Maganin maza zalla

Maganin maza zalla

Share

taimaka wa juna

24/11/2025

I got over 1,000 reactions on my posts last week! Thanks everyone for your support! 🎉

10/11/2025

Abubuwan Da S**a Kamata Duk Namiji Ya Sani Game Da Kan Tsinin Nonuwan Matarsa

Kan nonuwan mata da aka fi sani da sunan ni***es a turance, bangare ne dake jikin mace na nonuwanta da yake tattare da wasu abubuwan da ya zama dole maza su sansu.

Baya ga bangare ne da shine mafita abincin da jarirai suke sha na ruwan nono, waje ne da yake motsa akasarin sha'awar mata da zaran an taba shi, murza shi ko shan sa.

A wani darasi a baya munyi bayanin abunda yasa shi ni***es yake kumbura idan sha'awar mace ya motsa.

Ni***es dai ya kasu kashi daban daban a jikin mata har sama da kaso 100. Halitta ne da ko wani nahiya, kabila ko zuriya suke da irin nasu kalar. Wanda maza da dama basu fahimcin hakan ba, wasu na dauka duk kan nonuwan mata iri guda ne.

Akwai matan da kan nonuwansu yake da fadi, wani tsini, wani a baje wani kuma a kumbure. Wata nata da girma k**ar kan babba dan yatsa, wata kuwa sai ka nemo shi da kyar akan kirjin ta.

Yana da kyau kuma maza su fahimci cewa, kan nonuwan mace na iya sauyawa daga yadda yake zuwa yanayin da mace take.

Yana iya sauyawa a launi ko girma musamman idan mace tana da ciki, rama ko yin jiki.

Akwai matan da kan nonuwan su bakine wul, amma sai ya dawo fari, wata kuwa nata fari sai kuma ya sauya ya zama baki. Haka nan idan yana da kankanta yana iya kara girma.

Ba abun mamaki bane namiji yaga mace da kan nonuwa biyu a nonon ta guda. Wannan ba wani illa bane a cewar masana kiwon lafiya, inda s**a kara da cewa ma, dukkanin kan nonuwan suna iya fidda ruwan nono domin baiwa jariri. Don haka kada kaga matarka da kan nonuwa biyu a nono guda kace ka auro mayya.

Sannan ana iya samun kan nonuwan mace guda biyu suna iya bambamta. Kan nonuwan hagu ya bambamta dana dama, shima masana s**a ce ba matsala bane.

Suma mata ana iya samun gashi a kewaye da kan nonuwansu k**ar dai yadda ake samun gashi akan nonuwan wasu matan.
Kaman yadda ake samun wasu abu masu k**a da kuraje akan kaciyar wasu mazan.

08/11/2025
08/11/2025

Ga maganin zarmalulu

04/11/2025

Rufa idon Jin dadin Ibadan aure tabbas a duk lokacin da kaga matarka ta rufe ido Koda bata ma sambatu ba alamace Dake nuna ta shiga mataki na uku da akeso mace ta samu ayayin Ibadan aure dalili guda 10 Dake kawo matsalal rashin karfin gaba namiji da har Baisa matarsa irin wannan yanayin

1. Istimna’i (ma********on)

Wannan yana lalata jijiyoyin gaba, yana sa gaban namiji ya zama mara ƙarfi, kuma baya iya tsayawa da kyau ayayin jima’i.

🍻 2. Shan giya, taba ko kwayoyi

Waɗannan abubuwa suna lalata jini da jijiyoyi, suna hana gaba tsayuwa yadda ya k**ata ko kuma suna sa ya saurin kawo ruwa.

🍔 3. Cin abinci marasa kyau

Yawan cin abinci mai kitse, sigari, ko abinci mara sinadaran ƙarfi yana rage yawan jini mai zuwa ga gaba, wanda ke haifar da rauni.

💤 4. Rashin barci da gajiya

Namiji mai gajiya ko wanda baya samun isasshen barci, jikin sa baya da kuzari wajen kwanciyar aure.

🧠 5. Damuwa ko tunani mai yawa

Stress yana hana kwakwalwa aika saƙo zuwa ga jijiyoyin gaba, wanda ke hana tsayuwa ko rage sha’awa.

💉 6. Rashin jini (anaemia)

Idan jinin jiki yayi ƙasa, gaba baya samun isasshen jini don tsayuwa da ƙarfin da ake buƙata.

🩺 7. Cutar sanyi (infection)

Wasu infections suna lalata jijiyoyi ko sanyaya maraina, wanda ke hana gaba yin aiki yadda ya k**ata.

💊 8. Magungunan da ke da illa

Wasu magunguna k**ar na hawan jini, damuwa, ko ciwon suga, suna iya rage ƙarfin gaba idan ba a kula ba.

💘 9. Rashin soyayya ko rashin motsin zuciya ga mace

Idan zuciyar namiji bata da nutsuwa ko sha’awa ga matarsa, gaban ma baya iya aiki da ƙarfi.

🍃 10. Rashin motsa jiki da kiba

Kiba tana hana jini yawo yadda ya k**ata zuwa ga gaba, tana hana tsayuwa ko rage kuzari sosai.
WhatsApp 08023979800

14/10/2025

🛑 Akwai wani tsimi na mata mai matukar kyau da amfani a jiki ammafa matan aure..... Ga yadda zaku hada shi

*KANINFARI
*MINANNAS
*GORON TULA
*ZOGALE
*SASSAKEN BAURE

Zaku hadesu guri daya ku wanke su sosai su wanku, sannan ku samu tukunya ku zuba ruwa sannan ku zubasu a ciki ku dora akan wuta, amma ba wuta mai karfi ba, wutar ta zama kadan.... Ku barshi ya dauki lokaci yana dahuwa har saiya tafasa sosai sannan ku sauke ku tace ruwan.

Zaku debi ruwan a cikin kofi sannan ku sanya MADARA (taruwa ko ta gari) sannan ku sanya ALAWAR MATA (kankarar mata) aciki ku juya sosai. Zaku dinga yi k**ar sau uku ko sama da haka a duk sati kuna sha.

Note: Ba'a yinsa da yawa a ajiye domin zai lalace, amma zaku iya sanya Sodium dan gudun lalacewar.

Anan dai muna kiransa TSUMIN MALIYA amma wanne suna kuke ganin ya dace ddashi


Mallam Mustee

14/10/2025

Na ji mijina yana kuka a banɗaki da misalin ƙarfe biyu na daren tsakiyar dare. Da farko na ɗauka mafarki nake yi... A lokacin, nima fitsari ne ya tashe ni. Da farko, na so na tambaye shi me ya faru, amma na ce da kaina, bari na yi haƙuri.
​Na tsaya a ƙofar banɗakin, abin da kawai nake ji shi ne: "Don Allah ki yafe ni," da kuma "Kada ki bar ni."
​Eh!!! Me ke faruwa? Na saurari duk tattaunawar... Budurwar sa ce ke yi masa barazanar rabuwa da shi.
​Mijina jarumi ne a gida, soja mai iko! Mutum ne marar son shirme ko kaɗan. Bai taɓa ba da haƙuri ba, ko da shi ne mai laifi. Kullum yana da iko da faɗa.
​Don haka, na yi matuƙar mamakin ganin sa yana kuka. Lallai wannan matar tana da muhimmanci a gare shi. Ina buƙatar jin ƙarin bayani. Don haka, na jira, na kuma ba da dukkan hankalina wajen sauraron tattaunawar... A wannan lokacin, har na fito da waya ta domin na yi rikodin murya. Yana da murya mai ƙarfi, don haka ya sauƙaƙe mini......... Waiting for the continue

14/10/2025

Sirri na yau 💃

Ga wata hanya mai sauƙi da mace zata iya ƙawata jikinta da ƙara mata dandano da ƙyalli daga chanchiki🙈

🖤 Ki samo garin habbatussauda (black seed powder) kimanin cokali biyu.
🥚 Ki fasa ƙwai guda biyu, ki haɗa su da garin habbatussauda ɗin.
🌶️ Kya iya saka ƙananan kayan ƙamshi ko spices kadan domin ɗanɗano.
🫒 Sai ki ɗan zuba man zaitun a kasko, ki soya wannan haɗin k**ar yadda ake soya ƙwai.

Idan ya dahu, ki chi abinki lafiya!
Ki maimaita haka na tsawon kwanaki bakwai (7) 🌸

Wallahi hajiyata, sai kin ji kanki na canzawa, kyau, da kuzari! Sannan zaki zama k**ar xuma Dan dandano😀
mace mai gyara duniya 💃✨

Like comments share

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address

Bawo Road
Kano
700101