Nafeesa beauty makeup &henna
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Nafeesa beauty makeup &henna, Makeup artist, Dandago sabon titin mandawari, Kano.
06/11/2021
Nafeesa Beauty makeup 💄💋
Ina masu bukatar koyon Makeup Kuma sunaso su koya ba yadda zasuyi nesa tazo kusa na shirya tsaf domin yimuku online training kan kudi 200 in Kuma kanaso a koya maka har editing 500 zaku koyi makeup da dauri kana zaune a gida wannan dama ce gareku ga mai bukata sai yamin magana a what's app 09035186984
Official page
https://www.facebook.com/Josim-uddin-102169078694214/
Please follow me 🙏
14/10/2021
Nafeesa Beauty makeup &
Nafeesa henna
Happy maulud happy maulud
Makeup na 5k zai koma 4k
Makeup na 3k zai koma 2500
Makeup na 2k zai koma 1500
Makeup na 1500 zai koma 1k
Makeup na 1k zai koma 700
Training 3500 zai koma 2500
Jan lalle na salatif na 1k zai koma 800
Jan lalle na zane 700 zai koma 600
Baki mara mis 300 zai koma 200
Me miss 500 zai koma 400
Location :- Kano
What's app number ko kira 09035187984
Ina masoya Annabi s a w albarkacin wannan wata mai albarka yasa Ni 💋nafeesa Beauty makeup💄na zabge farashi kan sanaata na kwalliya da kunshi sabida albarkacin watan da aka haifi Annabi s a w
Makeup na 5k zai koma 4k
Makeup na 3k zai koma 2500
Makeup na 2k zai koma 1500
Makeup na 1500 zai koma 1k
Makeup na 1k zai koma 700
Training 3500 zai koma 2500
Jan lalle na salatif na 1k zai koma 800
Jan lalle na zane 700 zai koma 600
Baki mara mis 300 zai koma 200
Me miss 500 zai koma zai koma 300
Wannan garabasa zata fara ne daga yau zuwa karshen watan maulidi iya watan maulidi ne kadai domin nayine sabida Annabi s a w
Location :- Kano
What's app number ko kira 09035187984
Masoya Annabi like and shere
01/10/2021
Nafeesa Beauty makeup 💄💋
Ina yammata da matan aure nafisa Beauty makeup kwasha kwasha make up daga 1k. 2k 3k. 4k. 5k. Dai dai da aljihunku yan kwalisa kwalliya mai kyau dauri dai dai da zamani
Location :- Kano phone number 09035187984
16/09/2021
Nafeesa Beauty makeup
Ta shirya tsaf dan diban sabbin dalibai masu sha'awar koyar kwalliya da dauri kan kudi 3500 tsawon kwana 10 tareda bada certificate bayan an kammala tasari biyune
Tsarin farko
Za'a fara ranar asabar 18/9/2021
Kuma asabar da Lahadi ake zuwa
Tsari na biyu
Za'a fara ranar Litinin 20/9/2021
Shikuma litinimg zuwa juma'a
Don son Karin bayani sai a kirani a wannan number 09035187984 ko Amin magana ta what's app
Location kano
12/09/2021
09/09/2021
Group what's app na koyon makeup kan kudi 200 Mai so zai iya shiga
Makeup online training💄💋8 WhatsApp Group Invite
30/08/2021
Group what's app na koyon makeup kan kudi 200 Mai so zai iya shiga amma dan Allah duk wanda yasan bai shirya biya ba karya shiga
Makeup online training💄💋8 WhatsApp Group Invite
21/08/2021
Nafeesa Beauty makeup
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Kano
