Farawa mariri world

Farawa mariri world

Share

Fatan alkheeri agareku

15/08/2024

Kungiyoyin Arewacin kasar nan sun nemi a binciki zargin ba wa shugaban majalisa, Rt. Hon. Tajuddeen Abbas cin hancin $1.7m. Karanta karin bayani a sashen sharhi.

Hoto: House of Representatives, Federal Republic of Nigeria (Facebook).

25/07/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Isah Abubakar Ibrahim, Yusha'u Idris, Buhari Lawan Bello Rogo, Hussaini Tukura, Anass Na'annabi, Modu Kura, Bahari M Muhammed, Abba Kano, Y Dambo Y Dambo, ALiyu Dauda, Nazee Bello, Sadam Umar, Nazim Abdul, Alhaji Shehu, Modu Ibrahim, Babakura Abacha, Umar Abdulhadi, Rabin Raina, Salisu Yakubu, Murtala M Murtala, Maman Khalisat, Harouna Barebari, Hafizu Yau, Danjuma Yau, Sagiru Abdullahi, Anass Nura, Aliyu Umar, Mansir Adamu, Hamisu Bichi, Yau Chayaman, Its baiwar Allah, Mstafha Isa, Mariya Muhammed, Salisou Aboubacar Halilou, Abba Ali, Siddika Danwara Siddiku Danwara, Halifa Inyass, Aliyu Muhammad, Amadi Meiyina Musa

20/07/2024

NNPP ta ce Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ne silar matsalarta. Karanta karin bayani a sashen sharhi.

Hoto: Rabiu Musa Kwankwaso (Facebook).

Photos from Rariya's post 04/03/2022
04/03/2022

Yanzu yanzu: wasu rahotanni na nuna cewa, jam'iyyar PDP ta kasa, zata kafa wani kwamiti mai karfi domin rarrashin tsohon gwamnan Kano Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, akan kada ya fice daga jam'iyyar tasu.

Kuna goyon bayan ya zauna?

04/03/2022

MUN KASHE BAKIN TSANYA......

Bayan daukan shekaru ana mana gorin in mun isa mu dauko sabuwar jam’iyya, tinaninsu bamu da zabin da ya wuce PDP da APC, kwatsam sai s**a ga mun dauko Jam’iyyar kaman yadda suke goranta mana, cikin awa 24 zaratan sojojin Kwankwasiyya sun tallata ta, har ta kai ga shugabannin PDP sun fara yunkurin ba jagora hakuri da kada ya fita.

Abin dubawa anan shine, su kansu masu kaunar mu fita dan su ci karansu babu babbaka suna da yakinin basu da kowa, Kwankwasiyyar dai itace jam’iyyar kuma ita ake zaba kuma lokaci ne kawai zai tabbatar da haka.

Su kuma masu izgilancin mun yi gwari, kuma lokacin ritayar jagora yayi a siyasa suna da saurin mantuwa, lokacin da aka tsayar da Engr. Abba K. Yusuf a 2019 babu abinda basu fada ba, wasunsu ma har rantsuwa s**ayi cewa bazamu kai labari ba, amma daga karshe sunsha mamaki, to wannan lokacin ma mun dogara da Allah kuma da izinin Allah sai munyi abinda ya wuce na 2019 a 2023.

✍️ Mansur Hassan, Ph.D.

Gwanda mu mutu da mu koma Najeriya, Wasu yan Najeriyan dake kasar Ukraniya 26/02/2022

Gwanda mu mutu da mu koma Najeriya, Wasu yan Najeriyan dake kasar Ukraniya Wasu yan Najeriya dake zaune kasar Ukraniya yanzu haka sun yi watsi da maganar gwamnatin tarayya na kwasosu daga can sakamakon yakin kasar da Rasha,Daily Trust

25/02/2022
25/02/2022
Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address

Farawa Babban Layi Behind Dpo House Opposite House Of Danshia
Kano
ALHAMDILIAH