Muhammad Sani Adamu
We specialized on men and women. And we also selling sewing materials
19/11/2024
Kaitsaye daga jihar kwara.
Munsami damar halartar taron kungiyar teloli da masaku ta Nigeria.
Mun wakilci telolin kwanmwasiyya Wanda Zababben shugaban karamar hukumar nassarawa ta jihar kano. HON YUSUF SHU, AIBU IMAM(OGAN BOYE) yadauki nauyinmu.
Taron yahada teloli da masaku Na jihohin Nigeria 36 da Abuja.
Wanda ake gabatarwa duk shekara domin karawa membobin wannan kungiyar ilimi. Ta yadda zamu zamanantar da Sana, armu.
Muhammad Sani tela yantsire gama
Matasan kwankwasiyya tailoring kano state.
30/09/2024
30/09/2024
Kaitsaye daga Abuja national stadium.
Yayin bajakolin masu sana,o,in hannu na Nigeria.
Inda muka wakilci telolin jihar kano.
Muhammad sani tela yantsire gama
Chairman matasan kwankwasiyya tailoring kano state
29/09/2024
With Dhar Mann – I just got recognized as one of their top fans! 🎉
29/09/2024
Rayuwa
Wato abin mamaki ga masu harkar coins.
Ubangiji yabawa kowanne musulmi irin umarnin da yahudawan dasuka kirkiro harkar coins suke bayarwa.
Amma abin takaici musulmi sunyi watsi da umarnin Allah.
Kodai basu yarda da umarnin bane suna shaka kokuma zuciyarsu bata gama nutsuwa cewar dagaske idan sukayi Allah zaisaka musu.
Ubangiji ya umarni talaka da maikudi akan kuyi sharing abin hannunku ga mabukata gwargwadon iko zai ninka muku abinda kuka bayar.
Sukuma yahudawa suna turo links na Qarya Dana gaskiya s**e kusayi data kuyi sharing duk Wanda yiyi join kuna da share.
Abin takaici saikaga mutumin dakake mishi kallon malamin addini yadage kullum bashi da aiki sai mining da sharing links yana fadawa mutane zasu amfana.
Amma saikaga Wanda yake sharing links bazai iya cire kudin data 5gb yabawa Qanin mahaifinshi yaci wake da shinkafa ba.
Dan,uwa karkayi tunanin sai kazama hamshaki sannan kafara taimako.
Duk inda kaga marowacin maikudi daga marowacin talaka yafara.
Allah yanuna mana gaskiya yabamu ikon binta
Duk irin dadin dakaji lkcn da wani ya taimakeka.
Haka kowa yakeji lkcn da ka taimakeshi.
Kagina rayuwarka data iyalanka akan taimakon mabukata
Shawara ce
Muhammad sani tela yantsire gama
Maza ku farka don goben ku
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Kano
HONEST
Opening Hours
| Monday | 09:00 - 20:00 |
| Tuesday | 09:00 - 20:00 |
| Wednesday | 09:00 - 20:00 |
| Thursday | 09:00 - 20:00 |
| Friday | 11:00 - 19:00 |
| Saturday | 10:00 - 20:00 |
| Sunday | 09:00 - 17:00 |

17/09/2024
13/09/2024