Suleman Bn Ahmad
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Suleman Bn Ahmad, Health/Beauty, Kano.
Mutumin Nan Yana Matukar Kokari Fa.. Anyi Sa'a An Saki Navy Seaman Abbas Dazu bayan firan da yayi da matan Shi. Yanzu Kuma ya koma Akan Wani Dan Sokoto da aka k**a shima
Abun Kunya Kana Kishin Manzon Allah Amma Baka Rubuta SđAđW Dan darajar Annabi turawa group 7
18/06/2023
KAI BA MIJIN KIRKI BANE!!
Allah T yace gameda sha'anin mata Ku mu'amalance su da kyautatawa.
1) idan matarka tana iya bakin kokarinta ta faranta ma amma dukda haka idonka da kudinka na gurin kadangarun bariki, ita kuma kullun ka cusa mata bakinciki to kai ba mijin kirki bane!!
2) 'Idan kana dukan matarka to kai ba mijin kirki bane!!
3) lokacin da matarka batada lfy kuma bazaka taimaketa akan komai ba to kai ba mijin kirki bane!!
4) lokacin da matarka take bukatan wani abu agurinka amma ka wulakanta ta to kai ba mijin kirki bane!!
5) lokacin daka zauna kusada matarka acikin gida, jikinka yana wari har tafara kauda kai bata kalleka a matsayin kyakkyawa agabanta ba, amma ita kanaso kaganta tsaftsaf saidai bazakayi koyi da'ita ba, to kaima ba mijin kirki bane!!
6) idan kashigo gida kaga matarka ta cancada 'ado saboda kai tabude maka company na soyayya takuma shirya maka abinci mai dadi da kake bukata, katarar da gidanka tsaf acikin yanayi mai kyau, amma kakasa furta Kalmar datake nuna godiya ko addu'a mai kyau daga birnin zuciya to kaima ba mijin kirki bane!!
7) 'Idan bazaka iya taimaka wa matarka acikin gida koda da abu mai sauki ba, to kaima ba mijin kirki bane!!
8) 'Idan Kalmar "saki" tazama mai saukin fada awurin ka to kaima ba mijin kirki bane!!
9) 'Idan kazama mai rowa awurin matarka mai karamci awurin sauran mutane kai ba mijin kirki bane!!
10) 'Idan baka taimakon ko karfafa matarka akan yin da'a ga Allah to kai ba mijin kirki bane!!
11) 'Idan baka taimakon matarka akan kyautatawa iyayenta da sada zumuntanta, to kaima ba mijin kirki bane!!....
Ya Allah ka gyara mana gidajemmu da gidajen sauran musulmi baki daya.
18/05/2023
Yafiya = Forgiveness
Tausayi = Pity
Tausayawa =Sympathy
Tausasawa = Compassion
Sassauci =Leniency
Rangwame = Clemency
Rahama =Mercy
Kau da kai = Overlooking
Juyayi =Empathy
Jajantawa = Condolence
HaĆuri =Patience
Alhini = Mourning
Alfarma =Favor
Afuwa =Pardon
Acceptance = KarÉuwa
Zaman lafiya = Peace
Yarjejeniya = Treaty
Sasantawa = Conciliation
Manta baya = Magnanimity
Lumana = Peacefulness
Lafawa = Pacification
Kwanciyar hankali = Tranquility
Juriya = Forbearance
Ijmaâi = Consensus
HaĆuri da juna = Tolerance
Fahimtar juna = Understanding
AlĆawari = Pact
Taâaddanci = Terrorism
Samame = Incursion
Rashin-tausayi = Brutality
Rashin imani = Ruthlessness
Mamaya = Invasion
Hari = Raid
Harbi = Firing
Gaba = Hostility
Firâaunanci = Savagery
Fatattaka = Chase
Farmaki = Attack/Assault
Dirar-mikiya = Blitz
Bara = Charge
Azabtarwa = Cruelty
Artabu = Combat
Batakashi = Shoot-out
Ćarin-wuta = Shelling
FaÉa = Fight
Fitina = Skirmish
Gumurzu = Dogfight
Jahadi = Crusade
Karon-batta = Clash
Rikici = Conflict
Taho-mu-gama = Ram
Tarzoma = Riot
Tashin-hankali = Violence
Tawaye = Rebellion
YaĆi = War
Zubar da jini = Bloodshed
Gaba-da-gaba = Confrontation
Kai-hannu = Exchange blows
Kai-ruwa-rana = Tussle
Karo = Encounter
Kokuwa = Duel
Rigima = Dispute
Rikitarwa = Controversy
Ta-da-jijiyar-wuya = Altercation
Ta-da-Ćayar-baya â Intimidation
TaĆaddama =Contention
Tashin-tashina = Brawl
Tirjiya =Resistance
Cacar-baki = Shouting match/Exchange words
Gardama = Scuffle
Hatsaniya = Quarrel/Row
Hayaniya = Squabble
Kyara = Bullying
Musu = Argument
Sa-in-sa = Altercation
Tsangwama = Oppression
Rabuwar-kai = Fray
Ćyamata = Resentment
Zaman-doya-da-manja = Rancor
Jayayya = Tug-of-war
Anger = Fushi
Animosity = Ćullaliya
Antagonism = Rashin jituwa
Bitterness = Ćacin-rai
Disagreement = Rashin daidaito
Discord =SaÉani
Distrust = Rashin yarda
Enmity = Ćiyayya
Envy =Kishi
Grievance =Damuwa
Grudge = RiĆo
Hate = Tsana
Malice = Hassada
Misunderstanding =Rashin fahimta
Adulthood = Manyanta
Babyhood = Jarirantaka
Boyhood = Yarinta
Brotherhood = âYan-uwantaka
Childhood = Yarinta
Eldership = Dattijantaka
Friendship = Abota/Ćawance
Girlhood = Yarinta
Manhood = Mazantaka
Oldage = Tsufa
Sisterhood = âYan-uwantaka
Womanhood = Matanta
Youth = Ćuruciya
Bakace = Sifting
Ćarza = Crushing
Daddage = Mashing
Daka = Pounding
DandaĆe = Crunching
Kwankwatse = Crushing
Marmasawa = Crumbling
NiĆa = Milling/Grinding
ShiĆa = Winnowing
Surfe = Chaffing
Sussuka = Threshing
TankaÉe = Sieving
Tata = Filtering
Tsinta = Picking
Bakace = Sifting
Ćarza = Crushing
Daddage = Mashing
Daka = Pounding
DandaĆe = Crunching
Kwankwatse = Crushing
Marmasawa = Crumbling
NiĆa = Milling/Grinding
ShiĆa = Winnowing
Surfe = Chaffing
Sussuka = Threshing
TankaÉe = Sieving
Tata = Filtering
Tsinta = Picking
Anatomy = Yanayin gaÉÉan jikin
Antibacterial = YaĆar Ćwayar bacteria
Antibiotics = Maganin kashe Ćwayoyin cuta
Arthritis = Amosalin gaÉÉai
Gynecology = Ilimin mahaifa
Histocompatibility = Dacen-jin
Laxative =Kasayau
Mortality = Yiwuwar mutuwa
Physiology =Yanayin jiki
Tumor = Ćari
Sputum = Kaki
Sneezing = Atishawa
Pain = Zogi/RaÉaÉi
Nasal swab = Kwarfatar hanci
Nasal Congestion = Cushewar hanci
Mucus = Majina/Gamsai
Infect = Harba
Flu = Mura
Fever = Masassara/ZazzaÉi
Cell = Tantanin halitta
Bronchitis = MashaĆo
Addiction = (Zamewa) Jaraba
Acute = Mai muni
Available = Mai samuwa
Liable = Ćaukar alhaki
Memorable = Abin tunawa
Noticeable = Mai ban-mamaki
Objectionable = Abin Ći
Permissible = Halattacce
Pliable = Mai tanĆwasuwa
Portable = Mai Éaukuwa
Possible = Mai yiwuwa
Reliable = Tsayayye
Visible = Mai ganuwa
Vulnerable = Mai rauni
FaÉi = Breadth/Width
Girma = Size
Gwargwado = Ratio
Iyaka = Limit
ĆarĆari = Reach
Kauri = Thickness
Kima = Rate
Kini = Equal
MaĆura = Extreme
Mataki = Extent
Matsayi = Stage
MatuĆa = Maximum
Nauyi = Weight
Siranta = Thinness
Tamka = Parallel
Tsayi= Height
Zurfi = Depth
Antivirus = Manhajar kare cutukan kwamfuta
Antivaxer = Mai adawa da rigakafi
Antiseptic = Kare Éaukar cutuka
Antidote = Makari
Anticrime = YaĆar manyan laifuka
Antichrist = Magabcin Kristi
Anti-venom = Kardafi
Anti-party = Zagon Ćasa ga jamâiyya
Anticorruption = YaĆar almundahana
Consequently = Sak**akon haka
Daily = Duk rana
Explicitly = A sarari, Ćuru-Ćuru
Formally = Bisa Ćaâida, A hukumance
Fortunately = Abun birgewa
Happily = Abin farin ciki
Only = Kacal, KaÉai, Kawai
Publicly = A bainar jama'a, A fili
Sufficiently = A wadace
Timely = A kan lokaci
Agara = Achilles tendon
Allon kafaÉa = Shoulder blade
Damtse = Upper arm
Dunduniya = Sole
HaĆarĆari = Rib
Hammata = Armpit
Ijiya = Eye
Karan hanci = Nose bridge
Kunci = Cheek
Kwankwaso = Pelvis
KwiÉi = Body side
Ćugu = Hip
MuĆamuĆi = Jaw
Sha-raÉa = Calf
Tsintsiyar-hannu = Arm
Centre for Disease Control =Hukumar DaĆile Cutuka
Coronavirus = Ćwayar cutar numfashi
Cough =Tari
= Murar mashaĆo
Social distancing = Ćauracewa juna
Face mask =Takunkumi
Gloves = Safar hannu
Quarantine = KeÉancewa
Self-isolation =Killace-kai
Sore throat = MaĆaĆin maĆoshi
1. Tsara=Peer/Array
2. Tsare=Guard/Prevent
3. Tsari=System/Refuge
4. Tsaro=Security
5. Tsaru=Planned
6. Tsere=Race/Flee
7. Tsira=Survive
8. Tsire=Kebab/Pike
9. Tsiri=Peak/Geyser
10.Tsiro=Shoot
11. Tsoro=Fear
12. Tsura=Pure/Unmixed
13. Tsure=Scared
14. Tsuro=Sprout
15. Tsuru=Timid
To this day = Har zuwa yau
Sooner or later = Ko ba-jima ko ba-daÉe
On your own = A kan kanki
On the other hand = A gefe guda
On the contrary = A akasin haka
In place of = A madadin
In a nutshell = A taĆaice
At the same time = A lokaci guda
At the heart of = Kan-gaba
troponyms for STEALING and CON:
Almundahana = Pilfering
Bizi = Lifting
Damfara = Duping
Fashi = Robbery
Fashi da makami = Armed robbery
Ćwace = Snatching
Sane = Pickpocketing
Sata = Stealing
Sibaranye = Filching
TaÉargaza = Squander
Wala-wala = Swindling
Wawura = Looting
As long as = Muddin
As such = Don haka
Directly â Kai-tsaye
Hopefully = Ana fatan
In addition = Bugu da Ćari
In fact = A zahiri
Mainly = Galibi
Shortly = Jim kaÉan
Strenuously = Yi tuĆuru
Suddenly = Kwatsam
Unfortunately = Abin takaici
Usually = Yawanci
Voluntarily = A son-rai
All = Duka
Alliance = Ćawance
Altogether = GabaÉaya
Combination = HaÉaka
Concentration = Cincirundo
Crowd = Cikowa
Entire = Ćaukacin
Entirety = Rankatakaf
Mass = Dandazo
Multiple = Mamako
Multitude = Tari
Thousands = Dubun dubata
Total = Jimilla
Totality = Kafatani
Union =Gamayya
Currently = A halin yanzu
Evenly = Daidai wadaida
Indirectly = A kaikaice
Preferably = Zai fi dacewa
Provisionally = Ćwaryakwarya
Rarely =Da wuya
Regularly = A kai a kai
Respectively = Bi da bi
Separately = A rarrabe
Similarly = Hakazalika
Thereby = Wato kenen
Typically = Yawanci
Immediately = Nan da nan
Inevitably = Babu makawa
Instantly = Yanzun nan
Luckily = Sa'ar lamarin
Mostly = Galibi
Normally = A yadda aka saba
Obviously = Babu shakka
Periodically = Lokaci-lokaci
Permanently = Dindindin
Possibly = Mai yiwuwa
Practically = A aikace
Accordingly = Dangane da haka
Actually = A zahiri
Alternatively = A madadin haka
Carefully = Da takatsantsan
Efficiently = Cikin Ćwarewa
Entirely = Ćaukacin
Equally = Hakanan
Exclusively = A ĆeÉance
Generally = A bai-Éaya
Hardly = Da wuya
Honestly = a Ćashin gaskiya
Already = Ya rigaya
As soon as/Once = Da zarar
Besides = Kuma ma
But = Amma/Sai dai
By the way = Af
Even = Hatta
If = Idan
Not even = Balantana
Often = Galibi/Sau da yawa
Since = Tun da
So long = MatuĆar
Therefore = Sabili da haka
To be sure = Duk da dai
Yet = Duk da haka, Tukuna
Commute = Je-ka-ka-dawo
Ferry = Fito
Haulage = Dako
Import-Export = Shige-fice
Journey = Bulaguro
Shipping = Dakon kaya
Shuttle = Kai-komo
Tour = Zagaye
Trafficking = Safara
Transit = Jigila
Transport = Sufuri
Travel = Tafiya
Trek = Tattaki
Visit = Ziyara
Source : Hausa Language Hub
17/05/2023
MIZANIN HANKALI
* AURE *
Abun mamaki a wannan Rayuwa tamu ta Yau. Wai su Yan Mata basusan Menene SO na Hakika ba. Basusan Menene Kwanciyar Hankali da samun nagartaccen masoyi ba. Basusan menene AURE ba. Burinsu shine susamu Mijin AURE kowane iri. Musamman MAI KUDI. ada duk kudin mutum inyazo neman Aure sai anyi bincike mai tsanani akanshi. Amma yanxu so ake kawai aganka da kudin koma na menene. Sudai burinsu shine suyi AURE su huta suji dadi. Su ci mai kyau, su sa suttura mai tsada. Su hau MOTOci to amma kuma KULAWA fa ta aure ? Taya xa'ai wanda bakuyi soyayya dashi ba yasan mutumcinki da kimarki ? Karshema yana dauke da wata Mummunar cuta. Saiya tabbatar yasamiki ita saiya sakeki kizama bazawara. Wlh Yan Mata ku sake tunani. Ku auri masu sonku da gaske kudaina duba Kyalekyalen duniya. Aure Ibada ne.
Su kuma maza Hankalinsu ya gushe kaso 85 cikin 100 burinsu shine SU AURI MAI KYAU. Duk iskancinta dakuma rashin kamun kanta. Rashin sanin kimar mutane da kuma dumbin jahilcinta. Ahaka suke so. Inbanda abunku SAMARI duk yarinyar da batada tarbiya da kuma tsananin jahilci ta yayane zaka auri yarinya hartamaka biyayyar aure bayan ko tsoron Allah batayi ????
Ni nasan Laifi na.
Kaima kuma kasan naka.
Kema kinsan naki.
Kowama yasan nashi.
Pls sai mu Taru Mu Gyara....!!!.
Allah kabamu mata nagari. Suma Matan kabasu Mazaje nagari.......!!! Whatsapp group 08060807015
Ya Allah Duk wanda ya fadi Halin Annabi  guda daya, Allah kasa
Ba a TaÉa Mutumin Kirki, Uban Ćwarai, Dattijon ArziĆi Kamar Manzon Allah 
đâď¸
Aga aga
Aga aga
Aga Wanda zaikasa
Rubuta ⤠s a w â¤
Jiya da daddare na wargaza dakina ina neman wayana đą Ashe da ita nake haskawa
đĽ´đĽ´
Click here to claim your Sponsored Listing.
