Engr Mahmud PA

Engr Mahmud PA

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Engr Mahmud PA, Health/Beauty, Taraini l.g.a darmanawa auwalu freedom layin, Kano.

12/01/2024

AKOTUNMA DAI ABBA NE IN SHA ALLAHU

04/01/2023

*Ni Eng Mahmud pa ✍️ dan arewa ne an haifeni a garin Dadin Kowa🤗 na taso a gidan Badamasi😛😛 Rudin Zuciya da Kaddarar Rayuwa sunsa na fada Tarkon Kauna💖 da Gari ya Waye🤣🤣 babana ya ganni 👀 a buka afrikana 🥴 daya sharara min mari Zafafa Goma 😭😭 se da nayi kwana Casa'in 🤨🤨 ina bawa abokaina Labarina😏 na Sirrin Boye 😂😂 Izzata ta🙄 hanani na kulla Alaqa 👬 da Sanda 🤞 Bugun Zuciyata tana bugawa UKU sau UKU AREWA24 takuce💘Nikan ba tawa bace G______M 🌚
ENGR MAHMUD PA
☝️☝️☝️☝️

01/01/2023

sakon kano youths politicians association 4 gawuna garo Addu,a tamusanman kan Engr Ramat Allah kabamu nasara awannan zabe dayake gabanmu

17/12/2022

Murnar ankawo Nepa💡💡Tasa Yar'aiki👰👰Ta Rungume alhaji tunjiya ake bawa hajiya hankuri Taki hakura😄😄😄

15/12/2022

🤣😄🤣🤣🤣

12/12/2022

Indai kintaba cin wan nan kuma baki aureba a kwai meeting a katsina🤷🤷

Photos from Engr Mahmud PA's post 10/12/2022

Maracco ta fito zagayi na karshi

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Culinary Team

Attire

Website

Address

Taraini L.g.a Darmanawa Auwalu Freedom Layin
Kano