Mrs Haleemsan

Mrs Haleemsan

Share

Islamic Scholar,📚
Writer,✍️
Media consultant,
Business promoter,
Content creater,
CEO Haleemsan General company,( Haleemsan collection/ Hennah design).

Head mistress Haleemsan Academy Kano.

Photos from Mrs Haleemsan's post 03/02/2026

GA KYAU GA ARHA, KO DA KUDIN KI SAI DA RABONKI 30K ONLY ✨✨

Photos from Mrs Haleemsan's post 27/01/2026

Muna da yadin Hijabs Available siyan kadan ko bandir.

Photos from Mrs Haleemsan's post 27/01/2026

New arrivals 🛬
30,000 only 👌

Photos from Mrs Haleemsan's post 22/01/2026

new arrivals
8,500

Photos from Mrs Haleemsan's post 18/01/2026

Midium embroidery 3+3=6 yard 42,000

11/01/2026

Alhamdulillah!

A jiya, Asabar, 10 ga watan Janairu, 2026, wanda ya dace da 22 ga watan Rajab, 1447AH, Allah ya albakaceni da y'a mace.

Alhamdulillah, duk Mahaifiyar da jaririyar suna cikin koshin lafiya.

Muna godiya ga Allah (SWT) bisa ga ni’imominsa marasa iyaka, kuma muna roƙon addu’o'inku masu Albarka.

وإني سميتها خديجة، وإني أعيذها بك وذريتها من الشيطان الرجيم.
Mrs Haleemsan collection
10/01/2026 = 22/07/1447.

09/01/2026

TikTok · Hon.Alhassan {Ya Sheikh} Check out Hon.Alhassan {Ya Sheikh}’s post.

Photos from Mrs Haleemsan's post 09/01/2026

Barkanmu da safiya👋! Muna muku fatan alheri. Kar ku manta, sabbin kayayyakinmu sun iso kuma muna nan don yi muku hidima yadda ya kamata.☺️ Muna rokon Ubangiji Alkairin dake cikin wannan rana Allah ya hadamu dashi,ya tsaremu da dukkanin sharri, Allah yasa Idan mutuwar mu tazo muyi kyakkyawan karshe 🙏🏿 !"

Photos from Mrs Haleemsan's post 07/01/2026

Fatan Alkairi gareku Yan Bauchi, Maiduguri, da Nasarawa.🙏🏿
Muna mika sakon godiya ta musamman gare ku bisa zabar sayayya a wurinmu. Ba ma daukar wannan amana da kuka ba mu da wasa,🥰 kuma alfaharinmu ne mu ga kayanmu sun isa gare ku lafiya.
Muna fatan kayan sun gamsar da ku,☺️ kuma muna addu'ar Allah ya sa albarka a cikin abin da kuka saya🙏🏿. Mun gode sosai da kuka nuna mana kauna daga garuruwanku.
✍️Mrs Haleemsan collection

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address

Jan Bulo 3th Gt Adam Navy
Kano
8939