Joking so friends

Joking so friends

Share

Joking only

17/08/2025

Hukumar zakka da hubusi ta jihar Kano tare da hukumar shari’a da majalisar malamai da ƙungiyar limaman masallatan Juma’a da ƙungiyar ma’aikatan zakka da wakafi ta ƙasa sun amince da sabbin ka’idoji kan nisabin zakka, diyyar rai dasadakin Aure a jihar.

A taron da aka gudanar a Kano ranar Alhamis, an yanke shawarar amincewa da Naira dubu 20 a matsayin mafi ƙarancin sadakin aure, Naira miliyan 150 a matsayin diyya ga wanda aka kashe bisa kuskure da kuma naira dubu 985 a matsayin nisabin zakka, bisa lissafin farashin Durham.

Babban sakataren ƙungiyar ma’aikatan zakka da wakafi ta kasa, Farfesa Aliyu Dahiru Muhammad na jami’ar Bayero Kano ne ya bayyana cewa taron ya kuma amince a ci gaba da gudanar da irin wannan zama duk bayan wata uku domin dubawa da sabunta wadannan ka’idoji.

Haka kuma, an tsara a sanar da gwamnatin jihar domin shirya taron wayar da kai tare da ƴan jarida da kuma isar da sakonni ta hanyoyin da s**a dace.

14/08/2025

Kamar yadda zamu iya shadawa a kusan dukkanin halittun da suke faɗin duniyar nan, zamu ga cewa mazaje sune suke fara ko yunƙurin neman mata domin kuwa ba kasafai ake samun mata suna neman maza ba. Idan mace tana son ka baza ta gaya maka da maki ba, amma zata gaya maka da yanayin motsin jikin ta. Jikin mutum ya kasance yana fayyace abun dake cikin ran shi ta yanayin yadda mutum yake matsawa, tsayuwa da kuma yanayin fuskar mutum koda kuwa mutum bai yi magana ba. Galibi mata suna nuna wasu alamu ne dake nuna cewa suna son namiji. Waɗannan alamun suna bayyana sune ba tare da sun ankara ba, idan mace tana son ka bazai yuwu ta iya ɓoyewa ba. Hakan kenan yana nufin dole namiji ya zamo mai ƙwarin gwiwar neman mace da soyayya, to kenan mazaje masu kunya baza su iya samun budurwa ba kenan? Zamu bada amsar wannan tambayar a wasu shafuka na gaba.



Alamomin da suke nuna cewa mace tana son namiji



Zata riƙa neman taga cewa tayi maka magana, misali ta hanyar yi maka wasu tambayoyi akan abubuwan data sani.



Zata riƙa yawan yi maka murmushi akan abubuwan da yin murmushi akan su bai da wani muhinmanci.



Zata riƙa yawan taɓa gashin kai a sa'ilin da take yin magana dakai.



Zata riƙa yawan gyaran jikin ta a lokacin da take tare da kai.



Zaka riƙa yawan haɗuwa da ita a gurare mabanbanta.



Zaka fahimci cewa bata ruɗewa idan tana magana a gaban wasu mazajen amma kai kuma tana ruɗewa idan tana yin magana da kai. Abun da nake nufi da ruɗewa anan shi ne irin ruɗewa da mutum zai yi misali idan ya shiga ofishin wani babban jami'i kamar dai manajan wani kamfani idan yaje neman aiki, dalilin da yasa mutum yake wannan ruɗewar shine saboda yana ganin wannan mutumin da martaba. To kamar haka ne itama martabar ka da take gani shine zai sata ruɗewa idan tana gaban ka.



Ƙwayoyin idanuwan ta zasu wage a lokacin data haɗu da kai (amma ka sani wagewan ƙwayoyin idanuwa alama ce kuma na jin tsoro ko fusata).



Kuma zaka samu tana juyawa ta fuskance ka. Yanayin yadda mace take f

14/08/2025

Soyayya tana ƙulluwa ne sakamakon tunanin da muke yi cewa mun dace da juna, kuma muna faɗawa soyayya da mutum ne idan muka fahiacmci cewa zai iya taimakawa gurin cigaban rayuwar mu dana zuriyar mu.



Abubuwan da suke sawa soyayyar da mace ke yiwa namiji ke dusashewa.



Kasancewa namiji ya zama bawan mace:Wato idan namiji ya zama shi ne zai riƙa yiwa mace komai kaman yi mata wanki shara ko kuma ya zama ɗan aiken ta. Wani zai yi mamakin cewa ta yaya za'a yi mata suƙi son namijin da yake kyautata masu? to dalilin kuwa shine yawancin mata suna son namiji ne mai ƙarfin zuciya (namiji wanda ya yarda da kanshi) sannan basa son namiji mai rauni, kaga kuwa kasancewa bawan mace na tabbatar da cewa namiji yana da rauni. Don haka shi yasa idan namiji ya zama bawan mace hakan kenan yana nufin za zama namiji mara ƙarfin zuciya kuma mai rauni domin ya yarda cewa itace ke gaba dashi ba bai shi ke gaba da ita ba.



Idan namiji ya kasance baya jagorancin mace ko bashi yake iko da ita ba, to soyayyar da mace ke yiwa irin wannan namijin itama tana dusashewa.



Haka ma idan namiji yana nuna cewa yana jin kunyar mace ko tsoranta shima soyayyar da take yiwa irin wannan namijin tana dusashewa.

13/08/2025

Nigeria sai baba 😏😏😏😏🙄 yasan munajin wahala amma yayi tsit kamar babu ruwanshi toh yaseen sai muncanza insha allah

13/08/2025

Dan allah meyasa mutane kukeyin wannan abinne mutun yace bayaso wai anayin dolene toh bazanyi ba sai nayi hankali

02/10/2024

allah sarki talakan kasata babu mai tausayinka amma karmu damu ai allah yana sanmu kuma yafifitamu sama da duk halitta😂🤣😂🤣

06/09/2024

My silence spoke a thousand words, but you never heard them...

06/09/2024

When I smile and say “Yeah, I’m fine” it’s really code for “No I’m not okay and I feel like my world is crashing down around me :-(

06/09/2024

Oh I’m sorry, I forgot I only exist when you want something from me.

06/09/2024

Sometimes what you don’t say is more powerful than what you do say :(

06/09/2024

Never let the pain from your past punish your present and paralyze your future.

05/09/2024
Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address

Rijiyar Zaki Layin Buyageeee
Kano
090667