Dauhatus Sibyan Islamic Academy
Wannan gida an budeshine domin yada manufofin wannan makaranta mai albarka ,
السلام عليكم ورحمةالله وبركاته!
بكل معاني الفرح والبهجة الوفاء والإحترام والود والسرور والعرفان والتقدير ،
بمناسبة قدوم عيد الأضحى المباركً ، يشرفني أن نرفع إليكم الإخوان الكرم والأخوات بأسمى إدارة *كلية دوحة الصبيان* (قسم التحفيظ)
تحت إمارة _حسن ثالث صالح_ المعروف إليكم ب(أبو حفصة) التهاني والتبريكات بهذه المناسبة المباركة ، سائلاً المولى العلي القدير ،
أن يجعل أيامكم كلها أفراح وأن يعيده علينا وعليكم أعواماً عديدة وأزمنة مديدة وأنتم في أحسن حال وصحة وعافية ،
عيدكم مبارك
تقبل الله منا ومنكم صالح الأعمال
ليزداد الله شيخنا وابين العالي الشيخ المرحوم(محمد صغر حسنل الصحة والعافية وأن يجزيه خير الجزاء
❤️وكل عام وأنتم بألف خير ❤️
Assalamu alaikum
Dauhatussibyan old student association (DOSA)
masu girma member na wannan kungiya mai albarka muna Samar daku zama da wannan kungiyar zatayi a ranar juma'a mai zuwa 18/03/2022
Da misalin karfe 04:00pm
Wanda wannan zaman yashafi official ne kawai na ita kungiyar Allah yabada ikon zuwa amin
A madadin shugaban kungiyar:Hassan salisu Hassan Salisu Salihu(DOSA chairman )
Assalamu amlaikum
Batkanmu da safiya dafatan muna cikin koshi lafiya.
Muna kara godewa Allah absa nasararo da wannan makaranta take samu, nam bada dadewaba zamu gabatar muku da iron wadannan nasarori insha allahu,
Said dai a kullum muna kara Neman addu'o'inku na alkhairi domin muna ganin amfanin addu'o'inku garemu Allah yasaka mana baki daya.
20/07/2021
SAKON BARKA DA SALLAH
16/07/2021
Wannan shine katin gayyata ga ilahirin daliban wannan makaranta mai albarka.
Allah yasa mudace
Dan Allah a sanar da Wanda bai saniba ,
Ranar taro itace 15/12/1442---25/07/2021
Lokaci; 10:00am
Wuri; harabar makarantar dake layin k/bene(IBS)street, hadara girl section(dauha)
Allah yabada ikon zuwa
Assalamu alaikum barkanku da wannan lokaci Mina fatan kowa yatashi lfy
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Kano
07037074717
