Jannat beauty
our services
hairdresser in Kano
naturals hair growth growth products
traditional spa
hair treatment
Kizo ki koyi tsifa
Yadda zaki tsifar length retention
Healthy edges =beautiful look🥰
Zan fara binku da daya da daya a hanya ina bude gashinku ina shinshinawa 😂naji du Wacce bata wanke gashi da gyara gashi da tsaftar gashi to sena tura ta cikin bus din nan ta shiga dolenta ehe
Idan baki son tonon silili tun wuri ki mallaki hebal shampoo and hair conditioner na Jannat hair care ki dinga amafani da su yawwa 😎😎😎
Ta ina zaki fara?? Kina kitso rimi rimi seda kika gama se ki hango wani dan gashi ke ba abin kisa alamakashi ki datse ba🤣Kizo kuna dambe da client dan nasan se kun dangana da court in ba sa’a ba. Ku bamu shawarma a comment mutanen driver din gashi.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Kano
Opening Hours
| Monday | 10:00 - 17:00 |
| Tuesday | 10:00 - 17:00 |
| Wednesday | 10:00 - 17:00 |
| Thursday | 10:00 - 17:00 |
| Friday | 10:00 - 17:00 |
| Saturday | 00:00 - 17:00 |
| Sunday | 00:00 - 17:00 |
