Makarantar MALAM ISHAQ

Makarantar MALAM ISHAQ

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Makarantar MALAM ISHAQ, Health/Beauty, Gama OR Rimin kebe, Kano.

11/08/2022

Kai Alhmdllh Kano munsha ruwa
🌧🌨
☔

10/07/2022

To dalibai headmaster yana jiran naman Sallah ga dukkan dalibi / daliba

10/07/2022

Happy Sallah
To u all our members
My Allah accept our ibada

24/06/2022

Assalamu Alaikum jama'ar wannan gida tuntuni ya kamata ace mun wuce nan amma rashin bada hadin Kai yasa bamu Fara komai a nan gida gsky ya kamata atashi haka

17/03/2022

Our new students we are welcome to the school
Muna fatan zaku rinka yimana like da comments

17/12/2021

Daliban makarantar nan ya sanyi

Kunaji kiwa. 🤔🤔🤔

07/12/2021

Maraba da isowa wannan mkrnt new students

07/12/2021

Sannunku da zuwa dalibai
Muna maraba daku

05/10/2021

Nifa students zaku kashe mana school da rashin comment da like
😈😭👹

02/10/2021

Aslm
Wai students sai yaushe zaku bamu hadinkai ne makarantarmu taci gaba ne??????

28/08/2021

Naji shiru students da haka school din za'ayi 😂 😂 😂

22/07/2021

Ina daliban suke ne kuzo mutafi yawon sallah

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Culinary Team

Attire

Telephone

Website

Address

Gama OR Rimin Kebe
Kano