Arewa Mu Gyara
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Arewa Mu Gyara, Kano, Kano.
Only Act!ve people.
F0llow who f0llow You immed!ately โ
24/07/2022
Innalillahi wa, inna ilaihi rajiun ๐ข,
Rahoto daga majiya mai kyau
A yanxu haka masu garkuwa da mutane sun kara tare wata mota a hanyar jibiya, sun kashe driver, sun raunata wasu da harbin bindiga, sun kwashi kusan mutum sha shida,
Innalillahi wa inna ilaihi rajiun
Allah ka kubutar dasu Wanda ya mutu Kuma Allah ya Jikan sa.
Allah ka kawo mana zaman lafiya a kasarmu baki daya ๐๐
24/07/2022
ALHADULILLAH
Muna kara Godiya ga Allah madaukakin sarki bisa niimarsa daya bamu ikon bude wannan kafa mai Albarka "AREWA MU GYARA"
ALLAH madaukakin sarki yasa abinda zamu rubuta yazama hujja garemu ba hujja akanmu ba.
muna yiwa abokan hulษarmu fatan Alkhairi
Click here to claim your Sponsored Listing.
Website
Address
Kano
