Mubarak Yahaya

Mubarak Yahaya

Share

Loyalty

22/06/2020

Hygiya Wuya🤣🤣🤣

BAMU SAMI SABANI DA YAN SANDA BA : Baffa Babba dan agundi

Shugaban Hukumar karota na jihar Kano
Hon. Dr. Baffa Babba Dan'agundi yace Rashin bayyanar Jami'an KAROTA a Bakin aiki a Ranar lahadi 21/06/2020.
ya biyo bayan bayanai na asirri da s**a samu cewar 'yan bindiga dadi zasu kawo musu hari. sabanin labarin dake yawo cewa an dauke sune sbd wani jami'insu ya karya wani magidanci

18/06/2020

SAURIN INZALI (PREMATURE EJ*******ON)

Tambayoyi da korafi yayi yawa dangane da saurin inzali (premature ej*******on) shine dalilin maimaita wannan rubutun.

MENENE PREMATURE EJ*******ON ?

premature ej*******on is the inability to delay ej*******on for more than one minute after pe*******on.

Ma'ana

Saurin Inzali ko kuma saurin kawowa wanda bazai wuce minti guda daya ba.

SO, HOW MANY MINUTES OF S*X ARE ENOUGH, AND HOW MANY ARE TOO FEW ?

1- s*x that is “too short” lasts one to two minutes ( mafi karancin jima'i shine wanda yake farawa kuma yake karewa iya minti daya zuwa biyu )

2- “adequate” lasts three to seven minutes, ( gamsashe bai wuce mintuna uku zuwa hudu ba )

3- desirable” is seven to 13 minutes. ( Mafi dogon lokoci shine mintuna goma zuwa goma sha uku )

ME YAKE KAWO PREMATURE EJ*******ON :

1- Psychological Factors :
- Early s*xual experiences
- Sexual abuse
- Poor body image
- Depression
- Worrying about premature ej*******on
- Guilty feelings that increase your tendency to rush through s*xual encounters

2- Biological Factors : -
- Abnormal hormone levels
- Abnormal levels of brain chemicals called neurotransmitters
- Inflammation and infection of the prostate or urethra
- Inherited traits

3 - Others Factors :
Erectile dysfunction
- Stress / Anxiety
- Relationship problems

TREATMENT :

1- The pause squeeze technique

A- Begin s*xual activity as usual, including stimulation of the p***s, until you feel almost ready to ej*****te repeat as many times as necessary at least for 3days in a week.

Ma'ana

Kayi qoqarin shafa gabanka in kaji zaka kawo sai ka bari, ka sakeyi gwargwadon yadda zaka iya akalla zuwa kwana uku cikin mako guda.

B- Have your partner squeeze the end of your p***s, at the point where the head (g***s) joins the shaft, and maintain the squeeze for several seconds, until the urge to ej*****te passes.
Have your partner repeat the squeeze process as necessary.

Ma'ana
-----------
Idan sha'awa tafara motsawa saika zarota, matarka tadora babban yatsarta a bisa kan azzakarinka manuniyarta a qasa saita matse da dan qarfi ta ci gaba da matsewa, zaka danji zafi, nan take sha'awar za ta kintse, saika mayar adinga maimata haka har sai tagamsu .

2- Condom

Condoms might decrease p***s sensitivity, which can help delay ej*******on. "Climax control" condoms are available over the counter. These condoms contain numbing agents such as benzocaine or lidocaine or are made of thicker latex to delay ej*******on.

Ma'ana
------------
Amfani da condom yana rage susar azzakari wanda yana taimakawa wajen kara inzali dayake yana dauke da Mai Nauyin Zolacain, idan za'ayi amfani da shi sai a dan huda gaban yadda ruwanka zai fita, kana iya hada biyu in har kana jin susarta.

3- Kagel Exercise

Learn to control your ej*******on by doing an exercise called the Kegel. Named after Dr. Arnold Kegel, this exercise helps your pubococcygeus, or PC, muscle get stronger. The PC muscle goes from the p***c bone to the tailbone along the floor of pelvic cavity. To strengthen this muscle, you can squeeze the PC muscle. You can do this by restricting your urine flow. Stop in midstream and then relax the muscle to allow the urine to flow. That is the PC muscle. You can squeeze this muscle at various times to strengthen it, not just during the urination process. If you do this 10 times a day, you may see positive results in two to four weeks.

Wannan wata hanya ce ake kiranta kegel exercise Ta samo asali daga wani bature mai suna Dr Alnond kagel, Wannan hanya ta samarwa da daruruwan mutane mafita daga saurin inzali.

wannan hanya ta kunshi wasu jijiyoyi da ake kira pelvic muscles da suke cikin kashin kunkuru.
Yadda zaka gane su cikin sauki shi ne yayin da kake cikin fitsari sai ka yanke fitsarin nan take ya tsaya ba tare da ka gama fitsarin ba, ya zamanto kana yanke zuwan fitsarin maimakon ka sake fitasarin. Jijiyoyin da suke wannan aiki su ake so ka kiyaye yanayin aikin su, kuma su ne dai suke ba mutun damar matse bayan gida ko bahaya. To wannan jijiyoyin su ake kira pelvic muscles. In ka fahimci hakan to da su ake kegel exercise.

Yadda zakai kagel exercise wancan hanyar da ka bi wajen tsaida ko yanke fitsari nan take ita za kai amfani da Ita. Za ka rike wannan jijiyoyin na tsawon sakan uku sai ka saki, sai ka kara maimaitawa ka rike sakan uku ka saki har sau goma shabiyar. Haka za kai da safe da rana da kuma daddare, sau uku kenan a rana. In sha Allah cikin dan kankanin lokaci sati 2 zuwa 4 za'aga canji sosai .

4- Changes Position

Masu irin wannan matsalar amfiso iyalinsu ta kasance a sama domin Idan iyalin ne a kasa akwai saurin kawowa da wuri saboda saurin zuwan jini gaban ka.

5- Food For Premature ej*******on :

Wadannan abincin suna taimaka sosai :

1- Eggs (Koi)
2- Onions (Albasa)
3- Garlic (Tafarnuwa)
4- Carrots (Karas )
5- Banana ( Ayaba)
6- Beans ( wake )
7- Green Vegetables ( Salat , cabbage)
8- Ginger + Honey ( citta da Zuma )
9- Watermelon ( kankana)
10- Orange , mango etc.

6- MEDICATION

A- Topical anesthetics

Anesthetic creams and sprays that contain a numbing agent, such as benzocaine, lidocaine or prilocaine, are sometimes used to treat premature ej*******on. These products are applied to the p***s 10 to 15 minutes before s*x to reduce sensation and help delay ej*******on.

Anesthetic Cream ana amfani da shine wajen maganje saurin inzali , wajen rage jin susar fatan namiji kuma ana amfani da shie mintina 10 zuwa 15 kafin lokocin Jima'i . sai dai yana rage dadin jima'i ga namiji .

B- Oral Medication

Hakanan akoi magunguna da dama wanda ake amfani da shi idan angane matsalar , kamar nau'in magunguna :

1- Antidepressants
2- Phosphodiesterase-5 inhibitors ( wannan kam yazama ruwan dare wanda diya daga cikin mazaje suna amfani dashi ba bisaga ka'ida ba .

WASSU SHAWARWARI :

- Acire yawan tunani da damuwa akan matsalar
- Adinga cin abinci masu amfani kamar su fruits da vegetables
- Adinga ziyartar Asibity domin Neman shawarwari.

Uwar Jiki

17/06/2020

Gwamna Ganduje ya yi watsi da rahoton kwamitin Shugaba Buhari wanda ya ce cutar korona ce ta yi ajalin kashi 50 zuwa 60 na mutanen da s**a mutu a jihar a baya bayan nan
👉🏿https://bbc.in/2URCzwi

16/06/2020

You can get the itel P36 in Gradient Blue and Gradient Purple. RRP is N33,500 in phone stores nationwide or click here to order< https://wa.me/2348137905045> https://wa.me/2348080301089>

16/06/2020

itel P36 has got all the power you need in a smartphone. Go get yours today in phone stores or tap on these links to order;
https://wa.me/2348137905045> https://wa.me/2348080301089>

Photos from Ali Nuhu Mohammed's post 13/06/2020
Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Brigade
Kano
2020