Me askin yan gayu

Me askin yan gayu

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Me askin yan gayu, Kano.

Photos from Me askin yan gayu's post 21/12/2025

Alhmdlh friends kutayani addua d fatan alkhairi

Photos from Me askin yan gayu's post 20/12/2025

INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN: Allah Ya Yi Wa Matashin ÆŠan Jarida Kuma Mamallakin Shafin Jaridar "Jihar Katsina A Yau" Ali Adamu Jauro Rasuwa A Kano

Allah Ya Jikansa Da Rahama!

19/12/2025

DCL Hausa na Neman Ma’aikata a Kano (Full-Time)

Ƙarin bayani: https://is.gd/QzeZGV

18/12/2025

Al'umma a yankin Ɗansadau da ke Jihar Zamfara sun yi wa ɗan majalisarsu duka da ruwa duwatsu, saboda tun da ya ci zaben 2023, yake zaune a Gusau maimakon ya zauna tare da su duk da matsanancin matsalar tsaro da suke ciki sakamakon ta’asar ’yan fashin daji.

18/12/2025

Son maso wani, koshin wahala, "in ji masu azancin magana"

18/12/2025

"Yanzu-yanzu Ja’oji ya yafe wa Kilishi da Danbaban Gawuna, kuma ya ba da umarnin a sake su, su koma gidajensu cikin iyalansu, biyo bayan hakuri da jagororin APC na Kano su ka bayar da kuma bidiyon da suma su ka yi" - Ahmad Zuwa Daya.

18/12/2025

Super Eagles Captain, Ahmed Musa don announce im retirement from international football.

Di former Kano Pillars forward announce im retirement on Wednesday for im Instagram page.

Musa wey play for di Super Eagles for 15 years tok say "I bin wear dis badge wit pride for 15 years."

Im say na from wen im bin dey 17 years old as a boy na wen im begin to ansa evri call to Nigeria.

Di Nigeria calls wey im respond to make am to be di most capped Super Eagles player wit 111 appearances as im rise to becom captain of di Super Eagles.

Musa say during im time for di Super Eagles im be "Captain, Servant, Believer" and im also give evritin.

More on di tori dey hia: https://www.bbc.com/pidgin/articles/cvgklpr7x4vo

18/12/2025

Yadda wani tsohon kansilan zamanin Ganduje ya karɓi kuɗin ajiye aikinsa daga gwamnatin Abb Giga Gida.

18/12/2025

Shin a ganinku idan mata da miji s**a rabu, ya dace su ci gaba da mutunci a tsakaninsu ko kawai haihata-haihata?

Photos from Me askin yan gayu's post 18/12/2025

EFCC ta rufe gidan Abubakar Malami da ke ɗauke da matarsa ta uku, ‘yar marigayi Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari.

Jami’an hukumar yaƙi da masu yi wa tattalin arzikin Najeriya zagon kasa EFCC, sun kewaye gidan tsohon Babban Lauyan Gwamnatin Tarayya kuma Ministan Shari’a, Abubakar Malami, SAN, a daren ranar Laraba.

Majiyoyi sun shaida wa PRNigeria cewa motocin aiwatar da doka da dama na Hukumar EFCC, tare da jami’ai masu ɗauke da makamai, sun isa wani gida da ke da alaƙa da Malami, inda ake cewa Nana Hadiza Buhari, matarsa ta uku kuma ‘yar tsohon Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari, tana nan a lokacin.

Wannan na zuwa ne a daidai lokacin da EFCC ke ci gaba da tsare Malami bisa wani faffadan bincike da ya shafi zargin cin hanci da rashawa, halasta kuɗaɗen haram, tallafa wa ta’addanci, da kuma ce-ce-ku-ce kan yadda aka tafiyar da kuɗaɗen Abacha da aka ƙwato.

Malami, wanda ya riƙe muƙamin babban lauyan ƙasar Najeriya daga shekarar 2015 zuwa 2023, ya auri Nana Hadiza Buhari a watan Yulin 2022 a wani bikin sirri da aka gudanar a Masallacin Fadar Shugaban Ƙasa da ke A*o Rock, a shekarar ƙarshe ta mulkin Buhari. Ita ce ‘ya ta uku ga tsohon Shugaban Ƙasa.

Want your business to be the top-listed Hair Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Culinary Team

Attire

Telephone

Website

Address

Kano