Abdullahi sani doka

Abdullahi sani doka

Share

Oil perfume in site the small botle and bigs botle including roll on, and spray, and combination of the original oil perfume and alcohol.

02/08/2024

_A Arewa An yiwa Uwa Fyaɗe a Gaban Ɗanta, An yiwa 'ya Fyaɗe a Gaban Ubanta, An yiwa Matar Aure Fyaɗe a Gaban Mijinta😭😭😭

_Yanzu haka A Wasu Yankunan Arewa Indai Kana Da 'ya Budurwa Kai Da Kanka Zaka Kaiwa Ƙazamai
Jahilai, Dabbobi a Daji 'yarka Suyi Mata Fyaɗe Sai Sanda S**aga Dama Zasu Dawo Maka Da ita, Banda Haraji Da S**a Ƙaƙabawa Mutanen Gari😭

_A hanyar Sokoto An tare Motar Matafiya Harda Jariri Sabuwar Haihuwa😭 An Bankawa Motar Wuta🔥Da Ransu Saida S**a Ƙone Ƙurmus😭

Bana tunanin A Cikin halittun Allah Akwai Dabbar Da Zata iya Aikata irin Wannan Dabbanci Da jahilcin A Zurawa Lamarin ido, Domin Ko A Cikin Birrai 🐒 🙊 🐵 🙉 idan S**a K**a Wani yayi Zina Da Matar Waninsu Ɗaureshi Suke Suyi ta Duka Da Bulala Har Saiya Mutu. Amma Mu a Arewa Normal ne tunda Babu Uwarmu, 'yarmu, Ƙanwar Mu Yayarmu Da Matar Mu a Ciki😭

Dani Dakai Muyi tunani Idan Mune a halin Da 'yan Uwanmu a Zamfara, Sokoto, Katsina, Kebbi, Kaduna, Da Wasu Yankunan Arewa Suke Ciki.

Shiru Zamuyi ? Ko Hijrah Zamuyi ? Ko Kuwa tsayawa Zamuyi Har Sain An Ƙarar Damu ?

©Hon Hon DanzakiHon DanzakiHon Danzaki

11/08/2022
Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address

Sabon Gari Market
Kano
07019612570