Mufid'co Skin care products.

Mufid'co Skin care products.

Share

i Am a wife/mother and an enterprenue. i coach and support women to gain their financial freedom through a flexible schedule from their home.

25/04/2026

To bandama halin maroka meya hada amarya da jaka ne? Saikace jikar wanzameπŸ€£πŸ˜…πŸ˜œ @

14/02/2026

Shin kina neman inda zaki sayama yaranki kayan sallah? Yanda bazakisha wahalabaπŸ˜πŸ˜‚πŸ’ƒπŸ’ƒto yafo gyalenki nesa tazo kusa. Munyi muku Tanadin Quality kayan sallar yara da kayan jariraiπŸ˜‚πŸ˜‚ Hajiya bafa sai masu kudi bane keh gwangwaje yaransu da sutura ta arfama!! Mufidco shirye takeh tsaf don tai Deleting wanna gap dakeh tsakanin Gayu da Talauchi πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚ indai Kin shirya Wanna jihadi tou ki danna min like kikumayi sharing ga yen uwanki don musamu magoya bayaπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ₯°πŸ₯°πŸ₯°..... Gobene Ranar bajakolin Ramadan shopping festival wanda Ambilnigeria ta shirya.kuzo da wuri don samun special Ramadan package for ur beloved kidsβ™₯️ contact us or join my update link for more info.https://chat.whatsapp.com/HgrViULm6WhGfofqJ9B72q?mode=gi_t

05/02/2026

Watch till end

Photos from Mufid'co Skin care products.'s post 29/01/2026

✨*MEYASA SAI SUN MUTU SANNAN SUKE ZAMA "MASU DARAJA" A IDONMU?*✨

Wallahi muna rayuwa ne a zamanin da *"Gawa"* ta fi *"Mai Rai"* daraja.
Wannan gaskiya ce mai daci wacce kusan dukanmu muna da laifi a ciki:

1. *Lissafin Kudi:*

*Yana raye*, ya tambaye ka *₦2,000* na magani ko na abinci, ka ce: *"Gaskiya babu kudi,* abubuwa sun sha kai."

Amma ranar da ya mutu... Zaka fidda *₦70,000* don kasai *Shinkafa kakai gidan a cinye a zaman makoki*.

*Tambaya ta:* Meyasa baka ciyar da cikin da yake jin yunwa ba, sai cikin da ya riga ya daina aiki kake son ciyarwa?

3. *Lissafin Lokaci:*
Yana raye, yana kiranka a waya, kana kallo ka ki dauka. Ko ka ce "*Zan kira shi anjima"* har shekara ta zagayo.

Amma ranar da aka ce ya mutu... Zaka kashe Data na *₦5,000* wajen dora hotunansa a Status, *Facebook,* da *Instagram* kana rubuta dogon bayani: *"My friend, you left me too soon* 😭".

*Maganar Gaskiya*, Mamaci baya hawa *WhatsApp Status*. Mamaci baya Karanta *Facebook Comment.* Lokacin da yake bukatar jin muryarka, ka yi shiru.

3. *Lissafin Yabo:*
Yana raye, baka taba gaya masa "*Ina alfahari da kai"* ba.
Amma a wajen jana'izarsa, kowa yana bada labarin "Shi mutumin kirki ne."
Me zai hana mu gaya musu suna da rai don su ji dadi?

Dan Allah, mu daina Soyayyar Kabari.
Idan kana son mutum, gaya masa yanzu.
Idan kana da abin da zaka taimaka masa, bashi yanzu yana raye.
Faranti guda daya na shinkafa da zaka bashi ya ci ya ji dadi yau, Wallahi ya fi Shanu 10 da zaka yanka ranar mutuwarsa.

Kada ka jira sai sun zama "Hoton Status" Mai Dauke da *RIP* sannan ka gane muhimmancinsu.

**Wani babban abin haushi ma duk wannan dawainiyar da yabon da zakai na takaitacchen lokachi ne,daga anyi sadakar 3,7,40 shikenan anmanta da babinsa ba kuma zamu tallafi rayuwar 'yayansa ba*πŸ˜ͺ

Ya Allah Ka yafe mana gafalar da muke yi..
Ka ba mu ikon kyautatawa 'yan uwanmu da abokanmu suna raye.
Kada Ka sa sai mun rasa su sannan mu gane darajar su, *Ameen ya Hayyu* *ya Qayyum* πŸ™πŸ»

*BARKANMU DA WANNAN LOKACI*🌞🌞

07/01/2026

Assalamu alaikum Dan Allah Atayani Turawa Groups har Allah yasa ya isa Ga wanda ya tsinta kayan.a yau laraba 7th jan.
Nahau Adaidaita sahu daga Round din yenkaba zuwa Round din hotoro na manta ledar Kayan dana siyo, Kayane na yara maza da mata jeans da t.shirt da yawa a babar bakar leda. Ya saukehni yache Kwanar kasuwar mariri zai shiga nikuma nace ya saukehni rawun Danladi nasidi zan karasa. Dan Allah in Allah yasa wanda ya tsinchi kayan yaga sakon nan ya kira number nan:09036268429, 07089195869.
Ataimakeni da sharing har Allah yasa Adace. Nagode

07/01/2026

Idan na nuna miki sana'a da zaki yi a ko ina k**e, kuma a dinga biyan ki albashi duk wata bayan riba na sayar da kaya da zaki dinga samu, ba tare da kin bar aiki ko wata sana'a da k**e yi ba, zaki yi?

Idan answer dinki EH ne to ki tuntube ni domin in saka ki a wannan sana'a....

29/12/2025

Flask na ruwan zafi, kunu, shayi, kou ruwan abunchin jarirai...😍😍😍 Yana rikeh zafi kuma can be serve as water bottle na yen makaranta YANADA STRAW..... PRICE 5K....

29/12/2025

2026 loading.... Insha Allah

Photos from Mufid'co Skin care products.'s post 21/12/2025
05/12/2025

Kafun nayi joining campanin nan. Gashin yarinyata ya kasance mai taurin gaskeh. Ga Chika dakuma saurin karkaryewa. So tari da kyar nakeh taje mata shi tana kuka tana ihu haka akrh kitso ayita mata surutu tana kuka amman nikaina nasan zafine takrhji takeh wanna kukan tunda batada rigima. Tunda nasamu labarin oriflame nada Shampoo da kayan gyaran gashi na siya nafara mata amfani. Mai kitsobta da kanta ta kira tana tambayar me nasawa gashin gashi har angama kitso batakou motsaba b***e kuka. Ku daure kusaya wnana kayan gyaran gashin musamman a wannan yanayi na Hunturu gashi yafi lalacewa. MACE DA GYARA AKASANTA.
Our new Hair treatment sets. AVAILABLE PLACE UR ORDER NOW.

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address

Cheif Ojo Madweke Street Danladi Nasidi Housing Estate Kano
Kano

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 14:00 - 17:00
Saturday 14:00 - 21:00
Sunday 14:00 - 21:00