DAƊIN KOWA TV
Barkadaxuwa
14/10/2025
KU JI RABO: Addinin Musulunci ya samu ƙaruwa, wani ɗan ƙasar Amurka mai suna Brother Martin tare da matarsa da yaransa 3 sun Musulunta sun karɓi addinin Musulunci.
Allah ya kara mana son Manzon Allah (S).
Shigo Shafin Jaridar 👉 DDAƊIN KOWA TV👈 Ta Nan, Ku Yi Following Yanzu Karku Bari Komai Ya Wuceku...
14/10/2025
Fitacciyar mawakiyar yabon Annabi Muhammad (SAW), Fatima Tabatul, wacce ta tafi Saudiyya domin gudanar da ibadar Umrah da ziyartar Madinar Manzon Allah, ta bayyana a cikin wani sako da ta wallafa cewa:
“Duk wanda ke son zuwa Madina, Allah ya kai shi.”
Tabatul ta yi fatan wannan addu’a za ta kasance ta alheri ga masu niyyar zuwa ziyara da ibadar.
Shigo Shafin Jaridar 👉 DDAƊIN KOWA TV👈 Ta Nan, Ku Yi Following Yanzu Karku Bari Komai Ya Wuceku...
14/10/2025
WATA SABUWA: Ban ce Ahlussunah basa son Annabi SAW Ba, cewa nayi ‘yan Ɗariƙa Sun fi Ahlussunah Na yanzu son Annabi SAW, kuma ina nan akan bakana a cewar Digital Imam Sheikh Nura Khalid
Ya kuma kara da cewa idan 'yan Izala Sun ji haushi Su gyara halinsu.
Me za ku ce?
Kana Son Duba Sahihan Labarai Shigo Jaridar 👉 DDAƊIN KOWA TV 👈 Yanzu Yi Following Karku Bari Komai Ya Wuceku...
14/10/2025
YANZU YANZU: Duk wanda ya kiraka da Dan Bidi'a, ka kira shi da Makiyin Annabi Sallallahu Alaihi Wasallam.
Sheikh Muh'd Fatihu Sani
14/10/2025
DA DUMI DUMI: Bincike ya Nuna cewa Sheikh Lawan Triumph yayi Sanadiyar ficewar Mutane Sama da Miliyan ɗaya daga Ɗariƙar Tijjaniyya daga jiya Zuwa Yau.
Me Zaku Ce?
Daga Musa Adam
Kana Son Duba Sahihan Labarai Shigo Jaridar 👉 DDAƊIN KOWA TV 👈 Yanzu Yi Following Karku Bari Komai Ya Wuceku...
14/10/2025
DA ƊUMI-ƊUMI: Fitaccen malamin Addinin Musulunci Sheikh Abdulgaffar Nasir Kabara Ya Bayyana Cewa Rayuwar Mu Fansa Ce Akan Annabi Muhammad (S.A.W) Ba Zamu Bari Baki Wadanda Wasu Ance Yan Zariya Ne Wasu Yan Gombe Wasu Ace Yan Togo Ne Suzo Su cika Gari Suna Abinda Bai Kamata Ba .
A baya Manyan Malamai, Iyayen mu da Kakannin Mu Da S**a Rasu Sun Gina Gari Da Iya karfin su Da Addu'a Da Rokon Allah Amma Yanzu wasu Suzo suna Zagin Bayin Allah A cikin Sa To Wlh Bazamu Zuba Ido Ba Kuma Ba Zaku Zama Barazana A Garemu ba.
Don haka In zaku shiryu Ku Daina Ku Daina Don Rayuwar mu Fansa Ce Ga Mutunchin Annabi Muhammad (S.A.W).
Shehin Malamin ya bayyana haka ne a wani jawabin sa.
Me Zaku iya cewa ❓
DAƊIN KOWA TV
14/10/2025
DA ƊUMI-ƊUMI: Matashin Malamin Addinin Musulunci Wato Shehul Islam Aminu Bello Ya Bayyana A Shafin Sa Na Facebook Inda Yake Cewa Gina gidan Burodi yafi gina Masallaci amfani wurin mutane, sannan yafi lada da daraja har a wurin Allah.
Saboda Haka In Dai Mutum Neman La-da Yake Ga Masallata Nan Birjik, A Koma A Fara Gina Masallata Da Abin Da Zai Taimaki Rayuwar Su Wannan Shine Mafificin Aiki Har A Gurin Ubangiji.
Me Zaku iya cewa ❓
DAƊIN KOWA TV
14/10/2025
Har Yanzu Gwamnan Kano Abokina Ne Duk Da Kiran Da Ya Yi Na A Cireni, Inji Kwamishinan 'Yan Sandan Kano, Ibrahim Adamu Bakori
14/10/2025
Zan Iya Auŕen Mai Wushirya Amma Sai Yana Da Gidan Kansa, Cewar 'Yar Gudaliya
Habashiya ta bayyana hakan ne a gaban kotu.
Me za ku ce?
14/10/2025
Wata magoyiyar bayan Barcelona a Najeriya, Ruhailat Jb ta jaddada irin kaunarta ga kulob ɗin, inda ta bayyana cewa, da za a ba ta zabin kyautar naira miliyan 2 ko rigar Barcelona ko da tsohuwar riga ce, za ta fison rigar ƙungiyar, fiye da miliyan 2.
A cewarta, “Zaman lafiya dani, kar a kushe abin da nake so duk muninsa, ni ƴar Virca Barca ce.
Shin irin wannan tsantsar soyayya ga kulob ɗin ba abin koyi bane ga sauran magoya baya?
Shigo Shafin Jaridar 👉 DDAƊIN KOWA TV👈 Ta Nan, Ku Yi Following Yanzu Karku Bari Komai Ya Wuceku...
14/10/2025
KU JI RABO: Addinin Musulunci ya samu karuwa, wata ƴar asalin Plano da ke jihar Texas ta Amurka, Jennifer Harrell, ta Musulunta ta karbi addinin Musulunci, bayan ta shafe shekaru tana bin addinin Kirista.
Allah ya kara mana son Manzon Allah (S).
Cikakken labarin na tafe......
Shigo Shafin Jaridar 👉 DDAƊIN KOWA TV 👈 Ta Nan, Ku Yi Following, Karku Bari Komai Ya Wuceku...
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
2258
