Ilimin Tafin hannu Na Gaskiya

Ilimin Tafin hannu Na Gaskiya

Share

ILIMIN PALMISTRY SHINE MAFI GASKIYA A ILIMIN BINCIKE A ZAHIRI BABU KARYA

17/03/2026

Ina gaida Kowa Da Kowa
Idan akwai Mai Tambaya Ina free

12/03/2026

DUK WANDA YAJINI SHIRU YAYI MIN UZURI,SABODA ACCOUNT DIN NE YA SAMI MATSALA AMMA YA GYARU YANZU

12/03/2026

NAYIWA MUTANE ALKAWARIN, AMMA NA KASA BUDE MESSAGE DINA .

12/03/2026

DUK MESAN WANI ABU YAYI MAGANA TA NAN , MESSAGE DINA YA ZAMI MATSALA

Ilimin Tafin hannu Na Gaskiya ILIMIN PALMISTRY SHINE MAFI GASKIYA A ILIMIN BINCIKE A ZAHIRI BABU KARYA

16/02/2026

YADDA ZAKA GANE AURANKA ZAI ZAMA LAFIYA BABU RIKICI
Mace ko Namiji idan s**a Yi kallo a Zanen Hotan da muka saka ka tabbata ka dubi Zanen ja Wanda ya Mike zuwa Dan yatsa na biyu a Hannun Hagu .
To wannan Zane na karshe daidai inda Muka Xageye idan Zanen da aka Zagaye ya Zama ya fito sosai to da izinin Allah baka da Rikicin aure ,Amma idan ya zama Bai fito sosai ba ko yayi Dishi Dishi za'a iya samun rikinci daidai Girman zanen ko Rikincin da yake zai Gudana tsakanin bisa Kallan Zanen auran ga masana suyi maka Analysis akan Auranki /ka .🙏

14/02/2026

DUK MAI SAN BINCIKEN KYAUTA ZANYI MASA KAWAI YAYI MAGANA

13/02/2026

SANNAN KOWA ZAI MAGANA TA NAN NE , KADA KAJE MESSAGE, ME MUKATAR NUMBER ZAN BASHI .

13/02/2026

INA SANARDA KOWA CEWA DUK MAI TAMBAYA BISMILLAH ZAN AMSA MASA
NAYI ALKAWARIN KOWA MACE KO NAMIJI

22/01/2026

MUNA SAN DUK WANDA KE PAGE DIN NAN , YAYI MAGANA DAN ALLAH KO SALLAMA CE

22/01/2026

ZAKA IYA TAMBARMU A NAN MU AMSA MAKA

08/01/2026
Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Kano