman gaba da tsawo ya zai kasance ku saurari wannan 👇⤵️

04/07/2026

Hanta bata son kayan zaƙi da yawa 👇⤵️

04/07/2026

😳 Abin da ya fi kashe mutane da yawa ba zaki ba ne… sauro ne Acikin dabbobi

sauro yana da haɗari ya fi bõm da ñukiliy@.
A duk shekara a ƙalla mutum 190,000 zuwa 200k ne suke rasa rayukansu sakamakon cizon sauro.

Kwana ɗaya ba tare da gidan sauro ba na iya zama haɗari ga lafiyarka dana iyalinka. Saurara🧏‍♀️ kaji 👇

04/07/2026

Me yasa da ance ǰín̈îń mutum yayi karanci se a kwaso masa mâlțiņa da mädarã ?

Saurara kuji me zai faru

Daga Dr. zeey Hussain ✍️

04/07/2026

Lafiyar haƙora tana farawa ne da kyakkyawan kula da baki.

Ya zama wajibi ka rika goge haƙoranka (brush) sau biyu a rana

1, Da daddare kafin ka kwanta barci.
2, Da safe bayan ka gama karin kumallo.

Haka kuma, kada ka manta da canza brush ɗinka duk bayan watanni uku, domin tsohon brush yana rasa ingancinsa kuma yana iya tara ƙwayoyin cuta.

Mintuna kaɗan da ka ware wajen kula da haƙoranka a yau, na iya kare ka daga ciwon haƙori, da warin baki, da kashe kuɗi wajen jinya a gobe.
Lafiyar baki, lafiyar jiki ce. Sau nawa kake wanke baki a rana ⤵️👇

04/07/2026

Kaima kana kwanciya bakayi brush ba 😱 ⤵️
Sau nawa kake brush A rana 👇

03/07/2026

Ku daina yawan dogaro da magungunan ƙarfin mazaƙuta. Domin dogon zango Wasu daga cikinsu na iya kawo matsaloli kamar haka 👇

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Address

Kano