King_haeedar_ajg

King_haeedar_ajg

Share

Barbing saloon

16/12/2022

Sabon salo Sabon tsari ko wanne kalar aski kukeso kugarzayo A.Farisi hair cut dankusamu naku afarashi mai sauki ko kuma kunememu ta number waya kamar haka 07037039753 munanan ashafinmuna WhatsApp. Instagram. Tiktok Facebook.e.t.cKing Haeedar

06/12/2022
18/09/2022

1. Kada ka raina kanka, don kai ba ka kasance dan wani ba, kaima kana kan hanyarka ta zama wani. Kawai ka zama mai juriya da aiki tukuru. Ka dauki wani buri ka sa a gabanka kuma ka dage har sai ka cimmasa. Ka sa a ranka cewa, duk wani mutum da ka dogara da shi zai iya janye maka tallafi wataran, ko da kun yi fadi-tashi da shi a rayuwa, ka sani kana iya nemansa a lokacin bukata ka ji shiru. Kada ka damu, irin wannan ne ajujuwan da ake shiga a fahimci rayuwa. Ka sani ba za kayi nasara ba sai ka tsallake duk kalubalen da ke gabanka. Kada ka sare, koyaushe ka kara qaimi, ka yarda da kanka, ka tsaya kai da fata akan muradinka, har ka gina abin da na baya za su mora. A Sha ruwa a koma aiki.

Farisi hear cut 18/08/2022

Farisi hear cut

Photos from King_haeedar_ajg's post 19/07/2022
Photos from King_haeedar_ajg's post 05/07/2022

A.farisi hair cut

18/03/2022

I salutation
King Haeedar

26/01/2022

*Wata budurwa* *ce ta nemi* *izinin mahaifiyarta* *domin amince* *mata ta rika*
*yin zina*

Uwar ta nuna mata cewa wannan
ba sana’ar arziki ba ce, abar kyama ce a al’adance,
haramtacciya ce a addinance;
amma yarinyar ta kafe kan ita dai tana so
lallai uwar ta yarje mata, domin akwai
tagomashin abin duniya mai yawa a ciki.
Uwar ta ce: “Tun da kin kafe sai kin yi, to
zan amince miki amma bisa sharadin sai kin ci wata
jarabawa da zan sa ki yi.”
Cike da murna yarinyar ta ce ta yarda.
“Shin mece ce jarrabawar farko?”
Uwar ta ce: “Gobe idan gari ya waye, ki je
kofar fada, daidai inda sarki kan wuce.
Idan ya fito sai ki yanke jiki ki fadi, ki sassandare kamar
mai ciwon fyarfyadiya.
Ki zo ki fada min abin da zai faru.”
Kashegari yarinyar ta je kofar fada, ta yi
abin da uwar ta fada mata. Ai nan take
sarki ya tsaya. Ya je wurin da ta fadi da
kansa, ya sa aka tashe ta zaune. Sai da ta bude idonta, ta
nuna alamar ta farfado,
sannan ya tafi.
Cikin murna yarinyar ta koma gida, ta
shaida wa mahaifiyarta abin da ya faru. Ta
tambayi mece ce jarabawa ta biyu. Uwar
ta ce, “Komawa za ki yi gobe, ki maimaita abin da kika yi
yau.”
Kashegari ta koma, ta sake maimaitawa,
amma sarki bai ko waiwaye ta ba, sai
waziri ne ya je gare ta. Da ta nuna alamar
ta farfado ya tafi.
Ta koma ta fada wa mahaifiyarta, tare da neman sanin
jarabawa ta uku. Uwar ta ce,
“Wannan ce dai za ki koma ki maimaita.”
Da ta je ta yi a rana ta uku, sarki da waziri
ba wanda ya kula ta, sai sarkin dogarai ne
ya je gare ta, ya sa aka tashe ta zaune. Da
ta nuna alamun ta farfado ya tafi abinsa. Ta koma ta fada
wa uwar yadda aka yi,
tare da tambayar ko jarabawar ta kare?
Uwar ta ce: “A’a, sai kin sake maimatawa
sau uku tukuna.”
Yarinyar ta yi ta zuwa tana maimaita abin
da ta yi a kofar fada. A rana ta shida sai ta je wa uwar tana
kuka. Ta fada mata cewa,
a rana ta hudu wasu mutane kadan daga
masu wucewa ne s**a je gare ta. A rana ta
5 kuma babu wanda ya kula ta. A rana ta 6
kuwa mutane ne s**a yi ta zaginta, wasu
ma har sun

Want your business to be the top-listed Hair Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address

MEDILE SABON T**I
Kano
BARBER