Sirin soyayya
Shi so sarkine kiwce al umma yana mulka masu kudi ko talakawa yara da manya babu Wanda bai san so ta tabbata shine sarkin dayake juya duniya
Aslm Yan Uwa masu ina ftn Allah ya biyawa kowa buqatunsa Na Alkairi Albarkaci Annabi Muhammad (S. A. W)
19/05/2025
Idan mutum yaci abinci a faranti a Restaurant, tashi yake ya tafi babu godi bare na gode!😒
Idan yaci abinci a gida, kwashe farantin ake a wanke don amfanin gaba!🫵
Ki dena cewa maza mayaudara ne, inde ya riga yaci a waje ba’a gida ba, to Bazai martabashi ba, mafi akasari abunda akaci a gida anfi girmamashi da daraja shi.🥰
Abincin gida ana dafashi ne a ci saboda soyayya, abincin waje kuma ana cinsa ne saboda lalura. ðŸ˜
Wannan Darasi bawai akan abinci bane!!🥴🚶
19/05/2025
MACE ME SAURIN KUKA! 😢
Duk macen da take da saurin kuka, za ka sameta da Taushin Hali, Tausayi, Jin ƙai, Haƙuri, Juriya, Fahimta, Gami Da sauƙin Sarrafuwa.
Zuciyarsu "Yar ƙaramace, Amma Ɗauke da Tarin Baiwar Sirrin Ɗaukar Hankalin Zuciyar Da zata Saurare su.
A dukkan sanda suke kuka a gareka, zaka fara jin tsoro a farko, Sannan ka Jika a wani yanayi na daban, har kaji kana Shirin Rasa kanka🙈.
A cikin duniyar mata gabad'aya, babu mace me tsarkakakkiyar Zuciya wadda babu yaudara ko cutarwa a cikinta kamar mace me saurin kuka, ina yi maka wasiyya akan idan har Allah ya hadaka da mace me saurin kuka, to kayi riko da ita hannu bibbiyu, ka kyautata mata, ka zamto uwa da uba a gareta, ita din tana da kyakkyawar Zuciyar Da babu komai a cikinta in ba Alkairi ba.
~Abubakar Haruna Sani
Ga Neman Aljannah, Ga Neman Kudi, Ga Kuma Shirin Raba "Yar Mutane Da Gidan Su Don Haka Bamuda lkcn Qananan Maganganu 😥💔👌
Tare da Lano Gida – Na yi nasarar kasancewa a cikin jerin masu kasancewa da su na mako-mako ta hanyar kasancewa ɗaya daga cikin manyan masu kasancewa da su!
Tare da Abu Ja'afar Assunny – Na hau ƙololuwa! Na zama babban masoyi na tsawon watanni 3 a jere. 🎉
Tare da Darul Hadith – Na hau ƙololuwa! Na zama babban masoyi na tsawon watanni 3 a jere. 🎉
16/02/2025
Ya hayyu ya qayyum ka kaimu watan Ramadan Da imani
😎DAN ALLAH IDAN MUTUM YA RASA YADDA ZAIYYI🤸 YA ZAIYYI 😲
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Kano
09070138260
