Al-Mufeed General Enterprises
mun bude wannan shafin domin tallata kayan kasuwancin mu da Sana'ar mu ga al'umma, tare kulla cinikayyar mu aikawa mai kaya hãjar da ya siya.
09/09/2024
Abaya dress akan farashi mai rahusa.
Call/WhatsApp
07018121111
09/09/2024
Jallabiyoyin mata, ga kyau ga arha.
Call/WhatsApp
07018121111
22/04/2024
Ina waɗanda s**a yi rama bayan gama ibadar azumi ?
Kuzo ga dama ta samu, zumar ƙiba da zaki murmure ki yi ɓul-ɓul cikin sati ɗaya da yardar Allah.
NATURAL HERBAL NE ZALLA BA MAGANIN BATURE.
Farashi: 5k kacal.
Tested and Trusted.
07018121111
Ingantaccen garin sabaya.
08/12/2023
Ingantaccen maganin zazzabin typhoid.
Al-Mufeed Natural herbal center, Kano.
07018121111
08/12/2023
Ingantaccen maganin zazzabin malaria akan farashi mai sauki.
Al-Mufeed Natural herbal center, Kano.
07018121111
AL-MUFEED ANTIBIOTICS
yana maganin gubar da aka ci kowace iri nan take da yardar Allah, ko yara su sha kananzur ko fiyaya da sauran dangogin guba.
Yana maganin gurbacewar ciki, da ciwon ciki.
Yana maganin ciwon mara na mata yayin al'ada.
Yana maganin gubar maciji da kunama.
Ana sha don magance cutar ko kariya daga cutar.
N2500 kacal.
Al-Mufeed Natural herbal center, Kano.
07018121111
07016848806
16/11/2023
👌👌
16/11/2023
Ingantaccen Sabulun tsarki na mata, maganin infection da tightening.
Al-Mufeed Natural herbal center, Kano.
07018121111
Ya Allah ka mana albarka, kasa albarka a sana'o'in mu.
11/11/2023
Al-Mufeed cold spray.
Maganin sanyin Kashi, ciwon wuya, baya, ciwon kafafuwa.
N500.
07018121111
10/11/2023
Ingantaccen vacilline na man kadanya, daidai da lokacin sanyi, don inganta lafiyar fatar ku.
Babbar roba N1000, karamar roba 500.
Al-Mufeed Natural herbal center, Kano.
Fagge, bayan plaza cinema, layin fam-bakwai.
07018121111
Click here to claim your Sponsored Listing.
Contact the business
Telephone
Website
Address
Kano
