Ado da Kwalliya Sawaba fm

Ado da Kwalliya Sawaba fm

Share

Ado da Kwalliya

14/01/2026

Akwai Sabulu Lu'u Lu'u Glow Soap. Yana brightening, smoothing da fitar da muttattun fata. DM to buy

Price: 3500

03/12/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Zalihat Abubakar, Aisha Aliyu, Rukayyat Ibrahim, Maman Sadik, Binta Hamisu, Maryam Sha Aibu, Jiddaarh Sanusi, Ramla Taha, Aisha Sani, Fareeda Ladan, Ummu Fadeela, Fatemah Adamu, Maman Aishā, Mana Sultan, Maman Nufrah, Ama Yar Baba, Aseemah Umar, Mamsa Mansura

Series 1: Unheard Voices 18/01/2024

Series 1: Unheard Voices Series 1: Unheard Voices · Playlist · 5 songs · 1 likes

11/07/2023

GHT REISHI COFFEE ☕😋☕☕☕
.Yana taimakawa ganganar jikin Dan Adam wurin Samar da ingantacciyar lpy .
..Yana taimakawa kwakwalwa ta samu hutu ,ga Wanda basa samun wadataccen bacci coffee raishi zai taimaka sosai ...
..Yana boosting na gabobin jikin Dan Adam
...Yana baiwa jikin Dan Adam kariya daga kamuwa da cutar Suger wato Diabetes.
...Yana karawa hanta lafiya da Bata kariya daga kamuwa da wata cutar .
..Yana karawa Dan Adam karfi da kuzari 💪💪💪
..Yana rage kitsen jikin mutum .
..Yana taimakawa sosai masu ciwon Suger
..Yana rage gajia da kasala .Yana promoting relaxation
..Yana taimakawa maza sosai abangaren auratayya ...
..sannan Yana fight cancer ajikin Dan Adam
Yana boosting immunity

Yana karawa zuciya karfi da kariya
..Yana dai daita Suger na jikin mutum .

Yana tightening na mace sosai d sosai .

Kai Reashi coffee Yana Abubuwa da dama .

Yana da amfani sosai ajikin Dan Adam

Akallah a kullum kasha sau daya domin inganta lafiyar jikinka 💃💃💃💪💪

11/07/2023

Gentle EXFOLIATING Gel

Kuna Ina masu fama da kurajen fuska
Dark sport
Masu gishirin fuska
Masu oily skin
To kufuto wannan naku ne

Yar uwa kina fama da wadannan Abubuwan sun sa fuskar ki taki smoothie

To futo GHT ta kawomiki abunda zai share miiki hawaye

Gel ne
Zaki shafa a fuskar ki bayan mintuna sai ki wanke da ruwa Mai Dan dumi wato warm water

Idan kika shafa afuskar ki ,kiyi massage nashi na Yan mintuna sai awanke
habawa Yar uwa Zaki Sha mamakin skin naki idan kina da wannan prob din sai biyu Zaki Ke amfani d shi a sati .

Idan Kuma bbu kawai kina son skin naki ne yyi glowing kiyi looking matar oga to sau daya a sati

Photos from Ado da Kwalliya Sawaba fm's post 11/07/2023

Me kika Sani agame da Jasmin body lotion na GHT

Idan kinji ana fadin Natural beauty and smoothen skin

Jasmine body lotion ...Yana gyara fata
Yana Saka fata tayi glowing

Yana Futar da ainihin skin na mutum

Ga masu dry skin to kuxo ga Jasmin body lotion

Kina son kiga skin naki na kyalkyali tana haske habawa hajia taho ga Jasmin body lotion

kin shafa Mai na bleach ya Kona Miki fuska hajia ki taho ga Jasmin body lotion ,zai goge Miki fata ya dawo Miki da Natural skin naki

Yar uwa Jasmine body lotion Dunia ne ,domin natural lotion ne zai gyara Miki fata Zaki fayau ki fess ga kamshin hutu namu ba irin nasu bane siyan nagari mayar d kudi .

Babu tsada Yar uwa 💃💃💃

Photos from Ado da Kwalliya Sawaba fm's post 13/04/2023
13/04/2023

Garlic Oil Capsule 🧄🧄🧄

13/04/2023
01/04/2023

Lalle na cikin wani sinadarin da ke dauke da alfanu iri iri, kuma addini ta kwadaitar da muyi lalle akwai sirrika acikin sa.
Menene Amfanin Lallai?

Don gyaran Fata; lalle dai ba karamin tasiri yake dashi wajen gyara fata ba, domin shi natural toner ne wanda ba bilicin yake yi ba amma yanasa haske mai kyau kuma yana goge dattin fata.
A bangaren gyaran fuska, yana sa fuska tai kyalli, laushi, da haske in an kwaba da ruwan Kwai amma banda kwaiduwar kwan.

ki kwaba ruwa ruwa amma ba sosai ba ki lizimci shafa shi kullum 30 mins kafin wanka sai Kinga bambanci a cikin sati biyu Insha Allahu

Ga masu fama da pimples, yar’ uwa ki hada lemon tsami da lalle kwabi mai dan tauri amma ba sosai ba kina shafa wa a fuskar ki bayan watanni kuraje zasu mutu sannan tabo bazai zauna ba ga hasken fuska da laushi.

Sannan ga Amare Kafin kiyi dilke na aurenki ki kwaba lalle mai kyau tare da turare mai maiko, turaren gargajiya mai mai, ki jika kamar bucket daya kada yayi ruwa ruwa sosai kamar dai kunu, kullum sai ki shafa a dukkan jikinki sai ki zo ki saka turaren wuta akasko ku burner ki rufu akai ki turara jikinki har sai hayakin turaren nan ya shiga jikinki sosai sai ki fita kije kiyi wankan ki,za kiga canji a fatar ki rapid canji kuwa. Fata za tayi laushi, haske da kuma santsi. Two months before bikin ki zaki iya wannan kedakanki kuma zakiji dadi.
Lalle nasa cikan gashi, ba yasa gashin kan mace ya zube, yana da matukan amfani wajen gyara gashin mace, inda wasu ke tura (steaming) gashin su dashi ma’ana.

01/04/2023

Yana da kyau mata su san yadda ake hada irin wannan sabulun domin gyaran jiki ko kuma don sana’a. Yawan shafe –shafe yana bata fatar jiki don haka idan ana shafa abu kadan a fatar jiki, ya fi amfani da kuma gyaran fata. A yau mun kawo muku hanyoyi daban-daban wadanda za a yi amfani da sabulun salo don gyaran fata .

Abubuwan da za a bukata
•Sabulun salo
•Zuma
•Bitamin E
•Man almond (za a iya samun sa a shagunan kayan kwalliya)

Hadi
A daka sabulun salon ko kuma a saka abin kankare kubewa a kankare. Sannan a zuba ruwa domin ya narkar da sabulun. Sannan a zuba ‘bitamin E’ da man ‘almond’sai a kwab su sosai. Irin wannan hadin na gyara fatar jiki da kuma sanya ta subul da laushi.

Hadi na 2
•Sabulun salo
•Man kadanya
•Ruwan ganyen ‘aloe bera’
A narka man kadanya a ruwan zafi sannan a narkar da sabulun salon shi ma. A samu gora a zuba hadin man kadanyar tare da na man kadanya da ruwan ganyen ‘aloe bera’ sannan a girgiza su domin su hadu sosai.
Za a iya amfani da shi nan take daga gama hadi ko kuma a zuba a bar shi tsawon sati biyu sannan a fara amfani da shi.

Hadi na 3
•Sabulun salo
•Zuma
•Kurkum
•Man kwakwa
•Man Zaitun
Bayan an narkar da sabulun salo a ruwan zafi, sai a zuba zuma da kurkum da man kwakwa da kuma man zaitun. A zuba su a cikin gora sannan a girgiza sosai domin su hadu sosai,sannan sai a zuba a murta.
Za a iya amfani da wannan hadin nan take ko kuma a jira ya yi tauri bayan sati biyu sannan a fara amfani da shi.
Wannan hadin yana magance kurajen gumi ko na fuska da wasu cututtukan fata.

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address

Kano